Biyo Bayan Tuban ‘Yan Boko Haram: Mayakan ISWAP Sun Fitar da Sabon Tsarin Shugabanci
Biyo Bayan Tuban 'Yan Boko Haram: Mayakan ISWAP Sun Fitar da Sabon Tsarin Shugabanci
Mayakan ISWAP sun canja shugabanninsu da masu basu shawara sakamakon yadda mayakan Boko Haram da dama suka yada makamansu.
Rahotanni sun bayyana yadda tun daga hedkwatar kungiyar...
Satar Amsa a Jarabawa: Nasarawa Poly ta Sallami Dalibai 51
Satar Amsa a Jarabawa: Nasarawa Poly ta Sallami Dalibai 51
An sallami akalla dalibai 51 daga makaranta kan laifin sata a jarabawa.
Shugaban makarantar ya yi kira ga dalibai su yi watsi da satar amsa a jarabawa.
Wannan ya biyo bayan sallamar...
Hukumar ‘Yan Sandan Jahar Zamfara Sun Ceto Mutane 12 Daga Hannun ‘Yan Bindiga
Hukumar 'Yan Sandan Jahar Zamfara Sun Ceto Mutane 12 Daga Hannun 'Yan Bindiga
'Yan sanda sun samu nasarar kwato mutum 12 hannun 'yan bindiga.
Wannan ya biyo bayan bidiyon daliban da aka sace a kwalejin noma.
Gwamnatin Zamfara ta lashi takobin ceto...
Yusuf Buhari Zai Angon ce da Amaryar sa, Zahra Nasiru Bayero Ranar Juma’a
Yusuf Buhari Zai Angon ce da Amaryar sa, Zahra Nasiru Bayero Ranar Juma'a
‘Dan shugaban kasar Najeriya zai auri ‘Diyar Sarkin Bichi a ranar Juma’ar nan.
Yusuf Buhari zai auri Zahra Nasiru Ado Bayero a babban masallacin garin Bichi Mutanen garin.
Bichi...
‘Yan Bindiga Sun Sace Daliban Makarantar Islamiyya a Jahar Katsina
'Yan Bindiga Sun Sace Daliban Makarantar Islamiyya a Jahar Katsina
'Yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kai hari Islamiyya a karamar hukumar Faskari, jahar Katsina.
'Yan bindigan sun sace dalibai da dama sannan sun yi awon...
Gwamnatin Gombe ta Kashe Sama da N100m Wurin Daukar Nauyin Mahajjata Kiristoti 70 –...
Gwamnatin Gombe ta Kashe Sama da N100m Wurin Daukar Nauyin Mahajjata Kiristoti 70 - Karu Ishaya
Karu Ishaya, sakataren hukumar walwalar mahajjata kiristoci na jahar Gombe, ya ce gwamnatin jahar ta kashe fiye da naira miliyan 100 wurin tallafawa mahajjata.
Ishaya...
Sace Alkur’ani: Kotun Kano ta Yankewa Barawon Hukuncin Share Masallaci na Tsawon Kwanaki 30
Sace Alkur'ani: Kotun Kano ta Yankewa Barawon Hukuncin Share Masallaci na Tsawon Kwanaki 30
A birnin Kano, an yanke wa wani mutum hukuncin share masallaci na tsawon kwanaki 30 a jere.
An yanke masa hukuncin ne bisa zarginsa da aka yi...
Musabbabin Abinda ya Kashe Mutane 7 Jahar Osun
Musabbabin Abinda ya Kashe Mutane 7 Jahar Osun
Ƴan sanda a jahar Osun sun tabbatar da mutuwar mutum bakwai ƴan gida ɗaya sakamakon shaƙar iska mai guba.
Rundunar ƴan sandan Osun ta ce mutum takwas aka samu kwance a ɗakunansu a...
Bayan Kwace Mulki: ‘Yan Taliban Sun je Gurin Shaƙatawa
Bayan Kwace Mulki: 'Yan Taliban Sun je Gurin Shaƙatawa
Mutane daga sassa daban-daban na duniya suna ta nuna al'ajabi kan jerin wasu bidiyo na mayaƙan Taliban a wuraren shaƙatawar yara da wuraren motsa jiki suna ta tsalle-tsalle.
Bidiyo da hotunan sun...
Kwashe N10m: Hukumar ‘Yan Sandan Jahar Oyo Sun Kama Ma’aikacin Banki
Kwashe N10m: Hukumar 'Yan Sandan Jahar Oyo Sun Kama Ma'aikacin Banki
Hukumar ‘yan sandan jahar Oyo sun damki wani Adeyemi Tosin, ma’aikacin banki bisa zargin wawurar kudin wani abokin huldarsu dake ajiya a bankin.
Ana zargin Tosin da kwashe naira miliyan...













