Wani Daga Cikin Bursunonin da Suka Tsere an Sake Kama Shi Da Laifin Kisan...
Wani Daga Cikin Bursunonin da Suka Tsere an Sake Kama Shi Da Laifin Kisan Kai
Bayan fursunoni da dama sun tsere daga gidajen gyaran hali da ke Oko da Benin lokacin zanga-zangar EndSARS.
'Yan sanda sun kara kama daya daga cikin...
Kotu ta Hana EFCC Takardar Izinin Cafke Diezani Alison-Madueke
Kotu ta Hana EFCC Takardar Izinin Cafke Diezani Alison-Madueke
Babbar kotun gwamnatin tarayya da ke Abuja, ta ki amince da bukatar hukumar EFCC na ba da izinin cafke Diezani Alison-Madueke
An dage sauraron karar har zuwa ranar 3 ga watan Disamba...
Mutanan da Sukai Dace a Mulkin Buhari
Mutanan da Sukai Dace a Mulkin Buhari
Akwai wasu ‘Yan Najeriya da su ka samu manyan mukamai na Duniya
Da dama daga cikinsu tsofaffin Ministoci ne da aka yi a gwamnatin kasar - Wanda ake sa ran za ta zama sabuwar...
Nasarawa: ‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Masallaci, Sun yi Awon Gaba da Wasu Masallata
Nasarawa: 'Yan Bindiga Sun Kai Hari Masallaci, Sun yi Awon Gaba da Wasu Masallata
Ana tsakiyan Ibada, bata gari cikin al'umma sun yi aika-aika
Masu garkuwa da mutanen sun bukaci kudin fansa milyan hamsin, amma daga baya sun rage - Har...
An Gudu ba a Tsira ba: An sake Kama Bursunonin da ‘Yan Daba Suka...
An Gudu ba a Tsira ba: An sake Kama Bursunonin da 'Yan Daba Suka Saki a Jihar Edo
Rundunar 'yan sanda ta Jihar Edo a kudancin Najeriya ta kama fursuna 10 daga cikin waɗanda suka tsere daga gidajen yari...
Tsohuwar Ministar kuɗin Najeriya na dab da Zama Shugabar WTO
Tsohuwar Ministar kuɗin Najeriya na dab da Zama Shugabar WTO
Jekadun kasashe a ƙungiyar Kasuwanci ta Duniya WTO sun gabatar da sunan tsohuwar ministar kuɗin Najeriya Ngozi Okonjo-Iweala a matsayin sabuwar shugabar ƙungiyar.
Idan dai har aka zaɓi Ngozi...
Ibadan: Dalibai Na Fuskantar Tsangwama, an Saka Wuta a Ofishin Shugaban Makarantar
Ibadan: Dalibai Na Fuskantar Tsangwama, an Saka Wuta a Ofishin Shugaban Makarantar
Har yanzu, dalibai basu daina fuskantar tsangwama kan irin tufafin da suke sanyawa ba
Yayinda ake hana wasu shiga don sun sanya Hijabi, ana hana wasu shiga don bayyana...
An Damke Sojojin da Aka Kama Suna Zabgan Matasan da Suka Saba Dokar Hana...
An Damke Sojojin da Aka Kama Suna Zabgan Matasan da Suka Saba Dokar Hana Fita
Hukumar Sojin saman Najeriya ta yi tsokaci kan zargin cin zarafi da take hakkin dan Adam da aka yiwa wasu jami'anta.
Hukumar ta yi Alla-wadai da...
Adamawa: An Fara Mayar da Kayan da Aka Wawashe
Adamawa: An Fara Mayar da Kayan da Aka Wawashe
Mutanen da suka wawashe kayan gwamnati, da gidajen ajiyar abinci a jihar Adamawa sun fara mayar da kayan da suka ɗiba.
Rahotani sun ce tun jiya mutane suka fara fito...
Legas: An Kashe Wasu ‘Yan Sanda Tare da Raunata Wasu Yayin Zanga-Zangar Endsars
Legas: An Kashe Wasu 'Yan Sanda Tare da Raunata Wasu Yayin Zanga-Zangar Endsars
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce an kashe jami'anta shida tare da raunata 38 sakamakon barkewar rikici a zanga-zangar nuna adawa da cin zalin 'yan sanda...