Shugaban Sojojin Gabon, Brice Nguema na Shirin Tattaunawa Kan Miƙa Mulkin ƙasar
Shugaban Sojojin Gabon, Brice Nguema na Shirin Tattaunawa Kan Miƙa Mulkin ƙasar
Shugaban sojojin Gabon, Brice Oligui Nguema, ya kaddamar da shirin tattaunawa da nufin magance lokacin mika mulki da kuma tsara makomar kasar, kamar yadda wani shafin intanet na...
Jan Hankali ga `Yan Uwana `Yan Kwankwasiyya – Nazeer A Adam
Jan Hankali ga `Yan Uwana `Yan Kwankwasiyya - Nazeer A Adam
Bari na fara da tariya;
A lokacin da Allah ya karbi rayuwar Kakan mu, ma'ana mahaifin jagora Engr. Rabiu Musa Kwankwaso, Mai girma Majidadin Kano Alh. Musa Saleh, a cikin...
Shugaba Tinubu ya Sanya Hannu Kan Sabuwar Dokar Lantarki da aka yi wa Gyara
Shugaba Tinubu ya Sanya Hannu Kan Sabuwar Dokar Lantarki da aka yi wa Gyara
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sanya hannu kan sabuwar dokar lantarki da aka yi wa gyaran fuska.
Dokar - wadda majalisun dokokin ƙasar biyu suka amince da...
Tattalin Arziki: Kwamitin Majalisar Dattawa ta Fara Tattaunawa da Shugaban Babban Bankin Najeriya
Tattalin Arziki: Kwamitin Majalisar Dattawa ta Fara Tattaunawa da Shugaban Babban Bankin Najeriya
Kwamitin hadin gwiwa na Majalisar Dattawa mai kula da harkokin kudi da Banki da Inshora da cibiyoyin hada-hadar kudi na Najeriya ya fara tattaunawa da jami’an babban...
Ganduje ya Roki Gwamnan Kano, Abba Yusuf, Zuwa APC
Ganduje ya Roki Gwamnan Kano, Abba Yusuf, Zuwa APC
Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa Abdullahi Ganduje, ya roki Gwamna Abba Yusuf na Kano da ya fice daga jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP), a jihar domin ya...
Gwamnatin Kano za ta ga Abin da ya fi Dacewa Tsakanin Gyara ko Rusa...
Gwamnatin Kano za ta ga Abin da ya fi Dacewa Tsakanin Gyara ko Rusa Masarautu - Kwankwaso
Rabiu Musa Kwankwaso ya yi hira da manema labarai daga isowansa garin Kano a tsakiyar makon nan.
Babban ‘dan siyasar ya tofa albarkacin bakinsa...
Hukuncin Kotun Koli: Zanga-Zanga ta ɓarke a Jihar Nasarawa
Hukuncin Kotun Koli: Zanga-Zanga ta ɓarke a Jihar Nasarawa
Zanga-zanga ta ɓarke a Lafia, jihar Nasarawa bayan hukuncin da kotun koli ta yanke da ya tabbatar da nasarar gwamna Abdullahi Sule a matsayin halastaccen gwamnan jihar a zaɓen da aka...
Manyan Dalilai 9 da Yasa Mulkin Tinubu ya fi na Buhari – Reno Omokri
Manyan Dalilai 9 da Yasa Mulkin Tinubu ya fi na Buhari - Reno Omokri
FCT, Abuja - Hadimin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, Reno Omokri ya kwatanta mulkin Buhari da na Shugaba Tinubu.
Omokri wanda mai fashin baki ne a harkar...
‘Yan Daba Sun Kai Farmaki Kan Motar Kamfen ɗin Mataimakin Gwamnan Jihar Edo
'Yan Daba Sun Kai Farmaki Kan Motar Kamfen ɗin Mataimakin Gwamnan Jihar Edo
Wasu maharan sun yi kaca-kaca da motar kamfen mataimakin gwamnan jihar Edo kuma ɗan takarar gwamna a PDP, Philip Shaibu.
Kodinetan kamfen Shaibu ya bayyana cewa lamarin ya...
Yawan Kuɗaɗen da Shugaba Tinubu ya Kashe a Kan Tafiye-Tafiye a Cikin Watanni Shida
Yawan Kuɗaɗen da Shugaba Tinubu ya Kashe a Kan Tafiye-Tafiye a Cikin Watanni Shida
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya kashe naira biliyan 3.4 a kan tafiye-tafiyen cikin gida da kuma na ƙasashen waje a cikin watanni shida na farkon mulkinsa,...