Har ila Yau, Jami’ar NOUN ta Karyata Jita-Jita Game da Daukar Ma’aikata Aiki
Har ila Yau, Jami'ar NOUN ta Karyata Jita-Jita Game da Daukar Ma'aikata Aiki
An jawo hankalin Jami’ar Budaddiyar Jami’ar Najeriya (NOUN) zuwa wani labari a wani gidan yanar gizo da ta kira kanta www.opr.news mai taken “NOUN Recruitment 2022/2023 Application...
Ambaliyar Ruwa ta Janyo Asarar Gidaje Sama da 200 a Jihar Benue
Ambaliyar Ruwa ta Janyo Asarar Gidaje Sama da 200 a Jihar Benue
Ambaliyar ruwa ta janyo asarar gidaje sama da 200 a Makurdi babban birnin jihar Benue da ke arewa ta tsakiyar Najeriya.
Jaridar Punch a Najeriya ta ruwaito babban sakataren...
Yadda Matashi Mai Shekarau 24 ya Mayar da Motarsa Zuwa Jirgin Sama Mai Saukar...
Yadda Matashi Mai Shekarau 24 ya Mayar da Motarsa Zuwa Jirgin Sama Mai Saukar Ungula
Wani matashi ba'indiye mai suna Mithilesh Prasad ya sauya wata 'yar motarsa zuwa jirgin sama mai saukar ungulu.
Matashin dan shekara 24 ya yiwa motar kare-karen...
‘Yan Sanda Jihar Katsina Sun Ragargaji ‘Yan Ta’adda da Dama
'Yan Sanda Jihar Katsina Sun Ragargaji 'Yan Ta'adda da Dama
Jami'an 'yan sandan jihar Katsina sun ragargaji 'yan ta'adda kusan 30 a karamar hukumar Sabuwa ta jihar.
Kamar yadda SP Gambo Isah ya sanar, 'yan ta'addan sun bayyana a babura inda...
Hatsarin Mota ya Rutsa da Shugaban Ukraine
Hatsarin Mota ya Rutsa da Shugaban Ukraine
Wani Hatsarin mota ya rutsa da shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelensky a Kyiv babban birnin kasar.
A wata sanarwar da mai magana da yawun shugaban ya fitar ya ce wata motar fasinja ce ta...
Bayan Cire Tallafi: Man fetur ya Tashi a Kasar Kenya
Bayan Cire Tallafi: Man fetur ya Tashi a Kasar Kenya
Farashin man fetur ya kai matsayin da bai taba kai wa ba a kasar Kenya bayan da kasar ta fara aiwatar da matakin cire masa tallafi.
A ranar Laraba hukumar kula...
ICPC ta Gano Ayyukan Mazabu da Aka Karkatar a Fadin Najeriya da Kudinsu ya...
ICPC ta Gano Ayyukan Mazabu da Aka Karkatar a Fadin Najeriya da Kudinsu ya Kai N2.8bn
Hukumar da ke yaki da cin hanci da almundahanar kudade ta ICPC a Najeriya ta ce ta gano ayyukan mazabu da aka karkatar a...
Ambaliyar Ruwa: An ‘Dage Bude Makarantu a Sudan
Ambaliyar Ruwa: An 'Dage Bude Makarantu a Sudan
Gwamnatin Sudan ta sanar da dage bude makarantu a fadin kasar, saboda ambaliya da ta daidaita yankuna da dama a kasar.
Da ma a wannan watan ya kamata a fara sabon zangon karatu...
Samar da Danyen Mai: Angola da Libya Sun Shiga Gaban Najeriya – OPEC
Samar da Danyen Mai: Angola da Libya Sun Shiga Gaban Najeriya – OPEC
Adadin danyen man fetur da Najeriya ke samarwa ya yi kasa zuwa ganga 972,000 a duk rana a cikin watan Agusta, wanda hakan yasa kasashen Angola da...
Mamu ya yi Amfani da Fagen Aikin sa Wajen Taimaka wa ƙungiyoyin Ta’addanci na...
Mamu ya yi Amfani da Fagen Aikin sa Wajen Taimaka wa ƙungiyoyin Ta’addanci na Gida da Waje - SSS
Hukumar tsaro ta farin kaya, SSS, ta yi zargin cewa binciken farko da ta gudanar ya gano laifuffukan da suka shafi...