Bayan Rasuwar Sarkin Kantagora, Said Umaru Namaska: An Fara Shirin Nada Sabon Sarkin Sudan
Bayan Rasuwar Sarkin Kantagora, Said Umaru Namaska: An Fara Shirin Nada Sabon Sarkin Sudan
An fara shirin nada sabon Sarkin Sudan na Masarautar Kontagora a jahar Neja.
Sarkin Sudan ya rasu ne ranar 9 ga Satumba 2021.
Ana zargin daya daga cikin...
Karar Kwankwaso ga EFCC: Kakakin Darikar Kwankwasiyya ya Caccaki ‘Yan Fanshon Jahar Kano
Karar Kwankwaso ga EFCC: Kakakin Darikar Kwankwasiyya ya Caccaki 'Yan Fanshon Jahar Kano
Kakakin darikar Kwankwasiyya ya caccaki yan fanshon jahar Kano.
Ya ce basu da godiyar Allah duk da abinda Rabiu Kwankwaso yayi musu.
Yan fansho sun kai karar Kwankwaso ofishin...
Mutane 2 Sun Rasa Ransu Sanadiyyar Tashin Bom a Birnin Jalalabad na Afghanistan
Mutane 2 Sun Rasa Ransu Sanadiyyar Tashin Bom a Birnin Jalalabad na Afghanistan
Bom ya kashe mutum biyu a birnin Jalalabad na Afghanistan
Wani abin fashewa da aka sa a bakin titi a birnin Jalalabad na Afghanistan ya kashe a ƙalla...
Farfesa Isa Pantami ya Gayyaci Femi Fani-Kayode Liyafar Cin Abinci Dare a Gidansa
Farfesa Isa Pantami ya Gayyaci Femi Fani-Kayode Liyafar Cin Abinci Dare a Gidansa
Ministan Sadarwar Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami ya gayyaci sabon mamba na baya-bayan nan a jam'iyyar APC liyafar cin abinci dare a gidansa.
Femi Fani-Kayode ɗin ne ya...
Na Damu da Yadda Majalisar Dokokin Najeriya ke Tafiyar da Batun Ciyo Basussuka da...
Na Damu da Yadda Majalisar Dokokin Najeriya ke Tafiyar da Batun Ciyo Basussuka da Gwamnatin Tarayya ke yi - Sanata Ndume
Sanata Ali Ndume ya nuna damuwarsa kan yadda gwamnatin tarayya ke karbo bashi a cikin matsanancin halin tattalin arzikin...
‘Yan Ta’addan Boko Haram Sun Sace Taraktoci 5 Tare da Kona 2 a Jahar...
'Yan Ta'addan Boko Haram Sun Sace Taraktoci 5 Tare da Kona 2 a Jahar Yobe
Wasu miyagu da ake zargin 'yan Boko Haram ne sun sace tarakta biyar tare da kurmushe biyu.
An gano cewa 'yan ta'addan sun shiga kauyen Ngelbuwa...
Yajin Aikin NARD: Likitoci Sun yi Alla-Wadai da Hukuncin Kotun Ma’aikatan NIC Kan Cewa...
Yajin Aikin NARD: Likitoci Sun yi Alla-Wadai da Hukuncin Kotun Ma'aikatan NIC Kan Cewa su Koma Bakin Aiki
Likitoci sun yi martani kan hukuncin kotun ma'aikatan NIC.
Likitocin sun fara yajin aiki ne ranar 1 ga Agusta bisa rashin biyansu albashi...
Babban Bankin Najeriya ya na Neman Mai Shafin Canji na AbokiFX
Babban Bankin Najeriya ya na Neman Mai Shafin Canji na AbokiFX
Babban bankin Najeriya wato CBN ya ce yana neman mai shafin canji na AbokiFX, Oniwinde Adedotun ruwa a Jallo.
AbokiFX shafin ne da ke wallafa bayanai kan yanayin hada-hada da...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Shugaban Kungiyar Miyetti Allah, Abubakar Abdullahi a Jahar Kaduna
'Yan Bindiga Sun Kashe Shugaban Kungiyar Miyetti Allah, Abubakar Abdullahi a Jahar Kaduna
'Yan bindiga sun halaka shugaban kungiyar Miyetti Allah a karamar hukumar Lere ta jahar Kaduna, Abubakar Abdullahi.
Maharan sun kashe shugaban kungiyar ta MACBN bayan sun kai farmaki...
VAT Maimakon FIRS: Gwamnonin Najeriya 9 da Suka Dage Sai Jahohi Sun Karbi Harajin
VAT Maimakon FIRS: Gwamnonin Najeriya 9 da Suka Dage Sai Jahohi Sun Karbi Harajin
Gwamnonin kudu sun yi wani taro a Enugu don tattauna muhimman batutuwa da yankin ke fuskanta.
Daya daga cikin mahimman batutuwan da suka tattauna shine na karbar...













