Jami’an kwana-kwana ta Jahar Kano Sun Ceto Dattijo Mai Shekaru 60 Daga Rijiya
Jami'an kwana-kwana ta Jahar Kano Sun Ceto Dattijo Mai Shekaru 60 Daga Rijiya
Jami'in hukumar kwana-kwana ta jahar Kano sun ceto ran wani dattijo mai shekaru 60 mai suna Adamu Manjo.
Wani mutum mai suna Abubakar Shehu Musa ne ya dauki...
‘Yan Bindiga Sun Sace ‘Yayan dagacin ƙauyen Sabuwar ƙasa Guda 4 a Jahar Katsina
'Yan Bindiga Sun Sace 'Yayan dagacin ƙauyen Sabuwar ƙasa Guda 4 a Jahar Katsina
Wasu miyagun yan bindiga sun yi awon gaba da 'yayan dagacin ƙauyen Sabuwar ƙasa a jahar Katsina.
Harin ya zo awanni 24 kacal bayan wasu mahara sun...
ASVI: Jahohi 8 ba su da IGR Mai Tsoka
ASVI: Jahohi 8 ba su da IGR Mai Tsoka
Alkaluman Viability Index sun nuna wasu jahohi suna fuskantar barazana.
Wadannan jahohin ba su samun kudin-shiga a shekarar 2020 da ta wuce ba
Irinsu Legas, Ribas, Oyo da Ogun sun tattara abin da...
Ministan Sadarwa, Pantami ya Zama Farfesa a Harkar Tsaron Kafofin Yanar Gizo
Ministan Sadarwa, Pantami ya Zama Farfesa a Harkar Tsaron Kafofin Yanar Gizo
Dr. Isa Ali Ibrahim Pantami ya zama Farfesa a jami’ar tarayya da ke Owerri.
Malamin na cikin wadanda aka tabbatar da karin matsayinsu a jami’ar FUTO.
Ministan sadarwan kasar Farfesa...
Tsohon Minista Lokacin Mulkin IBB, Anthony Ukpo ya Mutu
Tsohon Minista Lokacin Mulkin IBB, Anthony Ukpo ya Mutu
Tsohon Ministan Yada Labarai a lokacin mulkin Janar Ibrahim Badamasi Babangida kuma daga baya ya zama Shugaban Soja na Jahar Ribas, Birgediya Janar Anthony Ukpo mai ritaya ya rasu.
Birgediya Janar Anthony...
‘Yan Bindigan da Suka Sace Mata da Yaranta 2 a Abuja Sun Nemi Kudin...
'Yan Bindigan da Suka Sace Mata da Yaranta 2 a Abuja Sun Nemi Kudin Fansa
Barayin da suka jagoranci sace matar wani babban malamin addinin kirista a Abuja da ƴaƴansa mata biyu sun nemi fansa.
Wata majiya tace maharan sun kira...
Sabon Hari: An Kashe Mutane 3 a Jahar Plateau
Sabon Hari: An Kashe Mutane 3 a Jahar Plateau
An halaka mutane uku a ƙauyuka biyu da ke ƙaramar hukumar Bassa ta jahar Plateau a sabbin hare-haren da aka kai kamar yadda Daily Trust ta rawaito.
Daily Trust ta rawaito cewa...
Sarkin Borgu ya Roki Shugaba Buhari da a Turo Dakarun Sojoji Yankin Masarautarsa
Sarkin Borgu ya Roki Shugaba Buhari da a Turo Dakarun Sojoji Yankin Masarautarsa
Sarkin Borgu, Muhammad Dantoro, ya roki shugaba Buhari ya bada umarnin a tura dakarun sojoji yankin masarautar Burgu.
Wannan kiran na zuwa ne bayan wasu yan bindiga sun...
Toshe Layukan Salula a Zamfara: Abin da Masana Suka ce Kan Lamarin
Toshe Layukan Salula a Zamfara: Abin da Masana Suka ce Kan Lamarin
Masana a Najeriya na bayyana damuwa kan matakin da gwamnatin Najeriya ta ɗauka na toshe hanyoyin sadarwa a jahar Zamfara da ke yankin arewa maso yammaci.
Tun a daren...
Masu Garkuwa da Mutane Sun Sace Mata Mai Shekaru 45 da Yaranta 2 a...
Masu Garkuwa da Mutane Sun Sace Mata Mai Shekaru 45 da Yaranta 2 a Abuja
Masu garkuwa da mutane sun sace wata Oladapo Bukola, mai shekaru 45 da yaranta mata guda biyu a wuraren Kuje dake Abuja.
An sace su ne...











