Rundunar Sojoji ta Gano Maboyar ‘Yan Ta’adda, Tayi Nasarar Kashe Wasu Daga Ciki
Rundunar Sojoji ta Gano Maboyar 'Yan Ta'adda, Tayi Nasarar Kashe Wasu Daga Ciki
An gano maboyar makamai yayin bata kashin da ya yi sanadiyar mutuwar 'yan ta'adda biyar.
An kama mutane biyu da ake zargi masu safarar bindiga ne a jihar...
An yi Garkuwa da Wasu Mutane a Hanyar Kaduna Zuwa Abuja, Sun Kashe Mutum...
An yi Garkuwa da Wasu Mutane a Hanyar Kaduna Zuwa Abuja, Sun Kashe Mutum ɗaya
Masu garkuwa sun tare matafiya a kusa da garin Rijana a hanyar Kaduna zuwa Abuja.
Sun harbe mutum guda har lahira sun kuma yi awon gaba...
An Kama Saurayin da ya Kashe Budurwarsa
An Kama Saurayin da ya Kashe Budurwarsa
Yan sanda sun kama wani saurayi bisa zargin kashe budurwarsa da kuma binne ta.
An tattaro cewa an kai rahoton batan matashiyar a ofishin yan sanda a yankin Lekki da ke Lagas inda suka...
Rundunar Sojoji ta Koka da Maciya Amanan Cikin ta
Rundunar Sojoji ta Koka da Maciya Amanan Cikin ta
Rundunar sojoji ta ce kalubalen tsaro a yankin arewa na neman fin karfin gwamnatin Najeriya.
A cewar rundunar sojoji, hatta a cikin sojoji akwai maciya amana.
A ranar Laraba ne sakataren gwamnatin kasar...
An Kai Hari Ofishin Jakadancin Saudiyya Dake Hague
An Kai Hari Ofishin Jakadancin Saudiyya Dake Hague
Hukumar yan sanda dake Hague, kasar Netherlands a ranar Alhamis, 11 ga Nuwamba, ta tabbatar da labarin cewa an yi harbe-harbe a ofishin jakadancin kasar Saudiyya.
Bayan samun labarin harbe-harben, jami'an tsaron garin...
Rundunar ‘Yan Sanda Na Bukatar N24.8bn – IGP
Rundunar 'Yan Sanda Na Bukatar N24.8bn - IGP
IGP Mohammed Adamu ya ce rundunar na bukatar akalla biliyan 24.8 duk shekara domin zuba wa ababen hawansu mai.
Adamu ya bayyana hakan ne lokacin da yake kare kasafin kudin hukumar na 2021...
Jahar Legas ta Kori Wasu ‘Yan sanda Daga Aiki
Jahar Legas ta Kori Wasu 'Yan sanda Daga Aiki
Hukumar 'yan sandan jihar Legas ta kori jami'anta guda 10 saboda aikata laifuka daban-daban.
Laifukan da suka aikata sun hada da karbar rashawa, amfani da matsayinsu wurin yin zalunci da sauransu.
Kakakin hukumar,...
An Kara Samu ɓullowar Sabuwar Cuta a Nigeria
An Kara Samu ɓullowar Sabuwar Cuta a Nigeria
Wata bakuwar cuta ta bulla a garin Okpeilo-Otukpa da ke jihar Benue.
An tattaro cewa cutar ta halaka mutane 17 cikin yan kwanaki yayinda sauran mutane da suka harbu suke samun kulawa.
Gwamnatin jihar...
Za’a Fara Biyan Haraji a Jahar Kaduna
Za'a Fara Biyan Haraji a Jahar Kaduna
Hukumar amsar haraji ta jihar Kaduna, KADRIS, za ta wajabta wa duk wanda ya mallaki hankalin kansa biyan harajin N1000 duk shekara.
A cewar shugaban hukumar, Dr Zaid Abubakar, daga ranar Laraba, za a...
‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Wani Hakimi da Yaransa
'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Wani Hakimi da Yaransa
Ƴan bindiga sun tafi gidan hakimin garin Matseri a Jihar Zamfara sun yi awon gaba da shi.
Ƴan bindigan sun kuma sace yaran hakimin guda hudu a lokacin da suka tafi sace...