Damfarar N3.bn: Hukumar EFCC ta Kama Tsohon Minista, Ugwuh da Shugaban Kamfanin Ebony Agro
Damfarar N3.bn: Hukumar EFCC ta Kama Tsohon Minista, Ugwuh da Shugaban Kamfanin Ebony Agro
Tsohon minista a Najeriya ya shiga hannun hukumar EFCC bisa zargin hannu a damfarar rancen kudi N3.6bn.
Hukumar EFCC ta kama Charles Chukwuemeka Ugwuh da shugaban kamfanin...
Ƴan Bindiga Sun yi Garkuwa da Tsohon Shugaban Ƴan Sandan Burkina Faso
Ƴan Bindiga Sun yi Garkuwa da Tsohon Shugaban Ƴan Sandan Burkina Faso
Rahotanni sun bayyana cewa wasu da ake zargin ƴan bindiga sun sace tsohon shugaban ƴan sandan Burkina Faso.
An ɗauki Lt Col Evrard Somda a gidansa da ke Ouagadougou,...
Malamai a Jamhuriyar Nijar Sun Shiga Yajin Aiki
Malamai a Jamhuriyar Nijar Sun Shiga Yajin Aiki
Ƙungiyar malaman kananan makarantu ta "(SYNACEB) reshen Makalondi ta jihar Tillabery a Jamhuriyar Nijar ta tsunduma cikin wani yajin aiki.
Malaman sun shiga yajin aikin na kwanaki biyu ne daga ranar Litinin domin...
Hauhawar Farashin Kayayyakin Abinci ya Tashi Zuwa Kashi 33.93 a Najeriya
Hauhawar Farashin Kayayyakin Abinci ya Tashi Zuwa Kashi 33.93 a Najeriya
Hauhawar farashi na watan Disamba ya kai tsananin da ba a taɓa gani ba cikin sama da shekara 27a Najeriya.,
An samu hauhawar farashin kayayyakin abinci, abin da ya janyo...
Atiku,Obi Sun Magantu Kan Kisan Nabeehah da Masu Garkuwa Sukai
Atiku,Obi Sun Magantu Kan Kisan Nabeehah da Masu Garkuwa Sukai
Al'umma a Najeriya, musamman ma a shafukan sada zumunta na nuna ɓacin ransu bayan da masu garkuwa da mutane suka kashe wata budurwa bayan sace ta da ƴan'uwanta a birnin...
Bayan Yin ƙwacen Waya: Matashi ya Hadu da Ibtila’i
Bayan Yin ƙwacen Waya: Matashi ya Hadu da Ibtila'i
Rundunar ƴan sandan Najeriya reshen jihar Kano ta ce wani mutum da ake zargi da ƙwacen waya yana cikin mawuyacin hali bayan da mota ta buge shi a lokacin da yake...
NHRC ta karɓi ƙorafe-ƙorafe 752 da ke da Nasaba da Cin Zarafi a Jihar...
NHRC ta karɓi ƙorafe-ƙorafe 752 da ke da Nasaba da Cin Zarafi a Jihar Filato
Hukumar kare haƙƙin bil adama a Najeriya ta ce ta karɓi ƙorafe-ƙorafe 752 da ke da nasaba da cin zarafi a jihar Filato tsakanin Janairu...
Yawan Falasɗinawan da aka Kashe a Gaza
Yawan Falasɗinawan da aka Kashe a Gaza
Ma'aikatar lafiya ta Hamas da ke Gaza ta wallafa sabuwar ƙididdigar mutanen da suka mutu a Zirin tun bayan ɓarkewar yaƙi.
Aƙalla mutum 24,100 ne aka tabbatar da mutuwarsu, a cewar ta. Ta ƙara...
Kotun ƙoli ta yi Watsi da Batun Sakin Nnamdi Kanu
Kotun ƙoli ta yi Watsi da Batun Sakin Nnamdi Kanu
Kotun ƙoli ta Najeriya ta yi watsi da hukuncin wata kotun ɗaukaka ƙara ta ƙasar wadda ta ce madugun ƴan awaren Ipob, Nnamdi Kanu ba zai fuskanci shari'a ba kasancewar...
Taliban na Kulle Matan da Suka Tsira Daga Cin Zarafi a Gidan Yari
Taliban na Kulle Matan da Suka Tsira Daga Cin Zarafi a Gidan Yari
Wani rahoton Majalisar Ɗinkin Duniya ya ce gwamnatin Taliban a Afghanistan na kulle matan da suka tsira daga cin zarafi a gidan yari tare da iƙirarin cewa...