Afghanistan: Taliban ta Haramta Aske Gemu da Kuma Kunna kiɗa
Afghanistan: Taliban ta Haramta Aske Gemu da Kuma Kunna kiɗa
Hukumomin Taliban a Lashkar Gah a lardin Helmand na Afghanistan sun haramta aske gemu da kuma kunna kiɗa.
Hukumomin na Taliban sun sanar da ɗaukar matakin ne bayan ganawa da masu...
Cin Zarafin Mata: ‘Yan Sanda a Makka Sun Kama ‘Dan Kasar Masar
Cin Zarafin Mata: 'Yan Sanda a Makka Sun Kama 'Dan Kasar Masar
'Yan sanda a Makka sun kama wani dan kasar Masar ranar Asabar bisa laifin cin zarafin mata a bainar jama'a a birnin Jeddah, akamar yadda jaridar Saudi Gazette...
An Samu Aman Wuta a Spain
An Samu Aman Wuta a Spain
Hukumar ba da agajin gaggawa a Tsibirin Canary ta kwashe karin mazauna tsibirin La Palma na Spain, yayin da aikin aman wuta ke karuwa a yankin, kuma hayakin hayaki ya turmuke samaniya.
An ji karar...
Gwamna El-Rufa’i ya Naɗa Muhammadu Sanusi na II a Matsayin Uban Jami’ar Jahar...
Gwamna El-Rufa'i ya Naɗa Muhammadu Sanusi na II a Matsayin Uban Jami'ar Jahar Kaduna
An naɗa tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II a matsayin Uban Jami'ar Jahar Kaduna (KASU), bayan ya jagoranci taron yaye daliban jami'ar na hudu a ranar...
Kenya ta Koka da Mutuwar ‘Yan Kasarta 89 a Saudiyya
Kenya ta Koka da Mutuwar 'Yan Kasarta 89 a Saudiyya
Kenya na nazarin hana zuwa neman aiki kasar Saudiyya bayan ‘yan kasarta 89 sun mutu a kasar shekaru biyu da suka gabata.
Jaridar Standard ta Kenya ta ce hukumomin Kenya sun...
Magance Matsalolin Tsaro: Chadi za ta Kara Yawan Sojojinta Zuwa 60,000
Magance Matsalolin Tsaro: Chadi za ta Kara Yawan Sojojinta Zuwa 60,000
Gwamnatin sojojin Chadi ta ce tana shirin kara yawan dakarun kasar domin magance matsalolin tsaro da suka hada da barazanar ‘yan ta’adda da kuma ‘yan tawaye.
Ministan tsaron kasar Janar...
Hanyoyin da Mata Masu Juna biyu ke Iya Yada Cututtuka Zuwa ga Jariransu
Hanyoyin da Mata Masu Juna biyu ke Iya Yada Cututtuka Zuwa ga Jariransu
Wasu hanyoyi uku da mata masu juna biyu ke iya yada wasu cututtuka zuwa ga jariransu su ne, a ciki da lokacin haihuwa da kuma yayin shayarwa,...
Sojoji 7 da ‘Yan Banga 4 Sun Rasa Rayukan su a Harin da ‘Yan...
Sojoji 7 da 'Yan Banga 4 Sun Rasa Rayukan su a Harin da 'Yan ISWAP Suka Kai Yankin Marte-Dikwa Dake Borno
Rahotanni daga jahar Borno a arewa maso gabashin Najeriya na cewa mayakan Iswap sun yi wa sojojin kasar kwantan...
Kyamar Musulmi ta fi Muni Kuma Tana Yaduwa a India – Firaministan Pakistan
Kyamar Musulmi ta fi Muni Kuma Tana Yaduwa a India - Firaministan Pakistan
Firaministan Pakistan Imran Khan ya zargi India a zauren Majalisar Dinkin Duniya da kyamar addinin Islama.
Wadannan Kalaman sun janyo martani mai zafi daga wakilan India.
Imran Khan ya...
Somalia: An Kai Harin Bom Kusa da Fadar Shugaban Kasa a Mogadishu
Somalia: An Kai Harin Bom Kusa da Fadar Shugaban Kasa a Mogadishu
Wata mota makare da bama -bamai ta tashi kusa da fadar shugaban kasa a Mogadishu, babban birnin Somalia.
Kafafen yada labarai na cikin gida sun ce an kai harin...













