Matsalar Tsaro: Gwamnatin Adamawa ta Rufe Makarantun Kwana 30 Dake Jahar
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Adamawa ta Rufe Makarantun Kwana 30 Dake Jahar
Jahar Adamawa ta rufe wasu makarantun sakandare saboda ta'azzarar lamurran tsaro a kasar.
Gwamnatin jahar ta bayyana haka ne ta bakin kwamishinan ilimi na jahar ta Adamawa a fadar jahar.
Gwamnati...
Hukumar NDLEA ta Kama ‘Dan Bautar Kasa Dauke da Alawan da Aka yi da...
Hukumar NDLEA ta Kama 'Dan Bautar Kasa Dauke da Alawan da Aka yi da Miyagun Kwayoyi
Hukumar NDLEA ta kame alawan da aka yi da miyagun kwayoyi a babban birnin tarayya Abuja.
NDLEA ta ce an kame kayan ne yayin da...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 1 a Yankin Burshin Fulani Dake Jahar Bauchi
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 1 a Yankin Burshin Fulani Dake Jahar Bauchi
Hukumar 'yan sandan jahar Bauchi ta bayyana cewa wasu mahara sun halaka mutum guda tare da jikkata wani daya a yankin Burshin Fulani da ke jahar.
Kakakin rundunar...
Wakilan Hukumar leken Asiri ta Pakistan Sun Isa Kabul
Wakilan Hukumar leken Asiri ta Pakistan Sun Isa Kabul
Shugaban hukumar leken asiri ta Pakistan laftanar janar Faiz Hameed ya ce wakilan hukumar su isa Kabul, lokacin da ake tsaka da yunkurin kafa gwamnati a Afghanistan.
Kamfanin dillancin labarai na Pakistan...
Cutar Kwalara ta yi Ajalin Mutane 104 a ƙasar Nijar
Cutar Kwalara ta yi Ajalin Mutane 104 a ƙasar Nijar
Hukumomi a Nijar sun tabbatar cewa cutar kwalara ta yi ajalin mutum 104 a ƙasar.
Ma’aikatar lafiya ta ƙasar ta bayar da rahoton cewa mutum 2,874 suka kamu da cutar a...
Mafarauta Sun Kashe ‘Yan Bindiga 47 a Jahar Niger
Mafarauta Sun Kashe 'Yan Bindiga 47 a Jahar Niger
Mafarauta sun yi nasarar kashe yan bindiga kimanin guda 47 a kananan hukumomin Shiroro da Rafi a jahar Niger.
Mafarautan sun kai wa yan bindigan harin bazata ne a wani mabuyarsu da...
Sheikh Abdullahi Dalla-Dalla ya Gargadi ‘Yan Bindigan Jahar Zamfara
Sheikh Abdullahi Dalla-Dalla ya Gargadi 'Yan Bindigan Jahar Zamfara
Sheikh Abdullahi Dalla-Dalla, babban limamin masallacin Juma'a na Sambo Dan Asafa da ke Gusau ya gargadi 'yan bindigan jahar.
Sheikh Dalla-Dalla yayin hudubarsa na ranar Juma'a ya shaidawa 'yan bindigan cewa fushin...
‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da ‘Dan Uwan Sakataren Gwamnatin Katsina
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da 'Dan Uwan Sakataren Gwamnatin Katsina
Matsalar 'yan bindiga na cigaba da munana a jahar Katsina, mahaifar shugaban kasa.
Duk da sabbin dokokin da gwamna Masari ya sanya, ana cigaba da sace mutane.
Gwamna Masari ya kalubalanci...
Kin Biyansa N25,009,243: ‘Dan Kwangila ya Kaiwa EFCC Korafin Shugaban Karamar Hukumar Gwarzo Dake...
Kin Biyansa N25,009,243: 'Dan Kwangila ya Kaiwa EFCC Korafin Shugaban Karamar Hukumar Gwarzo Dake Jahar Kano
Wani dan kwangila, Mustapha Umar-Tallo ya kai wa ofishin EFCC takardu dauke da korafin shugaban karamar hukumar Gwarzo, Bashir Abdullahi da ke Kano.
Ya bayar...
‘Yan Sanda Sun yi Musayar Wuta da ‘Yan Bindiga a Jahar Zamfara
'Yan Sanda Sun yi Musayar Wuta da 'Yan Bindiga a Jahar Zamfara
Rundunar ‘yan sanda ta musamman da sauran jami’an tsaro sun mayar da harin da ‘yan ta’adda suka kai garin Shinkafi a jahar Zamfara.
Jami’in hulda da jama’an jahar na...













