ICRC ta Bayyana ƙasashen da Suka fi Samun Mutanen da ke ɓata a Duniya
ICRC ta Bayyana ƙasashen da Suka fi Samun Mutanen da ke ɓata a Duniya
Ƙungiyar agaji ta kasa da kasa ICRC ta ce sama da mutu dubu 44 yanzu haka sun ɓata a sassan Afirka - sama da kashi 45...
Yajin Aiki: Kungiyar ASUU ta Bai wa Gwamnati Wa’adi Zuwa Gobe Talata
Yajin Aiki: Kungiyar ASUU ta Bai wa Gwamnati Wa'adi Zuwa Gobe Talata
Kungiyar malaman jami'o'i a Najeriya wato ASUU ta bayyana cewa a shirye take ta sake shiga wani sabon yajin aiki kan abin da ta kira gazawar gwamnati wajen...
A Cikin Watanni 8 Farashin Gas ya Karu da Kashe 100 a Najeriya
A Cikin Watanni 8 Farashin Gas ya Karu da Kashe 100 a Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta soma amfani da sabon harajin kashi 7.5 cikin 100 kan yadda ake sayar da gas din girki, yayin da farashinsa a yanzu ya karu...
‘Yan Keke Napep na Jahar Neja Sun Shiga Yajin Aiki
'Yan Keke Napep na Jahar Neja Sun Shiga Yajin Aiki
Masu keke napep sun tsunduna yajin aikin gargaɗi a Minna, jahar Neja bisa matsin lambar da hukumomi ke musu.
Direbobin sun ce suna shan matsin lamba daga yan sanda, jami'an amsar...
Jahar Plateau ta Sausauta Dokar Hana Fita a Jahar
Jahar Plateau ta Sausauta Dokar Hana Fita a Jahar
Gwamnan jahar Filato ya sassauta dokar hana fita a wasu yankunan jahar bayan kwanaki.
A bayan an sanya dokar hana fita a wasu sassa uku na jahar Filato bayan barkewar rikici.
Gwamnan ya...
Gwamnatin Jahar Borno ta Gana Kan ‘Yan Boko Haram da Suka Mika Wuya
Gwamnatin Jahar Borno ta Gana Kan 'Yan Boko Haram da Suka Mika Wuya
Shugabannin al'umma daga kowane ɓangare na jahar Borno sun gana kan mayakan Boko Haram da suka mika wuya.
Taron wanda ya kunshi shugabannin siyasa, sarakuna da na addinai...
An Kashe ‘Dan Sanata Bala Na ALLAH, a Gidansa Dake Kaduna
An Kashe 'Dan Sanata Bala Na ALLAH, a Gidansa Dake Kaduna
An gano gawar babban dan Sanata Bala Na Allah, Kyaftin Abdulkarim Bala Na Allah, a dakin kwanansa da ke Malali a jahar Kaduna.
'Yan ta'adda sun kashe dan sanatan jahar...
Mutane 3 Sun Mutu a Harin da Sojojin Amurka Suka Kai Afghanistan
Mutane 3 Sun Mutu a Harin da Sojojin Amurka Suka Kai Afghanistan
Amurka ta kai hari kan wani mutum da ta yi zargin dan kunar bakin wake ne a Afghanistan.
Wannan na zuwa ne bayan kwanaki kadan da aka samu wata...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 2 a Jahar Kaduna
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 2 a Jahar Kaduna
A wani sabon harin 'yan bindiga, an hallaka mutane biyu tare da jikkata wasu a Kaduna .
Sojoji sun kuma ceto wasu mutane uku matafiya a wata hanyar a Kaduna bayan an...
Gwamnati ta San Masu Daukar Nauyin Boko Haram: Hedikwatar Tsaro ta Musanta Neman Sojan...
Gwamnati ta San Masu Daukar Nauyin Boko Haram: Hedikwatar Tsaro ta Musanta Neman Sojan da ya yi Furucin
Wani tsohon kwamandan rundunar sojan ruwa, Kunle Olawunmi, ya kasance cikin labarai bayan hirarsa ta kwanan nan a gidan talabijin na Channels.
Hedkwatar...













