Magance Rashin Tsaro: Tsofaffin Sojoji sun yi Kira ga Sababbin Hafsoshi da su Dauki...
Magance Rashin Tsaro: Tsofaffin Sojoji sun yi Kira ga Sababbin Hafsoshi da su Dauki Darasi Daga Magabatansu
Wasu da su ka yi aikin damara sun kawo shawarar yadda za a magance rashin tsaro a kasar nan.
Tsofaffin sojoji sun yi kira...
Mutumin da Banki ya yi Kuskuran Tura wa N24bn ya Shiga Hannu
Mutumin da Banki ya yi Kuskuran Tura wa N24bn ya Shiga Hannu
Ana tuhumar wani mutumi bisa zargin satar zaune bayan kashe miliyan N750m da banki ya tura asusunsa bisa kuskure.
Bankin ya yi kuskuren sanya kuɗi biliyan N24bn a asusun...
ƙasashe 10 da Suka fi Biyan Mafi ƙarancin Albashin a Nahiyar Afirka
ƙasashe 10 da Suka fi Biyan Mafi ƙarancin Albashin a Nahiyar Afirka
Najeriya na ɗaya daga cikin ƙasashen Afirka da ke biyan mafi ƙasa na karancin albashin ma'aikata a nahiyar.
Mafi ƙarancin albashin Najeriya a yanzu N30,000 ne, wanda ya ke...
Ƴan Bindiga Sunyi Garkuwa da Fasto a Kaduna
Ƴan Bindiga Sunyi Garkuwa da Fasto a Kaduna
Wasu ƴan bindiga sun sace shugaban masu wa'azi a cocin Katolika na Holy Trinity da ke Karku a ƙaramar Hukumar Kauru da ke jihar Kaduna, Rabaran-fada Jeremiah Yakubu.
Lamarin ya faru ne a...
Ƴan Bindiga Sun Buɗe wa Ƴan Makarantar Islamiyya Wuta Tare da Kashe Likita a...
Ƴan Bindiga Sun Buɗe wa Ƴan Makarantar Islamiyya Wuta Tare da Kashe Likita a Zamfara
Wasu ƴan bindiga sun kai hari kan garin Jangebe da ke Ƙaramar Hukumar Talatar Mafara a jihar Zamfara, inda bayanai suka ce sun kashe mutane...
EFCC za ta ɗaukaka ƙara kan Wanke Tsohon Shugaban Ma’aikata, Oronsaye Daga Zargin Cin...
EFCC za ta ɗaukaka ƙara kan Wanke Tsohon Shugaban Ma'aikata, Oronsaye Daga Zargin Cin Hanci
Hukumar da ke yaƙi da yi wa tattali arzikin Najeriya zagon ƙasar EFCC ta ce za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin da wata babbar kotun...
Ƙungiyar OPEC za ta Rage Yawan Man da Najeriya ke Fitarwa da Kashi 20...
Ƙungiyar OPEC za ta Rage Yawan Man da Najeriya ke Fitarwa da Kashi 20 Cikin 100
Ƙungiyar Ƙasashen Masu Arzikin man Fetur ta OPEC tare da ƙawayenta sun amince da rage ganga miliyan 1.393 na man da suke fitarwa zuwa...
Mazauna Enugu Sun yi Watsi da Umarnin Gwamnan Jihar Sun Zauna a Gida
Mazauna Enugu Sun yi Watsi da Umarnin Gwamnan Jihar Sun Zauna a Gida
Mazauna birnin Enugu da ke kudu maso gabashin Najeriya sun yi watsi da umarnin da gwamnan jihar ya bayar na bijire wa umarnin ƙungiyar IPOB na zaman...
Shin da Gaske ‘Dan Shugaban INEC ya Kamu da Hauka ?
Shin da Gaske 'Dan Shugaban INEC ya Kamu da Hauka ?
Wani ikirari da ba a tabbatar ba ya bayyana a soshiyal midiya kan iyalan Mahmood Yakubu, shugaban INEC, bayan babban zaben Najeriya na 2023.
Daya daga cikin ikirarin da aka...
Ƙungiyar NUJ za ta Fara Yajin Aiki kan Cire Tallafin Mai
Ƙungiyar NUJ za ta Fara Yajin Aiki kan Cire Tallafin Mai
Kungiyar 'yan jarida ta Najeriya NUJ ta ce za ta bi sahun ƙungiyar Kwadago ta NLC a ƙasar wajen tsunduma yajin aiki daga ranar Laraba mai zuwa, saboda cire...













