Bayan Kashe Jagoran Kuniyar ISIS: Muna da Sojoji Fiye da 4000 a Mali –...
Bayan Kashe Jagoran Kuniyar ISIS: Muna da Sojoji Fiye da 4000 a Mali - Faransa
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya sanar da cewa dakarun Faransa sun kashe jagoran kungiyar ISIS a Afrika Adnan Abu Walid al-Sahrawi.
Bayan ya yi mubaya'a ga...
Zaman Gidan Yari: Kotun Afrika ta Kudu ta yi Watsi da Soke Hukuncin da...
Zaman Gidan Yari: Kotun Afrika ta Kudu ta yi Watsi da Soke Hukuncin da Aka Yanke wa Tsohon Shugaban Kasar, Jacob Zuma
Babbar kotun Afirka ta Kudu ta yi watsi da yunkurin tsohon shugaban kasar Jacob Zuma na neman a...
Kotun Jahar Oyo ta Umarci Gwamnatin Najeriya da ta Biya Igboho Diyyar N20b
Kotun Jahar Oyo ta Umarci Gwamnatin Najeriya da ta Biya Igboho Diyyar N20b
Wata babbar kotun jahar Oyo da ke a birnin Badun, a ranar Juma’a ta umarci gwamnatin Najeriya ta biya diyyar naira biliyan 20 ga matashin nan Sunday...
Rijiyar Barhout: Masana Kimiyya Sun Fara Bincike a Kogon Kare Kukanka Dake Yemen
Rijiyar Barhout: Masana Kimiyya Sun Fara Bincike a Kogon Kare Kukanka Dake Yemen
Tawagar masana kimiyya daga Oman sun fara binciken wani babban kogo a Yemen da aka fi sani da Rijiyar Barhout a karon farko.
Babban ramin yana cikin hamadar...
Karbo 4.9bn: Jahohin da Zasu fi Amfana da Bashin
Karbo 4.9bn: Jahohin da Zasu fi Amfana da Bashin
Gwamnatin Tarayya tana neman a bata dama ta karbo $4.9bn daga kasar waje.
Jahohin Kano, Legas Taraba, Nasarawa, da Kogi za su amfana idan aka ci bashin.
Za a narka wani kaso daga...
Na’urar CCTV ta Dauki Bidiyon Mutum Yana Satar Fitilun Masallaci
Na'urar CCTV ta Dauki Bidiyon Mutum Yana Satar Fitilun Masallaci
Faifan bidiyo ya nuna wani mutumi yana satar fitila a Masallaci.
Na'urar CCTV ta nadi mutumin yayinda ya cire fitilar har ya gudu.
Mutane sun yi mamakin ta wani dalili mutum zai...
Adadin Kudade da Kasashen da Suke Bin Najeriya Bashi
Adadin Kudade da Kasashen da Suke Bin Najeriya Bashi
DMO yace tulin bashin da ake bin gwamnatocin Najeriya ya karu da N2.36tr.
Ofishin tattara bashin yace gwamnatin tarayya ta ke dauke da 83% na kason.
Kasashen da suke bin Najeriya bashi sun...
Tabarbarewar Tsaro: ‘Yan Yankin Birshin Fulani Dake Bauchi Sun Fito Zanga-Zanga
Tabarbarewar Tsaro: 'Yan Yankin Birshin Fulani Dake Bauchi Sun Fito Zanga-Zanga
Wasu mazauna unguwar Birshin Fulani, da ke cikin garin Bauchi, sun tare hanyar Bauchi zuwa Dass suna zanga-zangar tabarbarewar tsaro a yankin.
A halin yanzu masu ababen hawa na nan...
Zaku San Sunayen Masu Daukar Nauyin Ta’addanci a Lokacin da ya Dace – EFCC...
Zaku San Sunayen Masu Daukar Nauyin Ta'addanci a Lokacin da ya Dace - EFCC ga 'Yan Najeriya
Shugaban hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya ta'annati wato EFCC Abdulrasheed Bawa, ya ce 'yan Najeriya za su...
Karfafa Ayyukan Fashi da Makami a Yankin Arewa: Kungiyar CAN na Zargin Sheikh Gumi
Karfafa Ayyukan Fashi da Makami a Yankin Arewa: Kungiyar CAN na Zargin Sheikh Gumi
Kungiyar CAN ta zargi shahararren malamin Musulunci, Sheikh Ahmed Gumi, da karfafa ayyukan fashi da makami a yakin arewa.
Shugaban kungiyar reshen jahar Imo, Rev. Eches Divine...













