Kiran Gwamna Masari ‘Dan Giya: Kungiyar Meyetti Allah Reshen Katsina ta ce ba ta...
Kiran Gwamna Masari 'Dan Giya: Kungiyar Meyetti Allah Reshen Katsina ta ce ba ta da Alaka da Furuncin Alhassan
Miyetti Allah nisanta kan ta daga furucin sakatarenta, Saleh Alhassan da ya yi akan gwamnan jahar Katsina, Aminu Bello Masari, inda...
Yadda Injiniya ya Tsere Daga Hannun ‘Yan Bindiga – Sheikh Gumi
Yadda Injiniya ya Tsere Daga Hannun 'Yan Bindiga - Sheikh Gumi
Wani Injiniya da ‘Yan bindiga suka nemi su dauke a garin Kaduna ya tsere.
Mutumin ya sha da kyar ne bayan ‘Yan bindiga sun shiga inda ba su sani ba.
Ahmad...
‘Yan Daba Sun Kai wa Jami’an Hukumar Kwana-Kwana Hari a Jahar Kogi
'Yan Daba Sun Kai wa Jami'an Hukumar Kwana-Kwana Hari a Jahar Kogi
‘Yan daba sun kai wa wasu jami’an hukumar kwana-kwana farmaki a Lokoja, jahar Kogi inda suka ji masa miyagun raunuka.
Jami’in hulda da jama’an hukumar ne ya bayyana hakan...
FIRS: Kotu ta Hana Jahar Legas da Rives Karbar Kudin Harajin VAT
FIRS: Kotu ta Hana Jahar Legas da Rives Karbar Kudin Harajin VAT
Kotu ta umurci FIRS, Gwamnatin Legas da Gwamnatin Rivers kada su saka magana kan lamarin VAT.
Gwamnatin Rivers ta shirya tsaf don fara karban harajin VAT daga kamfanonin dake...
Siyan Sabulu: Mai Wankin Mota ya Ragargaza Motar Kwastoma Kirar Marsandi a Jahar Edo
Siyan Sabulu: Mai Wankin Mota ya Ragargaza Motar Kwastoma Kirar Marsandi a Jahar Edo
Wani mai sana'ar Car Wash ya kira ruwa bayan hawa motar kwastoma ba tare da izininsa ba a jahar Edo.
A bidiyon da aka daura a Instagram,...
Ziyara Garin Igboho: Alliance For Oke-Ogun Development ta Nemi DSS da ta Binciki Sheikh...
Ziyara Garin Igboho: Alliance For Oke-Ogun Development ta Nemi DSS da ta Binciki Sheikh Gumi
Wata kungiya mai suna Alliance for Oke-Ogun Development ta nemi hukumar DSS da ta binciki dalilin ziyarar da Sheikh Gumi ya kai jahar.
Ta yi zargin...
Rikicin Zamfara: Tun Kafin Zuwan Turawa Ake Fama da Matsalar – Dr.Murtala A. Rufa’i
Rikicin Zamfara: Tun Kafin Zuwan Turawa Ake Fama da Matsalar - Dr.Murtala A. Rufa'i
Dr. Murtala A. Rufa’i ya gabatar da takarda a game da rikicin yankin Zamfara.
Malamin jami’ar ta UDOS yace tun kafin zuwan Turawa ake fama da matsalar.
Rufa’i...
Sarkin Musulmai ya yi Kira ga Dukkan Kabilun Najeriya da su Hada Kansu
Sarkin Musulmai ya yi Kira ga Dukkan Kabilun Najeriya da su Hada Kansu
Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya yi kira ga yan Nigeria su so juna su kuma hada kai.
Sultan din ya yi wannan kiran ne a wurin...
Ni Kwarraren Likita ne Kuma Soja Saboda Haka Nasan Abinda Nake Fada – Sheikh...
Ni Kwarraren Likita ne Kuma Soja Saboda Haka Nasan Abinda Nake Fada - Sheikh Gumi
Sheikh Ahmad Gumi yayi martani ga mai magana da yawun shugaban kasa.
Malamin yace shi kwarraren Likita ne kuma Soja saboda haka ya san abinda yake...
Jami’an Amotetun na Jahar Ondo Sun kuɓutar da matafiya 9 Daga Hannun ‘Yan Bindiga
Jami'an Amotetun na Jahar Ondo Sun kuɓutar da matafiya 9 Daga Hannun 'Yan Bindiga
Jami'an Amotekun na jahar Ondo, sun samu nasarar kuɓutar da matafiya 9 daga cikin 12 da yan bindiga suka sace a Ondo.
Rahotanni sun bayyana cewa matafiyan...













