Kungiyar ACF ta yi Allah-Wadai da Luguden Bam Kan Fararen Hula a Kaduna
Kungiyar ACF ta yi Allah-Wadai da Luguden Bam Kan Fararen Hula a Kaduna
Kungiyar dattawan Arewa (ACF) ta yi Allah-wadai da harin da aka kai da jiragen yaƙi marasa matuka a yayin wani taron mauludi a unguwar Tudun Biri, jihar...
Harin Jirgi: Babban Hafsan Sojin Najeriya ya Nemi Afuwar Al’ummar Tudun Biri
Harin Jirgi: Babban Hafsan Sojin Najeriya ya Nemi Afuwar Al'ummar Tudun Biri
Babban hafsan sojin ƙasa na Najeriya, Janar Taoreed Lagbaja ya nemi afuwa daga al'ummar ƙauyen Tudun Biri da ke jihar Kaduna, kan wani harin jirgin maras matuƙi da...
Faransa za ta ƙwace Kadarorin Jagoran ƙungiyar Hamas
Faransa za ta ƙwace Kadarorin Jagoran ƙungiyar Hamas
Faransa ta sanar da ƙwace kadarorin jagoran ƙungiyar Hamas Yahya Sinwar a wani ɓangare na sabbin takunkumai da ta ƙaƙaba masa.
A cewar wata doka da aka wallafa a wata mujallar ƙasar, za...
Harin Jirgi Maras Matuƙi : An Tabbatar da Mutuwar Mutane 85 a Kaduna
Harin Jirgi Maras Matuƙi : An Tabbatar da Mutuwar Mutane 85 a Kaduna
Hukumar ba da agajin gaggawa ta jihar Kaduna ta ce aƙalla mutum 85 ne, kawo yanzu, aka tabbatar sun mutu a harin da aka kai jihar.
Hukumar ta...
Za mu Ci Gaba da Fafatawa a Gaza – Firaministan Isra’ila
Za mu Ci Gaba da Fafatawa a Gaza - Firaministan Isra'ila
Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya sake jaddada matsayarsa kan cewa ƙasarsa ba za ta tsagaita wuta na dindindin ba, kuma dakarun ƙasar za su ci gaba da fafatawa "har...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Akanta a Harin da Suka Kai Cross-River
'Yan Bindiga Sun Kashe Akanta a Harin da Suka Kai Cross-River
'Yan bindiga sun kai mummunan hari jihar Kuros Ribas inda su ka bindige wani akanta a ma'aikatar ilimi ta jihar.
Maharan sun bi akantan ne har kusa da tsohon gidan...
Jami’an NSCDC Sun Harbi Dalibai a Abuja Yayin Jarrabawa
Jami'an NSCDC Sun Harbi Dalibai a Abuja Yayin Jarrabawa
An zargi jami'an hukumar tsaro ta NSCDC da aikata manyan laifuka da cin zarafi.
Na baya-bayan nan da ya faru tsakanin jami'an NSCDC da daliban wata makarantar sakandare a Abuja, babban tarayyar...
Shugaba Tinubu ya Nemi Amincewar Majalisar Don Karɓo Bashin Dala Biliyan 8.6
Shugaba Tinubu ya Nemi Amincewar Majalisar Don Karɓo Bashin Dala Biliyan 8.6
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya rubuta wa majalisun dokokin ƙasar biyu takardar neman amincewarsu don karɓo ƙarin bashin dala biliyan 8.6 da kuma euro miliyan 100, kimanin naira...
Zanga-Zanga ta Barke a Kano Kan Zargin Jami’an Tsaro da Harbin Matasa
Zanga-Zanga ta Barke a Kano Kan Zargin Jami'an Tsaro da Harbin Matasa
Dandazon matasa sun gudanar da wata zanga-zanga a unguwar Kurna da ke tsakiyar birnin Kano, inda suka toshe babban titin zuwa Katsina tun da safiyar yau domin nuna...
Zan Biya Duk Bashin da Ake Bin Marigayi Aminu S Bono – Aisha Humaira
Zan Biya Duk Bashin da Ake Bin Marigayi Aminu S Bono - Aisha Humaira
Fitacciyar jarumar Kannywood, Aisha Humaira ta nuna alhini kan babban rashi da masana'antar ta yi.
A ranar Litinin ne Allah ya yi wa babban daraktan masana'antar shirya...