Hotunan Makahon da Yake Sana’ar Hannu
Hotunan Makahon da Yake Sana'ar Hannu
Wasu hotunan wani makaho sun yadu a kafar sada zumuntar Twitter.
A hotunan an hange makahon yana kera tasosin saka furanni.
Kuma yana hakan ne ba tare da taimakon kowa ba Nakasa ba annoba bace wacce...
Kin Amsar Cin Hanci: Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Kano ta Karrama Jami’anta Biyu
Kin Amsar Cin Hanci: Rundunar 'Yan Sandan Jahar Kano ta Karrama Jami'anta Biyu
Rundunar 'yan sandan jahar kano ta karrama jami'anta biyu kan kin amsar cin hanci.
Hakan ya faru ne yayinda jami'an suke gudanar da aikinsu a hukumar kare hakkin...
Kotu ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Barayi a Jahar Ondo
Kotu ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Barayi a Jahar Ondo
Bayan shekaru shida, kotu ta yanke hukunci kan barayi uku a jahar Ondo.
Yan fashin su shiga unguwa inda suka kwace wayoyi kuma suka tafi da babur.
Yanzu Alkali ya ce hukumar...
Jahar Kano Zata Mayar da Biyan Zakka Dole ga ‘Yan Siyasa – Safiyanu Abubakar
Jahar Kano Zata Mayar da Biyan Zakka Dole ga 'Yan Siyasa - Safiyanu Abubakar
Daraktan hukumar Zakka ta jahar Kano, Safiyanu Abubakar, yace jahar na shirin mayar da Zakka dole ga masu damar biya.
Kamar yadda Abubakar ya sanar, daga yanzu...
An Samu Shigowar Bakuwar Cuta a Jahar Sokoto
An Samu Shigowar Bakuwar Cuta a Jahar Sokoto
Wata bakuwar cuta da ba'a gano ta ba har yanzu ta bulla a wata makarantar kwana dake jahar Sakkwato, cibiyar daular Islamiyya.
TVC ta rahoto cewa cutar kawo yanzu ta hallaka dalibi daya...
An yi Jana’izar Tsohon Limamin Masallacin Harami Sheikh Muhammad Ali Al-Sabani
An yi Jana'izar Tsohon Limamin Masallacin Harami Sheikh Muhammad Ali Al-Sabani
An yi jana'izar tsohon Limamin Masallacin Harami da ke birnin Makkah, Sheikh Muhammad Ali Al-Sabuni.
Ya kasance daya daga cikin limaman da ke jagorantar sallar Taraweeh a Masallacin Harami a...
Jami’in ‘Dan Sanda ya Bindige Abokin Aikinsa Bisa Kuskure a Jahar Abia
Jami'in 'Dan Sanda ya Bindige Abokin Aikinsa Bisa Kuskure a Jahar Abia
Jami'in dan sanda ya bindige abokin aikinsa bisa kuskure a garin Aba da ke jahar Abia.
Hakan ya faru ne a lokacin da yan sandan ke kokarin kama wasu...
Babu Wanda ya Bawa Igboho Damar Magana a Madadin Dukkan Yarabawa – Kunle Olajide
Babu Wanda ya Bawa Igboho Damar Magana a Madadin Dukkan Yarabawa - Kunle Olajide
Dattawan yarbawa sun ce nesanta kansu da yunkurin fitar da yarbawa daga Nigeria da Sunday Igboho ke neman yi.
Kunle Olajide, Sakataren Kungiyar Dattawan Yarbawa ta YCE...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Uku a Jahar Kaduna
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Uku a Jahar Kaduna
'Yan bindiga sun sake kai hari kananan hukumomin Igabi da Jema'a a jahar Kaduna.
Maharan sun halaka mutane uku a Kauyen Ungwan Lalle sun kuma kashe guda a Golgofa.
Kwamishinan tsaro da harkokin...
‘Yan Bindiga Sun Kaiwa ‘Yan Sanda Farmaki a Jahar Delta
'Yan Bindiga Sun Kaiwa 'Yan Sanda Farmaki a Jahar Delta
Wasu 'yan bindiga sun farmaki yan sanda ya yin da suke tsakar sintiri a garin Ashaka, karamar hukumar Ndokwa, jahar Delta.
Maharan sun hallaka wani ƙaramin sufeta sannan suka babbaka ma...