El-Rufai Nuna Rashin Jin Daɗinsa Bisa Ƙaranci Masu Kaɗa Ƙuri’u a Kaduna

0
El-Rufai Nuna Rashin Jin Daɗinsa Bisa Ƙaranci Masu Kaɗa Ƙuri'u a Kaduna   Kamar Sauran Gwamnoni , El-Rufai Ya Isa Mazaɓar Sa Domin Kada Kuri'a, Amma Ya Haɗu da Abin Ban Al'ajabi. El-Rufai Bai tsammanin Ganin Adadin Masu Kaɗa Ƙuri'u Ya kasance...

Hukumar INEC ta Tabbatar da Sace Na’urar BVAS a Jihar Katsina da Delta

0
Hukumar INEC ta Tabbatar da Sace Na'urar BVAS a Jihar Katsina da Delta     Hukumar zabe mai zaman kanta ta bayyana cewa, a yanzu babban abin da 'yan daba suka mai da hankali akai shine na'urar BVAS. An farmaki rumfunan zabe a...

‘Yan Daba Sun Tarwatsa Masu Zabe a Legas

0
'Yan Daba Sun Tarwatsa Masu Zabe a Legas   Jama'a sun shiga tashin hankali a yankin Ikate da ke jihar Lagas bayan wasu bata gari sun far masu a wajen zabe. Yan daban sun lalata tare da sace kayan zabe bayan sun...

Bata Gari Sun Kai Hari Rumfar Zabe, Sun Kona Akwatunan Zabe

0
Bata Gari Sun Kai Hari Rumfar Zabe, Sun Kona Akwatunan Zabe   Jihar Legas - Wasu yan daba dauke da bindigu sun kai hari rumfunan zabe a Oshodi da Itire a Legas, inda suka kona akwatunan zabe. Daily Trust ta rahoto cewa...

Sakamako: Tinubu ya Samu Kuri’u Mafi Rinjaye a Mazabarsa

0
Sakamako: Tinubu ya Samu Kuri'u Mafi Rinjaye a Mazabarsa Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya lashe zabe a rumfar da ya kada kuri'a a Legas. An ruwaito cewa, Tinubu ya dirke abokin hamayyarsa a jam'iyyar...

Hukumar EFCC ta Kama Mutane a Kaduna,Kano da Abuja Bisa Zargin Sayen Kuri’a

0
Hukumar EFCC ta Kama Mutane a Kaduna,Kano da Abuja Bisa Zargin Sayen Kuri'a   Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya (EFCC), ta kama wata mata da katunan zaɓe 18 a jihar Kaduna da kuma wasu a Kano da...

Muna Sane da ƙalubalen da Ake Fuskanta a Wasu Yankuna – Shugaban INEC

0
Muna Sane da ƙalubalen da Ake Fuskanta a Wasu Yankuna - Shugaban INEC   Shugaban hukumar zaɓen Najeriya (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu ya ce hukumar na lura tare da sanya ido game da yadda zaɓe ke gudana a faɗin ƙasar. Ya ce...

Shugaban Jam’iyyar PDP na Abuja ya Rasu

0
Shugaban Jam'iyyar PDP na Abuja ya Rasu   Shugaban jam'iyyar PDP na babban birnin tarayya Abuja ya rasu a wani haɗarin mota. Sunday Zakka wanda yake cikin motarsa Peugeot ƙirar 406 ya yi haɗarin ne tare da mai gadinsa da matuƙinsa, kuma...

Bayan Kammala Kaɗa Kuri’a: An Fara Kirga Kuri’u a Abuja

0
Bayan Kammala Kaɗa Kuri'a: An Fara Kirga Kuri'u a Abuja   Bayan kammala kaɗa kuri'a a rumfar zaɓe ta Gana street da ke uunguwar Maitaiama a Abuja, babban birnin Najeriya, tuni aka fara kirga kuri'u. Wakilkin BBC Ibrahim Isa wanda ya halarci...

Wike ya Kasa Kaɗa ƙuri’arsa

0
Wike ya Kasa Kaɗa ƙuri'arsa   Gwamnan Jihar Rivers Nyesom Wike ya gaza kaɗa ƙuri'arsa saboda kalubalen na'urar Bvas mai tantance masu kaɗa ƙuri'a. Masu aikin zaɓen daga INEC sun shawarce shi da ya koma gida daga baya sai ya je ya...