‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 3 Daga Cikin 26 da Suyi Garkuwa da su...
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 3 Daga Cikin 26 da Suyi Garkuwa da su a Jahar Kaduna
Yan bindiga sun kashe mutum uku daga cikin 26 da suka sace a garin Unguwan Bulus da ke jihar Kaduna.
Wadanda suka yi garkuwa...
Allah ya yi wa Mahaifiyar Abubakar Idris Dadiyata Rasuwa
Allah ya yi wa Mahaifiyar Abubakar Idris Dadiyata Rasuwa
Allah ya yiwa Malama Fatima, mahaifiyar Abubakar Idris Dadiyata wanda wasu da ba a san ko su waye ba suka sace shi, rasuwa.
Marigayiyar ta amsa kiran mahaliccinta ne a safiyar yau...
NHGSFP: FMHADMSD ta Samu Yardan Ɗalibai a Makarantun Gwamnati
NHGSFP: FMHADMSD ta Samu Yardan Ɗalibai a Makarantun Gwamnati
Shirin National Home Grown School Feeding Programme na kasa, wani babban shiri ne kuma daya ne daga cikin shirye-shirye masu kayatarwa na Ma'aikatar jin kai, agaji da inganta rayuwar al'umma na...
Dakarun Sojin Kasa Sun Hallaka Gawurtaccen ‘Dan Kungiyar ‘Yan Awaren IPOB/ESN a Jahar Imo
Dakarun Sojin Kasa Sun Hallaka Gawurtaccen 'Dan Kungiyar 'Yan Awaren IPOB/ESN a Jahar Imo
Dakarun birged ta 34 na Manyan Bindigogi ranar Lahadi 17 ga watan Afrilu 2022 sun samu nasarar hallakar da gawurtaccen d'an haramtacciyar k'ungiyar y'an awaren IPOB/ESN...
Ki Daina Yaudarar ‘Yan Najeriya da Mabiyanki ta Hanyar Amfani da ni Kina Hada...
Ki Daina Yaudarar 'Yan Najeriya da Mabiyanki ta Hanyar Amfani da ni Kina Hada Karairayi - Tsohon Mijin Jaruma Mai Kayan Mata
Tsohon mijin fitacciyar mai siyar da kayan mata, Jaruma, Fahad ya bayyana cewa yana kula ta ne kawai...
Idan na Daina Shan Fitsarina Zan Mutu – Mata Mai Ciwon Daji
Idan na Daina Shan Fitsarina Zan Mutu - Mata Mai Ciwon Daji
A cikin shekaru 4 da suka gabata, wata mata daga garin Colorado a kasar Amurka mai suna Carrie ta kamu da tsananin kaunar shan fitsarinta.
Carrie ta tsiri wannan...
Ma’aikatan EFCC da ICPC Sun yi Tir da Yafewa Nyame da Dariye da Shugaba...
Ma'aikatan EFCC da ICPC Sun yi Tir da Yafewa Nyame da Dariye da Shugaba Buhari ya yi
Ma’aikatan da suka saida ransu a EFCC da ICPC sun yi tir da yafewa Jolly Nyame da Joshua Dariye.
Bayan tsawon shekara da shekaru...
Sabon Hari: ‘Yan Bindiga Sun Kai Farmaki Jahar Imo
Sabon Hari: 'Yan Bindiga Sun Kai Farmaki Jahar Imo
Rahoton da muke samu daga majiya ya bayyana cewa, wasu 'yan bindiga sun farmaki jihar Imo jiya Lahadi.
Wannan harin ya biyo bayan kisan gilla da aka yiwa wani jami'in hukumar zabe...
Kungiyar Malaman Jami’o’i Ta Kasa(ASUU) ta Shiga Ruɗu da Tsilla-Tsilla
Kungiyar Malaman Jami'o'i Ta Kasa(ASUU) ta Shiga Ruɗu da Tsilla-Tsilla
Ƙungiyar Malaman Jami'o'i ta ƙasa, (ASUU) ta ruɗe, ta kamu da ruɗani, ta kuma afka cikin kame-kame da tsilla-tsilla akan mai shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA),...
‘Yan Bindiga Sun Kai Farmaki Gidan ‘Dan Takarar Gwamnan Jahar Ribas, Tonye Princewill
'Yan Bindiga Sun Kai Farmaki Gidan 'Dan Takarar Gwamnan Jahar Ribas, Tonye Princewill
Tonye Princewill, dan takarar gwamnan Jihar Ribas ya zargi wasu ‘yan bindiga da kai wa gidansa farmaki sai dai basu sace wani abu mai tsada ba.
Kamar yadda...