Ambaliyar Ruwa: Kadoji da Dama sun Kuɓuce a China
Ambaliyar Ruwa: Kadoji da Dama sun Kuɓuce a China
Mahukuntan ƙasar China sun bayyana cewa, wasu kadoji sun tsere daga wani gandu da ake kiwata su a kudancin ƙasar, lokacin da guguwar Haikui ta haddasa ambaliya.
Kadoji kusan 75 ne suka...
Najeriya na da Kashi ɗaya Cikin Huɗu na Masu Fama da Cutar Zazzaɓin Cizon...
Najeriya na da Kashi ɗaya Cikin Huɗu na Masu Fama da Cutar Zazzaɓin Cizon Sauro - Hukumar Lafiya ta Duniya
Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce fiye da kashi ɗaya cikin huɗu na masu fama da cutar zazzaɓin cizon sauro...
Jihohin da za su Samun Ruwan Sama Mai ƙarfi na Tsawon Kwana 3 a...
Jihohin da za su Samun Ruwan Sama Mai ƙarfi na Tsawon Kwana 3 a Faɗin Najeriya - NiMet
Hukumar kula da yanayin samaniya ta Najeriya (NiMet) ta yi hasashen samun ruwan sama kamar da bakin ƙwarya gami da tsawa daga...
Fasinjoji 20 Sun Mutu a Hatsarin ƙwale-kwale a Jihar Neja
Fasinjoji 20 Sun Mutu a Hatsarin ƙwale-kwale a Jihar Neja
Aƙalla mutum 24 galibinsu manoma ne suka mutu, yayin da wasu da dama suka ɓace a lokacin da wani ƙwale-kwale ɗauke da fasinjoji ya kife a garin Gbajibo, a ƙaramar...
Ma’aikatan Lafiya 400,000 sun yi ƙadan a Najeriya – Ministan Lafiya
Ma'aikatan Lafiya 400,000 sun yi ƙadan a Najeriya - Ministan Lafiya
Ministan Lafiya da walwalar al'umma na Najeriya Farfesa Ali Pate ya ce ma'aikatan lafiya 400,000 sun yi ƙadan a Najeriya, idan aka yi la'akari da buƙatarsu da ake yi...
Mayaƙan Al-Shabab sun ƙaddamar da Yaƙi a Yankin Awdheegle da ke Kuɗancin Somalia
Mayaƙan Al-Shabab sun ƙaddamar da Yaƙi a Yankin Awdheegle da ke Kuɗancin Somalia
Mayaƙan Al-Shabab sun ƙaddamar da wani yaƙi a safiyar nan a yankin Awdheegle da le gundumar Lower Shabelle a kudancin Somaliya.
Maharan sun kai hare-hare ta fuskoki da...
Alamomin Kansar Mama
Alamomin Kansar Mama
Mutane suna jin an ce kansa ko cutar Daji, kowa yasan cuta ce da ake shan wuya kuma ba a warkewa idan ana fama da ita.
Amma tun karshen shekarun 1970, adadin mutanen da ke tsira daga wannan...
Sabon Farashin Mitar Wutar Lantarki
Sabon Farashin Mitar Wutar Lantarki
Gwamnatin Tarayya ta sanar da ƙarin farashin mitar wutar lantarki a duka fadin ƙasar nan.
Hakan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da hukumar da ke sanya ido kan wutar lantarki ta Najeriya (NERC).
Hakan a...
Labaran ƙarya da ake Yaɗawa a Kan Alƙalan da ke Jagorantar Shari’ar Zaɓen Shugaban...
Labaran ƙarya da ake Yaɗawa a Kan Alƙalan da ke Jagorantar Shari'ar Zaɓen Shugaban Najeriya
Alƙalai na can suna yanke hukunci a kan shari'ar da ke ƙalubalantar nasarar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya samu a zaɓen ranar 25 ga...
Zuwa Ga Mai Girma Gwamna Abba Kabir Yusuf…
Zuwa Ga Mai Girma Gwamna Abba Kabir Yusuf…
Ya mai girma Gwamna muna masu neman taimakon ka a matsayinmu na talakawanka a wannan gari na jahar Kano mai tarin albarka. Wannan taimako ne wanda ‘yan jahar Kano da Nigeria baki...