Home Taska Page 33

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Kungiyar ECOWAS za ta Kafa Dakarun ko-ta-Kwana Don Yaƙi da ‘Yan Ta’adda

0
Kungiyar ECOWAS za ta Kafa Dakarun ko-ta-Kwana Don Yaƙi da 'Yan Ta'adda   Ƙungiyar Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afirka Ecowas ta ce za ta kafa dakarun ko-ta-kwana domin tunkarar matsalar 'yan ta'adda masu iƙirarin jihadi da ke tayar da zaune tsaye...

Soke Harajin Tsaron Intanet: TUC ta yi Barazanar Gudanar da Zanga-Zanga

0
Soke Harajin Tsaron Intanet: TUC ta yi Barazanar Gudanar da Zanga-Zanga Ƙungiyar ƙwadago ta TUC a Najeriya ta yi barazanar gudanar da gagarumar zanga-zanga tare da dakatar da al'umura a faɗin ƙasar matuƙar gwamnatin tarayya ba ta soke sabon harajin...

Kotu ta ɗaure Mutane 41 Kan Damfara ta Intanet

0
Kotu ta ɗaure Mutane 41 Kan Damfara ta Intanet   Wata babbar kotun tarayya da ke zama a garin Onitsha a jihar Anambra, karkashin jagorancin mai shari’a S. M Shuaibu da Hauwa Inuwa ta yankewa wasu ƴan damfara ta intanet 41...

Karkatar da Kayan Tallafi: An Garkame Shugaban Kungiyar ‘Yan Kwadago na Jihar Yobe

0
Karkatar da Kayan Tallafi: An Garkame Shugaban Kungiyar 'Yan Kwadago na Jihar Yobe   Shugaban kungiyar 'yan kwadago na jihar Yobe ya sake shiga cikin wani sabon rikici bayan da aka zarge shi da karkatar da kayan tallafi. Kotu a Damaturu, babban...

Kisan Sojoji 17: Shugaba Tinubu ya ba da Sabon Umarni ga Dattawa da Sarakunan...

0
Kisan Sojoji 17: Shugaba Tinubu ya ba da Sabon Umarni ga Dattawa da Sarakunan Okuama   A yau Laraba 27 ga watan Maris aka binne sojojin da suka mutu yayin harin kwantan bauna a jihar Delta. Shugaba Bola Tinubu ya samu halartar...

Dakarun Sojoji Sun Hallaka Hatsabibin ‘Dan Ta’adda, Junaidu Fasagora da Mayakansa

0
Dakarun Sojoji Sun Hallaka Hatsabibin 'Dan Ta'adda, Junaidu Fasagora da Mayakansa   Kasurgumin dan ta'adda a jihar Zamfara ya gamu da ajalinsa bayan dakarun sojoji sun hallaka shi da nayaƙansa. Rundunar sojojin ta bayyana nasarar da ta samu inda ta murjushe hatsabibin...

Dangote ya Kaddamar da Tallafin Rabon Abinci na N15bn

Dangote ya Kaddamar da Tallafin Rabon Abinci na N15bn   A wani mataki na rage radadin talauci a tsakanin al'umma, gidauniyyar Dangote ta kaddamar da tallafin rabon abinci na kasa a jihohin kasar nan inda mutane miliyan daya suka amfana. Alhaji Aliko...

Ƴan Sanda Sun Dakile Yunkurin Garkuwa a Katsina, Sun Ceto Ma’aurata

0
Ƴan Sanda Sun Dakile Yunkurin Garkuwa a Katsina, Sun Ceto Ma'aurata   Rundunar ƴansandan jihar Katsina ta ce ta dakile wani yunkurin garkuwa da mutane, inda suka ceto mutane da lamarin ya so ya ritsa da su. Wata sanarwa da mai magana...

Kungiyoyin da Suke Taimakawa Ta’addanci a Najeriya

0
Kungiyoyin da Suke Taimakawa Ta’addanci a Najeriya Gwamnatin Najeriya ta fitar da sunayen mutum 15 waɗanda ta ce ana zargin su da taimakawa ta’addanci a ƙasar. Hakan na kunshe ne cikin rahoton da hukumar tattara bayanan sirri kan sha’anin kuɗi a...

Gwamnatin Najeriya ta sa Hannu Kan Gina Cibiyar Wutar Lantarki Mai Amfani da Ruwa...

0
Gwamnatin Najeriya ta sa Hannu Kan Gina Cibiyar Wutar Lantarki Mai Amfani da Ruwa da Rana   Gwamnatin Najeriya ta sa hannu kan wata yarjejeniyar gina cibiyar samar da wutar lantarki mai amfani da ruwa da hasken rana da za ta...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno