Home Taska Page 189

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Sabon Hari: ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 6 a ƙauyen ƙaramar Hukumar Tangaza Dake...

0
Sabon Hari: 'Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 6 a ƙauyen ƙaramar Hukumar Tangaza Dake Sokoto   Wasu miyagun yan bindiga sun sake kai sabon hari ƙauyen ƙaramar hukumar Tangaza, inda suka hallaka mutum shida. Rahotanni sun tabbatar da cewa miyagun maharan sun...

‘Yan Bindiga Sun Kai wa Coci Hari Sun Kashe Mutum 1, Sun Sace 3...

0
'Yan Bindiga Sun Kai wa Coci Hari Sun Kashe Mutum 1, Sun Sace 3 a Jahar Kogi   Wasu 'yan bindiga sun kai hari cikin wani coci a jahar Kogi inda suka hallaka wani mutum daya. Sun sace mutane uku cikin masu...

Gwamna Matawalle ya Bayyana Cewa Babu Ranar Maida Sabis a  Zamfara

0
Gwamna Matawalle ya Bayyana Cewa Babu Ranar Maida Sabis a  Zamfara   Gwamna Bello Matawalle na jahar Zamfara, ya bayyana cewa babu ranar maida hanyoyin sadarwa a jaharsa. Matawalle yace gwamnatinsa zata cigaba da tattaunawa da hukumomin tsaro lokaci bayan lokaci domin...

NNPC: Shugaba Buhari ya Nada Darektocin Hukumar Gudanarwar kamfanin

0
NNPC: Shugaba Buhari ya Nada Darektocin Hukumar Gudanarwar kamfanin   Shugaba Muhammadu Buhari, a matsayinsa na Ministan harkokin man fetur ya bayar da umarnin mayar da kamfanin mai na NNPC a matsayin wanda zai iya ba da dama a zuba hannun...

Jiragen Yaƙi da Gwamnatin Najeriya ta Siya Daga Amurka 6 Sun Taho Najeriya

0
Jiragen Yaƙi da Gwamnatin Najeriya ta Siya Daga Amurka 6 Sun Taho Najeriya   Rahotanni sun bayyana cewa jiragen yaƙi guda 6 ƙirar A-29 Super Tucano da Najeriya ta siya daga Amurka sun taho Najeriya. Tun a watan Fabrairun 2018 ne gwamnatin...

Fursunoni a Afghanistan na Pul-e-Charkhi Sun Tsere

0
Fursunoni a Afghanistan na Pul-e-Charkhi Sun Tsere   Gidan yari mafi girma a Afghanistan na Pul-e-Charkhi wanda a baya kafin Taliban ta kwace Kabul, ke dauke da dubban fursunoni, a yanzu ya kasance babu kowa a cikinsa. Wasu hotuna da BBC ta...

‘Yan Bindiga Sun Sace Daliban Jami’ar ABSU ta Jahar Abia

0
'Yan Bindiga Sun Sace Daliban Jami'ar ABSU ta Jahar Abia   Wasu 'yan bindiga sun sace daliban jami'ar ABSU ta jahar Abia a hanyar zuwa makarantar. Rahoto a bayyana cewa, an sace daliban 10 tare da wasu mutane da ba a san...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Jami’an ‘Yan Sanda 3 Tare da Kona Musu Mota a...

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Jami'an 'Yan Sanda 3 Tare da Kona Musu Mota a Jahar Anambra   Rahotanni sun bayyana cewa, alalla 'yan sanda uku wasu 'yan bindiga suka kashe a jahar Anambra. Hakazalika, wasu 'yan sanda sun jikkata sakamakon harin, duk...

Abubuwa Game da Marigayi Dr Obadiah Mailafia

0
Abubuwa Game da Marigayi Dr Obadiah Mailafia   A yau ne aka samu mummunan labarin mutuwar wani jigo a Najeriya, tsohon mataimakin gwamnan babban bankin Najeriya, Dr Obadiah Mailfaia. Ya taka rawa a Najeriya ta fuskoki da dama. A cikin wannan rahoton...

Tsohon Mataimakin Babban Bankin Najeriya Dr Obadiah Mailafia, Ya Rasu

0
Tsohon Mataimakin Babban Bankin Najeriya Dr Obadiah Mailafia, Ya Rasu   Tsohon mataimakin Babban Bankin Najeriya Dr Obadiah Mailafia, ya rasu kamar yadda matarsa ta tabbatar wa BBC. Ta ce " ya rasu ne a asibitin Gwagwalada da safiyar Lahadi bayan gajeruwar...
- Advertisement -
Latest News
Gawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na NajeriyaAshiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADCRabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADCHarin Iran ya Haddasa Gobara a Matatar Man Haifa da ke Isra'ilaAn Farmaki Sarki a Cikin Fadarsa a Jihar Ondo'Yan Bindiga sun kai Hari Asibiti a Jihar OndoAlamomin Fitowar Haƙori ga JariraiRundunar Sojin Najeriya ta Kashe Mayaƙan ISWAP 38, ta Daƙile Hari a BornoShugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra'ilaMene ne Hukuncin Saɓa wa Dokar Faɗin Albarkacin Baki?Dagaske Saraki Zai yi Takara da Tinubu a Zaben 2027?Mahaifiyar El-Rufai ta RasuMataimakin Gwamnan Kano ya yi Murabus Daga MukaminsaSheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari'arsaHukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21