Alamomin Fitowar Haƙori ga Jarirai
Alamomin Fitowar Haƙori ga Jarirai
Lokacin da jariri ya fara fitar da haƙori na ɗaya daga cikin muhimman matakai a rayuwarsa, amma kuma lokaci ne da ke zuwa da ƙalubale ga shi jaririn da iyaye.
Wasu jarirai kan yi kuka sosai...
Rundunar Sojin Najeriya ta Kashe Mayaƙan ISWAP 38, ta Daƙile Hari a Borno
Rundunar Sojin Najeriya ta Kashe Mayaƙan ISWAP 38, ta Daƙile Hari a Borno
Dakarun Sojin Najeriya sun kashe mayaƙan ISWAP guda 38 bayan sun kai hari wani sansanin sojoji a Jihar Borno.
Harin ya faru ne da safiyar ranar Asabar a...
Shugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra’ila
Shugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra'ila
Niamey, Nijar - Shugaban kasar Nijar, Janar Abdourahaname Tchiani ya tsoma baki game da yakin da ake yi a Gabas ta Tsakiya.
Tchiani ya nuna damuwa game da yakin da ake...
Mene ne Hukuncin Saɓa wa Dokar Faɗin Albarkacin Baki?
Mene ne Hukuncin Saɓa wa Dokar Faɗin Albarkacin Baki?
A kwanakin nan, batun kama mutane saboda iƙirarin faɗin albarkacin bakinsu ya sake janyo ce-ce-ku-ce a Najeriya, musamman bayan da aka zargi gwamnatin Neja da kama wani matashi da ake zargin...
Mahaifiyar El-Rufai ta Rasu
Mahaifiyar El-Rufai ta Rasu
Mahaifiyar tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai mai suna Hajiya Umma El-rufai ta rasu.
Ɗan tsohon gwamnan, Bello El-Rufai ne ya sanar da rasuwar a ranar Juma'a, inda ya rubuta a shafinsa na Facebook cewa, "Inna...
Sheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari’arsa
Sheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari'arsa
Sheikh Abduljabbar Kabara ya yi kira ga babban alƙalin Najeriya da ya shiga lamarin shari'ar da yake da gwamnatin Kano.
Malamin addinin musuluncin ya bayyana haka ne a...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta ce ta kama wasu matasa 21 a wani otel da ke yankin Kureken Sani a ƙaramar hukumar Kumbotso bisa zargin aikata abubuwan da suka saɓa...
Kano: Matar da ta Haifi ‘ya’ya 5 ta Rasu
Kano: Matar da ta Haifi 'ya'ya 5 ta Rasu
Hafsatu Yusuf, matar da Legit Hausa ta ruwaito ta haifi 'yan biyar a asibitin Murtala dake birnin Kano ta rasu sakamakon zubar jini.
An gudanar da jana'izar marigayiyar a unguwar Hotoro yayin...
An Ceto Jami’in Gwamnatin Jihar Kano Daga Hannun ‘Yan Ta’adda
An Ceto Jami'in Gwamnatin Jihar Kano Daga Hannun 'Yan Ta'adda
Jami’an tsaron farin kaya ta DSS sun ceto sakataren ƙaramar hukuma da wasu 'yan ta'adda suka sace daga gidansa a Kano.
Hukumar ta samu nasarar kama matasa biyu daga cikin wadanda...
Ukraine ta kai wa Rasha Hari
Ukraine ta kai wa Rasha Hari
Wani hari da Ukraine ta kai ta amfani da jirgin mara matuƙi ya haddasa gobara a wata babbar tashar jiragen ruwa da ke Tekun Baltic a arewa maso yammacin Rasha.
Gwamnan yankin Leningrad ya ce...













