Home Taska Page 64

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Gobara ta Tashi a Kasuwar Gamboru a Jihar Borno

0
Gobara ta Tashi a Kasuwar Gamboru a Jihar Borno Borno - Gobara ta tashi a kasuwar Gamboru da ke kusa da unguwar Kwastam a Maiduguri, babban birnin jihar Borno, rahoton Channels TV. Kasuwar Gamboru ita ce kasuwa mafi girma na kayan...

Hedkwatar Tsaro ta yi Karin Bayani Kan Harba Bindigar AK-47 da Ado Doguwa Yayi

0
Hedkwatar Tsaro ta yi Karin Bayani Kan Harba Bindigar AK-47 da Ado Doguwa Yayi   Hedkwatar tsaro ta fayyace gaskiyar lamari kan bidiyon Ado Doguwa da ke yawo a soshiyal midiya. An dai gano bidiyon shugaban masu rinjaye a majalisar wakilai yana...

An Harbe Wakilin Jam’iyya Har Lahira a Rumfar Zaɓe 

0
An Harbe Wakilin Jam'iyya Har Lahira a Rumfar Zaɓe    Ana zargin Sojoji sun harbe wakilin jam'iyya har lahira a yankin arewacin jihar Kuros Riba yayin da zabe ke gudana. Jami'ar hulda da jama'a ta rundunar yan sandan jihar, Irene Ugbo, ta...

‘Yan Sanda Sun Ceto Jami’an INEC 19 da Akai Garkuwa da su a Safiyar...

0
'Yan Sanda Sun Ceto Jami'an INEC 19 da Akai Garkuwa da su a Safiyar Yau   Yan sanda sun kubutar da jami'an INEC 19 da yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Imo. Wasu da ake zaton masu garkuwa da...

Biri ya Tarwatsa Masu Zabe a Kano

0
Biri ya Tarwatsa Masu Zabe a Kano   Jihar Kano - An samu hatsaniya a wasu akwatunan zabe a karamar hukumar Kiru na jihar Kano a lokacin da wani biri ya tarwatsa masu zabe. A cewar rahoton Freedom Radio, mai birin ne...

Cutar Corona za ta Daina Barazana ga Lafiyar Al’umma a Bana – WHO

0
Cutar Corona za ta Daina Barazana ga Lafiyar Al'umma a Bana – WHO   Shugaban hukumar lafiya ta duniya WHO Tedros Adhanom Ghebreyesus, ya ce yana da kwarin gwiwa a wannan shekarar zai ayyana cutar corona a matsayin annobar da ba...

Jami’an Hukumar EFCC Sun Dira a Ibadan

0
Jami'an Hukumar EFCC Sun Dira a Ibadan Jami'an hukumar yaƙi da yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon-ƙasa, EFCC sun je rumfar zaɓe mai lamba 11, a birnin Ibadan na jihar Oyo da ke kudu maso yammacin Najeriya. Rumfar zaɓen dai ita...

Sabon Hari: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Basarake Sun yi Awon Gaba da Mutane da...

0
Sabon Hari: 'Yan Bindiga Sun Kashe Basarake Sun yi Awon Gaba da Mutane da Dama a Jihar Neja   Wasu miyagu sun kashe mutane uku cikinsu har da Basarake a sabon harin da suka kai kauyukan kananan hukumomi 2 a jihar...

Ambaliyar Ruwa ta yi Sanadin Mutuwar Mutane Sama da 200 a Malawi

0
Ambaliyar Ruwa ta yi Sanadin Mutuwar Mutane Sama da 200 a Malawi Hukumomi a Malawi sun ce mutum fiye da dari biyu da ashirin aka tabbatar da mutuwarsu a ambaliyar ruwa da zaftarewar laka da guguwar da ke dauke da...

Gwamnatin Najeriya ta ɗaga ƙidayar Jama’a

0
Gwamnatin Najeriya ta ɗaga ƙidayar Jama'a Gwamnatin Najeriya ta ɗage aikin ƙidayar jama'a da ta shirya fara gudanarwa ranar 29 ga watan Maris zuwa watan Mayu mai zuwa. Ministan yaɗa labaran ƙasar Lai Mohammed ne ya bayyana haka ga manema labarai...
- Advertisement -
Latest News
Fa’ida 7 da za a Samu Idan Majalisa Ta Amince da Kudirin Sanata Shehu Buba Kan ATBUƁaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a Abuja