Za mu yi ƙoƙarin Sasanta Tsakaninmu – Iran ga Saudiyya
Za mu yi ƙoƙarin Sasanta Tsakaninmu - Iran ga Saudiyya
Iran na shirin gudanar da zagaye na hudu na tattaunawa da abokiyar hamayyarta Saudiyya a Iraƙi bayan kafa sabuwar gwamnatin Iran, kamar yadda aka ambato jakadan Iran a Bagadaza yana...
Yajin Aiki: A Taron NEC za a Bayyana Mataki na Gaba da za a...
Yajin Aiki: A Taron NEC za a Bayyana Mataki na Gaba da za a Dauka - ASUU Reshen Legas
Da alama cewa malaman jami’o’i ba za su shiga yajin-aiki a ranar Talata ba.
A daren yau wa’adin da kungiyar ASUU ta...
‘Yan Bindiga Sun Kaiwa Asibiti Hari a Jahar Bayelsa
'Yan Bindiga Sun Kaiwa Asibiti Hari a Jahar Bayelsa
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu fashi da makamai ne sun kai hari asibitin gwamnati na jahar Bayelsa a ranar Talata.
Sakamakon harin, sun sace duk wasu kudade da tsadaddun abubuwan...
Gwamnatin Kaduna ta Hana Sare Itatuwa a Kananan Hukumomi 7 na Jahar
Gwamnatin Kaduna ta Hana Sare Itatuwa a Kananan Hukumomi 7 na Jahar
Gwamnatin Jahar Kaduna ta hana yawon gararamba da shiga dazuka domin sare itatuwa a kananan hukumomi bakwai.
Kananan hukumomin da abin ya shafa sun da Birnin Gwari, Igabi, Chikun,...
‘Yan Sandan Najeriya Sun Kashe Hatsabibin ‘Dan Fashin Daji a Neja
'Yan Sandan Najeriya Sun Kashe Hatsabibin 'Dan Fashin Daji a Neja
Rahotanni sun ce 'ƴan sandan Najeriya sun Kashe wani jagoran ƴan fashin daji da ake kira Jauro Daji da kuma wasu mabiyansa ɓarayi a jahar Neja.
Jaridar PRNigeria da ke...
Jamb ta Soke Tsarin ƙayyade Makin Jarabawar da Zai ba ɗalibai Damar Shiga Makarantun
Jamb ta Soke Tsarin ƙayyade Makin Jarabawar da Zai ba ɗalibai Damar Shiga Makarantun
Hukumar Jamb da ke shirya jarrabawar shiga Jami’o’i da sauran makarantun gaba da sakandare a Najeriya ta sanar da soke tsarinta na ƙayyade makin jarabawar da...
Bayan Kai Hari: Sojoji Sun Fatattaki Mayakan ISWAP Daga Rann Dake Borno
Bayan Kai Hari: Sojoji Sun Fatattaki Mayakan ISWAP Daga Rann Dake Borno
Zaman lafiya ya dawo Rann, jama'a sun koma harkokin su bayan sojoji sun yi nasarar fatattakar miyagun 'yan ISWAP.
Kamar yadda masana wurin suka kimanta, a kalla daga Rann...
Malamin Kwaleji ya Shigar da Karar Daliban da Sukai Masa Askin Dole a Jahar...
Malamin Kwaleji ya Shigar da Karar Daliban da Sukai Masa Askin Dole a Jahar Jigawa
Wasu dalibai 10 sun kutsa gidan wani mutum cikin dare sun masa askin dole a Jigawa.
Rundunar yan sanda ta ce ta yi nasarar kama shida...
‘Yan Sandan Jahar Zamfara Sun Ceto Mutane 8 Daga Hannun ‘Yan Bindiga
'Yan Sandan Jahar Zamfara Sun Ceto Mutane 8 Daga Hannun 'Yan Bindiga
Rundunar yan sanda a jahar Zamfara ta samu nasarar ceto wasu mutum 8 da yan bindiga suka sace a Bungudu.
Kakakin yan sandan jahar, ASP Muhammad Shehu, yace an...
Malami ya Shigar da Karar Tsohon Kwamishinan Noma na Nasarawa, Alanana Otaki Kan Zargin...
Malami ya Shigar da Karar Tsohon Kwamishinan Noma na Nasarawa, Alanana Otaki Kan Zargin Lalata da Matarsa
Ana fafatawa a kotu tsakanin tsohon kwamishanan noma da Malamin jami'a.
Matar Malamin ta bukaci kotu ta raba aurensu da mijinta na shekaru 18.
Malamin...












