Kungiyar ASUU ta Janye Yajin Aiki
Kungiyar ASUU ta Janye Yajin Aiki
Kungiyar malaman jami'a a Najeriya, ASUU ta sanar da jinkirta yajin aikin da mambobinta suka shafe wata takwas suna yi.
Dokta Chris Piwuna, mataimakin shugaban kungiyar ta ASUU ya tabbatar wa BBC labarin, inda ya...
Kotu ta Sallami Shugaba Kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu
Kotu ta Sallami Shugaba Kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu
FCT Abuja - Kotun daukaka kara da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta sallami shugaban haramtaciyyar kungiyar Indigenous People of Biafra, IPOB, Nnamdi Kanu, Channels Television ta rahoto.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta...
Kungiyar ASUU za ta yi Zaman Tattaunawa Don Yanke Shawara Kan Dawowa Bakin Aiki
Kungiyar ASUU za ta yi Zaman Tattaunawa Don Yanke Shawara Kan Dawowa Bakin Aiki
Gwamnatin Najeriya na ci gaba da kai ruwa rana da kungiyar ASUU don kawo karshen yajin aikin da suke yi.
Majalisar zartaswar kungiyar ASUU za ta yi...
Ayarin Motoccin Kakakin Majalisar Osun Sun yi Hatsari, Mutane da Dama Sun Jigata
Ayarin Motoccin Kakakin Majalisar Osun Sun yi Hatsari, Mutane da Dama Sun Jigata
Mummunan hatsari ya faru tsakanin wata mota da motoccin ayarin kakakin majalisar jihar Osun, Mr Timothy Owoeye a Osogbo-Illesha.
Shaidun gani da ido sun ce wata mota ce...
An Kama Matashi da Wandon Al’adan Mata a Jihar Ogun
An Kama Matashi da Wandon Al'adan Mata a Jihar Ogun
Wani matashi da ake zargin dan kungiyar asiri ne ya shiga hannun jami'an tsaron Amotekun.
Har yanzu ana fama da matsalar yin amfani da kayan al'adan yan mata wajen tsafe-tsafe.
Jami'an hukumar...
Ƴan Bindiga Sun Hallaka Mutane Biyu a Katsina
Ƴan Bindiga Sun Hallaka Mutane Biyu a Katsina
Rundunar ƴan sanda a jihar Katsina da ke arewacin Najeriya ta tabbatar da cewa ƴan fashi sun kashe mutum biyu lokacin da suka kai hari a wani ƙauye da ke ƙaramar hukumar...
Almundahana: Kotu ta Wanke Saminu Turaki
Almundahana: Kotu ta Wanke Saminu Turaki
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a garin Dutse ta wanke tsohon gwamnan jihar Jigawa Saminu Turaki daga tuhumar da hukumar EFCC ke yi masa ta almundahana da kuɗi naira biliyan 8.3.
Hukumar yaƙi...
Shugaban Uganda ya Haramta wa Masu Maganin Gargajiya Jinyar Masu Ebola a Fadin ƙasar
Shugaban Uganda ya Haramta wa Masu Maganin Gargajiya Jinyar Masu Ebola a Fadin ƙasar
Shugaban ƙasar Uganda Yoweri Musaveni ya gargaɗi masu maganin gargajiya su daina karɓar masu Ebola da sunan yi masu magani.
Hakan na zuwa ne bayan da wani...
Bam ya Kashe Sojoji 18 a Syria
Bam ya Kashe Sojoji 18 a Syria
Rahotanni daga Syria na cewa bam da aka tayar a jikin wata bas ya kashe akalla sojoji 18.
Bam ɗin ya fashe ne a wajen Damascus yau da safe, kuma baya ga rasa rai...
Akwai Yuwuwar Samun ƙarin Ambaliyar Ruwa – NiMet
Akwai Yuwuwar Samun ƙarin Ambaliyar Ruwa - NiMet
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa har yanzu halin ambaliyar ruwan da aka shiga bai kare ba.
Yankunan Arewa maso yamma, da arewa ta tsakiyane suka fi samun barazanar Ambaliyar a wannan shekarar.
Hukumar kula...













