Gwamnatin Tarayya ta Tsara N26trn a Matsayin Kasafin Kuɗi na 2024
Gwamnatin Tarayya ta Tsara N26trn a Matsayin Kasafin Kuɗi na 2024
Najeriya ta tsara naira tiriliyan 26.01 (dala biliyan 33.8) a matsayin kasafin kuɗi na shekarar 2024 da za ta miƙa wa majalisar tarayya domin amincewa kafin ƙarshen watan Disambar...
Kotun Ɗaukaka Ƙara ta ƙwace kujerar ɗan Majalisar Tarayya, Sanata Abbo
Kotun Ɗaukaka Ƙara ta ƙwace kujerar ɗan Majalisar Tarayya, Sanata Abbo
Kotun Ɗaukaka Ƙara a Najeriya ta ƙwace nasarar ɗan majalisar tarayya Sanata Ishaku Abbo na jam'iyyar APC mai wakiltar Mazaɓar Adamawa ta Arewa a zaɓen watan Fabarairu da ya...
Rundunar Sojin Isra’ila na Shirin Kai Hare-Hare a Gaza ta Sama, Kasa da Ruwa
Rundunar Sojin Isra'ila na Shirin Kai Hare-Hare a Gaza ta Sama, Kasa da Ruwa
Rundunar sojan Isra'ila ta ce tana shirin faɗaɗa yaƙin da take yi a kan Zirin Gaza ta ruwa, da sama, da ƙasa.
"IDF na shirin ƙaddamar...
Sanata Ifeanyi Ubah ya Sauya sheƙa Zuwa Jam’iyyar APC
Sanata Ifeanyi Ubah ya Sauya sheƙa Zuwa Jam'iyyar APC
Sanata Ifeanyi Ubah ya sauya sheƙa daga jam'iyyar YPP ya koma jam'iyyar APC mai mulki ranar Alhamis, 12 ga watan Oktoba, 2023.
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ne ya tabbatar da haka...
Shugaba Tinubu ya Saba Dokar Kasa Wajen Nada Sabon Shugaban EFCC – Daniel Bwala
Shugaba Tinubu ya Saba Dokar Kasa Wajen Nada Sabon Shugaban EFCC - Daniel Bwala
Daniel Bwala ya zargi Bola Ahmed Tinubu da sabawa dokar kasa wajen nada sabon shugaban da zai jagoranci EFCC.
A matsayin na lauya, tsohon ‘dan jam’iyyar ta...
Atiku Abubakar ya Soki Nade-Naden da Shugaba Tinubu ya yi a Makon Nan
Atiku Abubakar ya Soki Nade-Naden da Shugaba Tinubu ya yi a Makon Nan
‘Dan takaran PDP, Atiku Abubakar ya soki nade-naden da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi a makon nan.
Fela Durotoye ya shiga cikin masu taimakawa shugaban Najeriya a...
Atiku Abubakar ya yi Martani Kan Zargin Takardun Bogi na WAEC
Atiku Abubakar ya yi Martani Kan Zargin Takardun Bogi na WAEC
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya yi martani kan zargin cewa ya yi jabun takardar shaidar jarrabawar kammala sakandare mai dauke da suna "Sadiq Abubakar".
Atiku, dan takarar shugaban...
Dalilin da Yasa Kotu ta Tsige Dan Takarar Gwamnan APC na Jihar Bayelsa
Dalilin da Yasa Kotu ta Tsige Dan Takarar Gwamnan APC na Jihar Bayelsa
Kotun Abuja ta yanke hukunci a shari'ar takarar Timipre Sylva, a matsayin dan takarar gwamnan APC.
Yan makonni kafin zaben gwamnan jihar Bayelsa da za a yi a...
Hukumar INEC ta Janye Daukaka ƙarar da ta yi Kan Hukuncin Zaben Gwamnan Kano
Hukumar INEC ta Janye Daukaka ƙarar da ta yi Kan Hukuncin Zaben Gwamnan Kano
Hukumar zaɓe ta ƙasa ba za ta cigaba da neman daukaka ƙara ba kan hukuncin da kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan Kano ta yanke.
Hakan na ƙunshe...
Daukaka Kara: Abba ya Dauko Hayar Lauyan da ya jagoranci Kare Tinubu
Daukaka Kara: Abba ya Dauko Hayar Lauyan da ya jagoranci Kare Tinubu
Abba Kabir Yusuf ya samu shigar da kara a babban kotu domin kalubalantar shari’ar zaben Kano.
Gwamnan jihar Kano da jam'iyyarsa ba su gamsu da nasarar da kotu ta...