Home Taska Page 187

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Garkuwa da Makwabcinsa: ‘Yan sandan Jahar Katsina Sun Kama Matashin Gurgu

0
Garkuwa da Makwabcinsa: 'Yan sandan Jahar Katsina Sun Kama Matashin Gurgu   Rundunar 'yan sandan jahar Katsina ta tabbatar da damke wani matashin gurgu mai shekaru 22 a duniya. Ana zarginsa da yunkurin garkuwa da makwabcinsa inda ya bukaci a biya shi...

Dalilin da Yasa Aikin Wutar Lantarkin Mambila Bai Tabbata ba – Garba Shehu

0
Dalilin da Yasa Aikin Wutar Lantarkin Mambila Bai Tabbata ba - Garba Shehu   Gwamnatin tarayya ta bayyana dalilin da ya hana yin aikin wutar Mambila wanda shekaru 40 kenan da ake maganar sa. Hadimin shugaban kasan Najeriya, Malam Garba Shehu ne...

Cikin Ruwa da Iska: Dalibi Mai Kwazon Zuwa Makaranta ya Samu Tallafi Daga Mutumin...

0
Cikin Ruwa da Iska: Dalibi Mai Kwazon Zuwa Makaranta ya Samu Tallafi Daga Mutumin Kirki   Wani dalibin mai kwazon zuwa makaranta ya sami tallafi daga wasu mutanen kirki a jahar Kano. A kwanakin baya hoton dalibin ya shahara a kafar Facebook,...

Kano: ‘Yan Bautar Kasa Sun Gamu da Fushin Sojojin da ke Koya Musu Fareti

0
Kano: 'Yan Bautar Kasa Sun Gamu da Fushin Sojojin da ke Koya Musu Fareti   'Yan bautar kasa sun gamu da fushin sojojin da ke koya musu fareti a sansanin bautar kasa ta jahar Kano. An gano wani bidiyo lokacin da wasu...

Gwamnatin Jahar Borno ta Dakatar da Shugabannin Makarantar Kimiyya ta Ramat da ke Maiduguri

0
Gwamnatin Jahar Borno ta Dakatar da Shugabannin Makarantar Kimiyya ta Ramat da ke Maiduguri   Gwamnan jahar Borno, ya dakatar da shugabannin makarantar kimiyya ta Ramat da ke Maiduguri, na tsawon watanni shida. Zulum ya dauki wannan mataki ne sakamakon gani da...

Bincike ya Gano Cewa Fiye da Yara 300,000 ne Aka Kashe a Yankin Arewa...

0
Bincike ya Gano Cewa Fiye da Yara 300,000 ne Aka Kashe a Yankin Arewa Maso Gabashin Kasar Nan     Asusun kula da kananan yara na majalisar dinkin duniya tare da hadin gwiwa da kungiyar tarayyar Turai ya gano cewa fiye da...

Hukumar EFFC ta kama ɗaliban Jami’a 30 da Zargin Zamba a Jahar Kwara

0
Hukumar EFFC ta kama ɗaliban Jami'a 30 da Zargin Zamba a Jahar Kwara   Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya ta'annati EFCC shiyyar jahar Kwara, ta ce ta cafke wasu dalibai 30 saboda zargin damfara ta intanet a...

Sarkin Sudan na Kontagora: Masu Neman Sarautar Sunyi Watsi da Sakamakon Zaben Sabon Sarkin

0
Sarkin Sudan na Kontagora: Masu Neman Sarautar Sunyi Watsi da Sakamakon Zaben Sabon Sarkin   Wasu daga cikin masu neman sarautar Sarkin Sudan na Kantagora a Jahar Neja sun yi watsi da sakamakon zaben sabon sarkin. Sun nemi a sake sabon zabe...

Hukumar Tace Fina-Finan Jahar Kano ta Dakatar da Nuna Fina-finai Dake Dauke da Shaye-Shaye,...

0
Hukumar Tace Fina-Finan Jahar Kano ta Dakatar da Nuna Fina-finai Dake Dauke da Shaye-Shaye, Kwacen Wayoyi da Garkuwa da Mutane   Hukumar tace fina-finan jahar Kano ta dakatar da nuna fina-finai dake dauke da ayyukan masha’a. Hukumar ta hana nuna fina-finai dauke...

Damfarar N935m: EFCC Tana Neman Matashi Mai Shekaru 24

0
Damfarar N935m: EFCC Tana Neman Matashi Mai Shekaru 24   Hukumar EFCC ta bayyana cewa tana neman wani Adewale Daniel Jayeoba ido ruwa-a-jallo. Tana neman sa ne sakamakon damfarar N935m da ya tafka tare da hadin guiwar iyayen sa. Tun watan Yuni iyayen...
- Advertisement -
Latest News
Gawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na NajeriyaAshiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADCRabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADCHarin Iran ya Haddasa Gobara a Matatar Man Haifa da ke Isra'ilaAn Farmaki Sarki a Cikin Fadarsa a Jihar Ondo'Yan Bindiga sun kai Hari Asibiti a Jihar OndoAlamomin Fitowar Haƙori ga JariraiRundunar Sojin Najeriya ta Kashe Mayaƙan ISWAP 38, ta Daƙile Hari a BornoShugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra'ilaMene ne Hukuncin Saɓa wa Dokar Faɗin Albarkacin Baki?Dagaske Saraki Zai yi Takara da Tinubu a Zaben 2027?Mahaifiyar El-Rufai ta RasuMataimakin Gwamnan Kano ya yi Murabus Daga MukaminsaSheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari'arsaHukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21