Home Taska Page 193

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Mai Mota ya Mari Direban Keke Napep Wanda ya yi Sanadiyyar Mutuwarsa a Ilorin

0
Mai Mota ya Mari Direban Keke Napep Wanda ya yi Sanadiyyar Mutuwarsa a Ilorin   Wani mai motar alfarma da bata jin harsashi ya shararawa direban keke Napep mari, wanda ya yi sanadiyyar mutuwarsa a Ilorin. Rahotanni sun nuna cewa ɗan napep...

‘Yan IPOB sun Kaiwa Motar Burodi Hari a Enugu

0
'Yan IPOB sun Kaiwa Motar Burodi Hari a Enugu   Wasu bata gari da ake zargin 'yan IPOB ne sun kaiwa motar jigilar burodi hari a Enugu. Bata garin sun fizgo direban motar, suka sace dukkan abinda ke ciki sannan suka kona...

Jahohin Arewa da Kudanci Kasar Nan da Suka fi Cin Moriyar Harajin VAT

0
Jahohin Arewa da Kudanci Kasar Nan da Suka fi Cin Moriyar Harajin VAT   Alkaluma sun nuna Legas ce jahar da ta fi kowace cin moriyar harajin VAT. Kano, Kaduna, Katsina suna cikin jahohin da suke tashi da kaso mafi tsoka. Jahohin Nasarawa...

DSS ta Ankarar da Sauran Hukumomin Tsaro Kan Cewa ‘Yan Boko Haram Sun Koma...

0
DSS ta Ankarar da Sauran Hukumomin Tsaro Kan Cewa 'Yan Boko Haram Sun Koma Dajin Kaduna Daga Sambisa   DSS ta bukaci hukumomin tsaro da su kara kaimi wajen sa ido da tattara bayanan sirri saboda shugabannin Boko Haram na yin...

Hanyar Kaduna Zuwa Abuja: ‘Yan Bindiga Sun Sace Sarkin Fulanin Bungudu Dake Zamfara, Hassan...

0
Hanyar Kaduna Zuwa Abuja: 'Yan Bindiga Sun Sace Sarkin Fulanin Bungudu Dake Zamfara, Hassan Attahiru   Wasu ƴan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun sace sarkin Fulanin Bungudu, da ke jahar Zamfara a arewacin Najeriya, mai martaba...

Manyan Shugabannin Boko Haram na Aika mu a Kashe mu a Fagen Daga –...

0
Manyan Shugabannin Boko Haram na Aika mu a Kashe mu a Fagen Daga - Tsohon Kwamandan Boko Haram, Adamu Rugurugu   Wani kwamandan Boko Haram ya bayyana illolin da ya fuskanta lokacin da yake dajin Sambisa. Ya bayyana cewa, kungiyar Boko Haram...

‘Yan Bindigan da Suka Sace Mutane 5 ‘Yan Gida Daya a Jahar Kaduna Sun...

0
'Yan Bindigan da Suka Sace Mutane 5 'Yan Gida Daya a Jahar Kaduna Sun Nemi Kudin Fansa   'Yan bindigar da suka sace mutane biyar ‘yan gida daya a unguwar Sauri da ke karamar hukumar Chikun ta jahar Kaduna sun tuntubi...

Rigakafin Corona: Gwamnatin Tarayya ta Yabawa Shugabannin CAN Bisa Goyan Bayan da ta Basu

0
Rigakafin Corona: Gwamnatin Tarayya ta Yabawa Shugabannin CAN Bisa Goyan Bayan da ta Basu   Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, ta fara kai allurar riga-kafin corona zuwa coci a Najeriya. Ta kuma yabawa wasu shugabannin CAN bisa goyon bayan da suka bayar...

Direban da ya Kade Jami’in Karota Har Lahira a Jahar Kano ya Gudu

0
Direban da ya Kade Jami'in Karota Har Lahira a Jahar Kano ya Gudu   Wani direba wanda ba a san ko waye ba ya kade jami'in KAROTA a jahar Kano tare da tserewa kuma ba a kama shi ba. Kamar yadda aka...

Gwamnatin Najeriya na Shawara Kan Baiwa Fursunoni Damar Kada Kuri’a a Zaben 2023

0
Gwamnatin Najeriya na Shawara Kan Baiwa Fursunoni Damar Kada Kuri'a a Zaben 2023   Gwamnatin Najeriya na shawaran baiwa fursunoni dake gidajen yari a fadin tarayya daman musharaka a zaben kasa na 2023. Sakataren ma'aikatar harkokin cikin gida, Dr Shuaib Belgore, ya...
- Advertisement -
Latest News
Gawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na NajeriyaAshiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADCRabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADCHarin Iran ya Haddasa Gobara a Matatar Man Haifa da ke Isra'ilaAn Farmaki Sarki a Cikin Fadarsa a Jihar Ondo'Yan Bindiga sun kai Hari Asibiti a Jihar OndoAlamomin Fitowar Haƙori ga JariraiRundunar Sojin Najeriya ta Kashe Mayaƙan ISWAP 38, ta Daƙile Hari a BornoShugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra'ilaMene ne Hukuncin Saɓa wa Dokar Faɗin Albarkacin Baki?Dagaske Saraki Zai yi Takara da Tinubu a Zaben 2027?Mahaifiyar El-Rufai ta RasuMataimakin Gwamnan Kano ya yi Murabus Daga MukaminsaSheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari'arsaHukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21