Ibadan: An Sace Babura 300 da Wasu Kayayyaki a Gidan Sanata
Ibadan: An Sace Babura 300 da Wasu Kayayyaki a Gidan Sanata
Wasu matasa da ake zargin ƴan daba ne sun kai hari gidan Sanata Teslim Folarin a Ibadan Matasan sun sace kayayyaki kamar babura da firinji da kuɗin su ya...
Kaduna: Gwamnatin ta Saka Dokar Hana Fita a ƙaramar Hukuma Biyu
Kaduna: Gwamnatin ta Saka Dokar Hana Fita a ƙaramar Hukuma Biyu
Gwamnatin Jihar Kaduna ta saka dokar hana fita a wasu yankuna na ƙananan hukumomin Kaduna ta Kudu da kuma Chukun na jihar ta tsawon awa 24.
Dokar za ta yi...
Legas: Yadda ‘Yan Daba Suka Sace Takardun Makaranta na, Fasfoti da Kayan Abinci#Dan Majalisar
Legas: Yadda 'Yan Daba Suka Sace Takardun Makaranta na, Fasfoti da Kayan Abinci#Dan Majalisar
Shugaban masu rinjaye na majalisar jihar Legas, Sanai Ogunbiade, ya ce 'yan ta'adda sun shiga gidansa na Ikorodu sun yi masa fashi da tsakar rana
Ya wallafa...
Oyo: An Samu Wasu Bata Gari Sun Wawashe Gidan Sanata a Najeriya
Oyo: An Samu Wasu Bata Gari Sun Wawashe Gidan Sanata a Najeriya
Wasu fusatattun matasa sun afka gidan sanata mai wakiltar Mazaɓar Oyo ta Tsakiya, Teslim Folarin, inda suka wawashe kayayyaki.
Jaridar Premium Times ta ruwaito a yau Asabar cewa matasan...
Dalilin da Yasa Buhari ya ki Magana a Kan Harbin Lekki
Dalilin da Yasa Buhari ya ki Magana a Kan Harbin Lekki
Fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta sanar sa dalilinta na yin shiru a kan harbe-harben Lekki.
Mai bai wa shugaban kasar shawara na musamman a fannin yada labarai, Femi Adesina...
Cross Rivers: Kada a Sake a Harbi Masu Diban Kayan Tallafin Korona
Cross Rivers: Kada a Sake a Harbi Masu Diban Kayan Tallafin Korona
Bayan samun labarin ana diban kayan tallafin Korona, gwamnan Cross RIver ya aika sako mai muhimmanci ga jami'an tsaro.
Mai magana da yawun gwamnan ya saki jawabi da yammacin...
Buhari ya sha Alwashin Daukar Mataki a Kan Bata Gari #EndSARS
Buhari ya sha Alwashin Daukar Mataki a Kan Bata Gari #EndSARS
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ba zai kalmashe kafa yana kallon kuda kwado yayi masa kafa ba
Ya ce zai tabbatar ya kawo karshen ta'addanci, rikici da tashin hankali...
Jam’iyar PDP ta Dakatar da Ayyukan Siyasa da Shirin Zabe Saboda #EndSars
Jam'iyar PDP ta Dakatar da Ayyukan Siyasa da Shirin Zabe Saboda #EndSars
PDP ta dakatar da duk wasu ayyukan siyasa da na jam'iyya sakamakon kashe-kashen matasa dalilin zanga-zangar EndSARS
A cewar Sakataren yada labarai na jam'iyyar, Kola Ologhondiyan, wajibi ne su...
Buhari ya ce Mutum 69 ne Suka Mutu a Zanga-Zangar EndSars
Buhari ya ce Mutum 69 ne Suka Mutu a Zanga-Zangar EndSars
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce an kashe mutum 69 a zanga-zangar adawa da cin zarafin 'yan sanda da aka shafe tsawon kwanaki ana yi a kasar.
Ya ce wadanda...
Legas: Gwamnatin ta Gurfanar da ‘Yan Sanda 23 a Gaban Kotu #ENDSARS
Legas: Gwamnatin ta Gurfanar da 'Yan Sanda 23 a Gaban Kotu #ENDSARS
Gwamnatin Jihar Legas ta fitar da sunayen 'yan sandan da ta gurfanar a gaban kotu sakamakon cin zarafin mutane da kuma kisa ba tare da shari'a ba.
Baki ɗayan...