Mutane 2 Sun Rasa Ransu Sanadiyyar Tashin Bom a Birnin Jalalabad na Afghanistan

0
Mutane 2 Sun Rasa Ransu Sanadiyyar Tashin Bom a Birnin Jalalabad na Afghanistan   Bom ya kashe mutum biyu a birnin Jalalabad na Afghanistan Wani abin fashewa da aka sa a bakin titi a birnin Jalalabad na Afghanistan ya kashe a ƙalla...

Farfesa Isa Pantami ya Gayyaci Femi Fani-Kayode Liyafar Cin Abinci Dare a Gidansa

0
Farfesa Isa Pantami ya Gayyaci Femi Fani-Kayode Liyafar Cin Abinci Dare a Gidansa   Ministan Sadarwar Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami ya gayyaci sabon mamba na baya-bayan nan a jam'iyyar APC liyafar cin abinci dare a gidansa. Femi Fani-Kayode ɗin ne ya...

Na Damu da Yadda Majalisar Dokokin Najeriya ke Tafiyar da Batun Ciyo Basussuka da...

0
Na Damu da Yadda Majalisar Dokokin Najeriya ke Tafiyar da Batun Ciyo Basussuka da Gwamnatin Tarayya ke yi - Sanata Ndume   Sanata Ali Ndume ya nuna damuwarsa kan yadda gwamnatin tarayya ke karbo bashi a cikin matsanancin halin tattalin arzikin...

‘Yan Ta’addan Boko Haram Sun Sace Taraktoci 5 Tare da Kona 2 a Jahar...

0
'Yan Ta'addan Boko Haram Sun Sace Taraktoci 5 Tare da Kona 2 a Jahar Yobe   Wasu miyagu da ake zargin 'yan Boko Haram ne sun sace tarakta biyar tare da kurmushe biyu. An gano cewa 'yan ta'addan sun shiga kauyen Ngelbuwa...

Gwamna Umahi ya Maida wa Fani-Kayode Martani Kan Kalaman da ya yi Bayan Komawarsa...

0
Gwamna Umahi ya Maida wa Fani-Kayode Martani Kan Kalaman da ya yi Bayan Komawarsa APC   David Umahi ya maida martani a kan wasu kalamai da Femi Fani-Kayode ya yi jiya. An ji Fani-Kayode yana cewa ya taimaka wajen karkato da ra’ayin...

Yajin Aikin NARD: Likitoci Sun yi Alla-Wadai da Hukuncin Kotun Ma’aikatan NIC Kan Cewa...

0
Yajin Aikin NARD: Likitoci Sun yi Alla-Wadai da Hukuncin Kotun Ma'aikatan NIC Kan Cewa su Koma Bakin Aiki   Likitoci sun yi martani kan hukuncin kotun ma'aikatan NIC. Likitocin sun fara yajin aiki ne ranar 1 ga Agusta bisa rashin biyansu albashi...

Dole Kowanne ‘Dan Takara ya bi Tsari Wajen Neman Takara, ko da Kuwa Jonathan...

0
Dole Kowanne 'Dan Takara ya bi Tsari Wajen Neman Takara, ko da Kuwa Jonathan ne a Zaben 2023 - APC   Jam'iyyar APC da ke mulkin Najeriya ta ce babu wani mamba cikin sabbin mutanen da suka koma jam'iyyar da za...

Babban Bankin Najeriya ya na Neman Mai Shafin Canji na AbokiFX

0
Babban Bankin Najeriya ya na Neman Mai Shafin Canji na AbokiFX   Babban bankin Najeriya wato CBN ya ce yana neman mai shafin canji na AbokiFX, Oniwinde Adedotun ruwa a Jallo. AbokiFX shafin ne da ke wallafa bayanai kan yanayin hada-hada da...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Shugaban Kungiyar Miyetti Allah, Abubakar Abdullahi a Jahar Kaduna

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Shugaban Kungiyar Miyetti Allah, Abubakar Abdullahi a Jahar Kaduna   'Yan bindiga sun halaka shugaban kungiyar Miyetti Allah a karamar hukumar Lere ta jahar Kaduna, Abubakar Abdullahi. Maharan sun kashe shugaban kungiyar ta MACBN bayan sun kai farmaki...

VAT Maimakon FIRS: Gwamnonin Najeriya 9 da Suka Dage Sai Jahohi Sun Karbi Harajin

0
VAT Maimakon FIRS: Gwamnonin Najeriya 9 da Suka Dage Sai Jahohi Sun Karbi Harajin   Gwamnonin kudu sun yi wani taro a Enugu don tattauna muhimman batutuwa da yankin ke fuskanta. Daya daga cikin mahimman batutuwan da suka tattauna shine na karbar...