Bayan Mata Ciki: An Kama Saurayin da ya Kashe Budurwasa a Adamawa
Bayan Mata Ciki: An Kama Saurayin da ya Kashe Budurwasa a Adamawa
Rundunar 'yan sanda a jahar Adamawa sun cafke wasu matasa da laifin kashe wata budurwa.
Rahoto ya bayyana yadda matasan suka hada kai wajen kashe wata budurwa Franca Elisha.
Bayan...
Jami’an NDLEA Sun Kama Dillalin Miyagun Kwayoyi a Jahar Legas
Jami'an NDLEA Sun Kama Dillalin Miyagun Kwayoyi a Jahar Legas
Jami'an NDLEA sun kama wani dillalin miyagun kwayoyi a wani coci da ke Ojudu a Legas.Lega
Mr Femi Babafemi, kakakin NDLEA ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar.
An...
Mutane 14 Sun Mutu a Harin ‘Yan Bindiga a Jahar Kaduna
Mutane 14 Sun Mutu a Harin 'Yan Bindiga a Jahar Kaduna
Wasu yan bindiga sun sake kai hari Kudancin Kaduna, inda suka kashe akalla mutum 14 tare da kone wasu gidaje.
A wani harin ɗaukar fansa, wasu mutane sun kona wata...
‘Yan Sanda Sun Kama Budurwar da Take Taya ‘Yan IPOB Kitsa Barna
'Yan Sanda Sun Kama Budurwar da Take Taya 'Yan IPOB Kitsa Barna
Rundunar 'yan sanda ta yi nasarar cafke wata budurwa dake hada kai da 'yan IPOB wajen barna.
An gano ita ke karbo wa 'yan IPOB makamai da miyagun kwayoyi...
Dalilin da Yasa Malamai ba sa Iya Fadawa Shugabanni Gaskiya – Sheikh Gumi
Dalilin da Yasa Malamai ba sa Iya Fadawa Shugabanni Gaskiya - Sheikh Gumi
Sheikh Ahmad Gumi ya ce a daina ganin laifin Malamai, yan siyasa suka lalatasu.
Babban Malamin yace wani malamin ba zai kwana gidansa ba idan yayi wani magana.
Malam...
‘Yan Sanda Sun Kama Matashi Dauke da Bindigogi 53 a Jahar Nasarawa
'Yan Sanda Sun Kama Matashi Dauke da Bindigogi 53 a Jahar Nasarawa
'Yan sanda sun cafke wani matashi a lokacin da yake safarar bindigogi kirar AK-47 guda 53 a jahar Nasarawa.
Har ila yau, an kuma gano albarusai akalla guda 260...
Sai Bayan Gwamnatin Buhari Igboho Zai Dawo Najeriya – Lauya
Sai Bayan Gwamnatin Buhari Igboho Zai Dawo Najeriya - Lauya
Gwamnatin Najeriya na cigaba da kokarin dawo da Sunday Igboho Najeriya.
Jami'an tsaro a Kotono sun damkeshi yayinda yake kokarin guduwa Jamus.
Hukumar DSS ta alanta neman Igboho ruwa jallo bayan da...
Matsalar Tsaro: Mutane 50,000 a Jahar Sokoto Sun Gudu Zuwa Nijar
Matsalar Tsaro: Mutane 50,000 a Jahar Sokoto Sun Gudu Zuwa Nijar
Dan majalisa a jahar Sokoto ya zargi gwamna Tambuwal da watsi da al'ummarsa.
Hanarabul Boza yace sun kirga mutum 50,000 da sukayi gudun Hijra Nijar sakamakon matsalar tsaro.
Matsalar tsaro ta...
NCMPI ta Koka Kan Kisan Gillar da Aka Cigaba da yi a Jahar Plateau
NCMPI ta Koka Kan Kisan Gillar da Aka Cigaba da yi a Jahar Plateau
Shugaban kungiyar samar da zaman lafiyan musulmai na arewa ta tsakiya, Alhaji Saleh Zazzaga ya koka akan kisan da aka cigaba da yi a jahar Filato.
Ya...
Manyan ‘Yan Najeriya Masu Fada a Aji 20 da Suka Halarci Daurin Auran ‘Dan...
Manyan 'Yan Najeriya Masu Fada a Aji 20 da Suka Halarci Daurin Auran 'Dan Shugaba Buhari
Manyan jiga-jigan siyasan Najeriya sun dira kasar Bichi, a jahar Kano domin halartan daurin auren 'dan Buhari daya tilo, Yusuf, da diyar sarkin Bichi,...












