‘Yan Banga Sun Bindige Masu Garkuwa da Mutane a Jahar Taraba
'Yan Banga Sun Bindige Masu Garkuwa da Mutane a Jahar Taraba
'Yan banga sun bindige wasu masu garkuwa da mutane a yayin da suka zo karbar kudin fansa.
Masu garkuwar sun sace wani dattijo ne kuma suka umurci yan uwan su...
Rikice ya Tsinke Tsakanin ‘Yan Kungiyar Shi’a da Jama’ar Yankin Dorayi Babba a Jahar...
Rikice ya Tsinke Tsakanin 'Yan Kungiyar Shi'a da Jama'ar Yankin Dorayi Babba a Jahar Kano
A ranar Litinin, an ruwaito barkewar rikici tsakanin jama'an yankin Dorayi Babba a jahar Kano da mabiyar kungiyar IMN da aka fi sani da mabiyar...
Mike Ozekhome ya Caccaki FBI Kan Umarnin Kama Abba Kyari
Mike Ozekhome ya Caccaki FBI Kan Umarnin Kama Abba Kyari
Wani babban lauya a Najeriya ya caccaki FBI kan umarnin kame jami'in dan sanda Abba Kyari.
Lauyan ya ce, FBI ba ta da ikon tasa keyar Abba Kyari zuwa Amurka ba...
Yadda Taron ASUU da Gwamnatin Tarayya ya Kasance
Yadda Taron ASUU da Gwamnatin Tarayya ya Kasance
Gwamnatin tarayya ta nuna gamsuwarta game da taron da ya gudana tsakaninta da ASUU.
Ministan kwadugo, Chris Ngige, ya bayyana taron na su a matsayin wanda aka ci nasara.
Shugaban ASUU ta kasa, Farfesa...
ɗaliban FGC Yauri Guda 2 Sun Tsere Daga Hannun ‘Yan Bindiga
ɗaliban FGC Yauri Guda 2 Sun Tsere Daga Hannun 'Yan Bindiga
Wasu ɗalibai guda biyu daga cikin waɗanda aka sace a FGC Yauri, jahar Kebbi sun kubuta daga hannun yan bindiga.
Rahotanni sun bayyana cewa an gano ɗaliban ne a dajin...
Sufeton ‘Yan Sanda Usman Alkali ya Bada Umarnin Dakatar da Abba Kyari
Sufeton 'Yan Sanda Usman Alkali ya Bada Umarnin Dakatar da Abba Kyari
Sufeton 'yan sanda IGP Usman Alkali ya ba da umarnin a gaggauta dakatar da Abba Kyari.
Wannan na zuwa ne yayin da korafe-korafe suka yi yawa kan zargin Abba...
Sunday Igboho: Lauyan Igboho ya Bukaci Kotu ta Bada Belin Shi Don ya Kula...
Sunday Igboho: Lauyan Igboho ya Bukaci Kotu ta Bada Belin Shi Don ya Kula da Raunikan Jikinsa
Lauyan Igboho ya ce mutumin ya jigata sosai kuma yana bukatan ganin Likita
Ya mika bukata ga kotu a bashi beli don ya kula...
Kotu ta Bada Umarnin Sakin Zakzaky da Matarsa
Kotu ta Bada Umarnin Sakin Zakzaky da Matarsa
Rahotanni da muke samu sun bayyana cewa, a yau 28 ga watan Yuli, an yanke hukunci kan Zakzaky da matarsa, inda tuni aka wanke su daga zargi.
A cewar lauyan Zakzaky, Barista Sadau...
Ofishin Binciken Hatsari ya yi Watsi Akan Binciko Lamarin Fashewar Tayar Jirgin Sama a...
Ofishin Binciken Hatsari ya yi Watsi Akan Binciko Lamarin Fashewar Tayar Jirgin Sama a Jahar Kwara
Ofishin binciken hatsari ya bayyana dalilin da ya sa ya yanke shawarar kin binciko lamarin da ke kewaye da fashewar taya a Filin jirgin...
Zanton Kudade: ‘Yan Fashi Sun Sace Takardun Jarrabawar NECO a Jahar Kaduna
Zanton Kudade: 'Yan Fashi Sun Sace Takardun Jarrabawar NECO a Jahar Kaduna
‘Yan fashi da makami sun yi awon gaba takardun tambayoyin jarrabawar NECO bisa zaton kunshin kudade ne a Jahar Kaduna.
Bayanai sun ce tun daga banki ‘yan fashin suke...