Hajjin Bana: Maniyyata za su Biya N2.8m a Matsayin Kuɗin Kujera
Hajjin Bana: Maniyyata za su Biya N2.8m a Matsayin Kuɗin Kujera
Hukumar kula da aikin hajji ta Najeriya NAHCON, ta sanar da cewa maniyyata aikin hajjin bana za su biya kuɗi da ya kai naira miliyan biyu da dubu 890...
An ga Watan Azumin Ramadan a Sassan Najeriya
An ga Watan Azumin Ramadan a Sassan Najeriya
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar na uku ya sanar da ganin jaririn watan Ramadan na shekarar 2023 a wasu sassan Najeriya.
A jawabin da ya yi na sanarwar wanda aka sanya...
Hukumar INEC ta Tsawaita Wa’adin Karɓar Katin Zaɓe
Hukumar INEC ta Tsawaita Wa'adin Karɓar Katin Zaɓe
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta a Najeriya INEC ta tsawaita wa'adin karɓar katin zaɓe da a ke gudanawar a halin yanzu a fadin ƙasar.
A wata sanarwa da kwamishinan hukumar kuma shugaban kwamitin...
Jerin Attajiran Duniya: Dangote ya Tashi Daga na 60 Zuwa na 80
Jerin Attajiran Duniya: Dangote ya Tashi Daga na 60 Zuwa na 80
Attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka, Aliko Dangote, ya dawo kasa daga cikin jerin manyan attajiran duniya.
Dangote ya haura zuwa Attajirin Duniya na 60 a watan...
Saudiyya ta Bukaci ‘Yan Kasar su Fara Duba Sabon Watan Dhul Hijjah Ranar Labara
Saudiyya ta Bukaci 'Yan Kasar su Fara Duba Sabon Watan Dhul Hijjah Ranar Labara
Hukumomi a Saudiyya sun bukaci 'yan kasar su soma duba sabon watan Dhul Hijjah na shekarar Musulunci ta 1443 ranar Laraba da almuru.
Wani sako da shafin...
2022 World CUP: Hukuncin da Gwamnatin Qatar ta Tanadar wa Duk Wanda ya Aikata...
2022 World CUP: Hukuncin da Gwamnatin Qatar ta Tanadar wa Duk Wanda ya Aikata Zina Ko Luwadi
Gwamnatin kasar Qatar tace a gasar kwallon kafar duniya ta bana, ba zata yarda da fasadi da lalaci ba.
Qatar kasar Larabawa ce kuma...
Adadin Mutanen da Suka Rasa Muhallinsu a Duniya – MDD
Adadin Mutanen da Suka Rasa Muhallinsu a Duniya - MDD
A karon farko, hukumar 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya, ta ce adadin mutanen da rikici da tashin hankali da take hakkinsu da kaucewa gurfana gaban shari'a ya tilastawa...
Kashi 80 Cikin 100 na Mutanen Afirka ba a yi Musu Allurar Rigakafin Corona...
Kashi 80 Cikin 100 na Mutanen Afirka ba a yi Musu Allurar Rigakafin Corona ba - Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya
Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) Dr Tedros Adhanom Ghebreyesus ya ce kashi 80 cikin 100 na mutanen Afirka...
Corona: Hukumar Lafiya ta Duniya ta Amince da Rigakafin Cutar da Indiya ta Samar
Corona: Hukumar Lafiya ta Duniya ta Amince da Rigakafin Cutar da Indiya ta Samar
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce ta amince a soma bada rigakafin annobar corona da Indiya ta samar cikin gaggawa.
Rigakafin da kamfanin Bharat BioTech ya...
Corona: Saudiyya ta Taƙaita Aikin Umrah ga Waɗanda Suka yi Rigakafin Cutar
Corona: Saudiyya ta Taƙaita Aikin Umrah ga Waɗanda Suka yi Rigakafin Cutar
Hukumomin Saudiyya sun sanar da taƙaita yawan masu aikin Umrah ga mutanen da kawai suka karɓi allurar rigakafin corona guda biyu.
Ma’aikatar kula da aikin Hajji da Umrah ta...