Home Taska Page 32

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Jam’iyyar APC ta yi Kira ga Shugaba Tinubu da ya Saka Dokar Ta-ɓaci a...

0
Jam'iyyar APC ta yi Kira ga Shugaba Tinubu da ya Saka Dokar Ta-ɓaci a Jihar Ribas   Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sake yin kira ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya sanya dokar ta-ɓaci a jihar Ribas saboda...

Maiduguri na Daga Cikin Wurare Mafi Tsaro a Najeriya – Janar Christopher Musa

0
Maiduguri na Daga Cikin Wurare Mafi Tsaro a Najeriya - Janar Christopher Musa   Hafsan Hafsoshin Najeriya, Janar Christopher Musa, ya ce Maiduguri babban birnin jihar Borno na daga cikin wurare mafiya tsaro a Najeriya a halin yanzu duk da rikicin...

Kisan ɗansanda: Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya ya Tura ƙarin Dakaru Ribas

0
Kisan ɗansanda: Sufeton 'Yan Sandan Najeriya ya Tura ƙarin Dakaru Ribas   Sufeto janar na 'yansandan Najeriya ya yi tir da kisan jami'n rundunar da aka yi a jihar Ribas sakamakon rikicin siyasar da ke cigaba da ruruwa tsakanin Gwamna Siminalayi...

Gwamnatin Jihar Kogi na Shirin ɗaukar ‘Yan sa-kai 1,050 Aikin Tsaro

0
Gwamnatin Jihar Kogi na Shirin ɗaukar 'Yan sa-kai 1,050 Aikin Tsaro   Gwamnatin jihar Kogi na shirin ɗaukar 'yan sa-kai 1,050 da zimmar kyautata tsaron jihar da ke tsakiyar Najeriya. Kamfanin dillancin labarai na Najeriya NAN ya ruwaito cewa an ɗauki matakin...

Gobara: Mutane da Dama Sun Mutu a ƙasar Chadi

0
Gobara: Mutane da Dama Sun Mutu a ƙasar Chadi   Shugaban ƙasar Chadi, Mahamat Deby, ya ce mutane da dama sun mutu wasu kuma sun jikkata bayan da wata gobara ta tashi a wani rumbun ajiyar makaman soji da ke N'Djamena,...

Jirgin Ruwan da Mayaƙan Houthi Suka Kai wa Hari a Yemen ya Nutse

0
Jirgin Ruwan da Mayaƙan Houthi Suka Kai wa Hari a Yemen ya Nutse Hukumar tsaron ruwa ta Birtaniya ta ce ana kyautata zaton wani jirgin ruwan kasuwanci da mayaƙan Houthi suka kai wa hari a gabar tekun Yemen mako guda...

Adadin Mutanen da Suka Mutu Sakamakon Barkewar Baƙuwar Cuta a Zamfara

0
Adadin Mutanen da Suka Mutu Sakamakon Barkewar Baƙuwar Cuta a Zamfara   Adadin mutane da suka mutu sakamakon wata baƙuwar cuta da ta fi shafar yara da mata, a wasu yankuna na jihar Zamfara ya ƙaru zuwa 13. Bincike daga majiyoyin asibitoci...

Rundunar ‘Yan Sanda ta Kama ‘Yan ‘One Chance’ a Jihar Nasarawa

0
Rundunar 'Yan Sanda ta Kama 'Yan 'One Chance' a Jihar Nasarawa   Rundunar ƴan sandan Najeriya, reshen jihar Nasarawa sun kama wasu mutane biyu da ake zargi ƴan fashi da makami ne da ake kira 'One Chance' waɗanda kuma suke gudanar...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Jami’an Sojoji 4 a Jihar Katsina

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Jami'an Sojoji 4 a Jihar Katsina   Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da mutuwar dakarunta a harin da 'yanbindiga suka kai wa sansaninsu da ke ƙaramar hukumar Faskari ta jihar Katsina. Tun da farko rahotonni sun ce maharan...

Gaza: Amurka ta Dakatar da Aika wa Isra’ila Makamai

0
Gaza: Amurka ta Dakatar da Aika wa Isra'ila Makamai   Amurka a makon da ya gabata ta dakatar da aika wa Isra'ila bama-bamai kan fargabar kai munanen hare-hare a birnin Rafah da ke kudancin Gaza...a cewar wani babban jami'in gwamnatin Amurka. Jami'in...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno