Sunday Igboho: Lauyan Igboho ya Bukaci Kotu ta Bada Belin Shi Don ya Kula...
Sunday Igboho: Lauyan Igboho ya Bukaci Kotu ta Bada Belin Shi Don ya Kula da Raunikan Jikinsa
Lauyan Igboho ya ce mutumin ya jigata sosai kuma yana bukatan ganin Likita
Ya mika bukata ga kotu a bashi beli don ya kula...
Kotu ta Bada Umarnin Sakin Zakzaky da Matarsa
Kotu ta Bada Umarnin Sakin Zakzaky da Matarsa
Rahotanni da muke samu sun bayyana cewa, a yau 28 ga watan Yuli, an yanke hukunci kan Zakzaky da matarsa, inda tuni aka wanke su daga zargi.
A cewar lauyan Zakzaky, Barista Sadau...
Ofishin Binciken Hatsari ya yi Watsi Akan Binciko Lamarin Fashewar Tayar Jirgin Sama a...
Ofishin Binciken Hatsari ya yi Watsi Akan Binciko Lamarin Fashewar Tayar Jirgin Sama a Jahar Kwara
Ofishin binciken hatsari ya bayyana dalilin da ya sa ya yanke shawarar kin binciko lamarin da ke kewaye da fashewar taya a Filin jirgin...
Zanton Kudade: ‘Yan Fashi Sun Sace Takardun Jarrabawar NECO a Jahar Kaduna
Zanton Kudade: 'Yan Fashi Sun Sace Takardun Jarrabawar NECO a Jahar Kaduna
‘Yan fashi da makami sun yi awon gaba takardun tambayoyin jarrabawar NECO bisa zaton kunshin kudade ne a Jahar Kaduna.
Bayanai sun ce tun daga banki ‘yan fashin suke...
IPOB: Kasar Amurka ta Rufe Asusun Ajiyar Kudin Kungiyar Biafra
IPOB: Kasar Amurka ta Rufe Asusun Ajiyar Kudin Kungiyar Biafra
Wata banki a kasar Amurka ta rufe asusun ajiyar kudi na kungiyar masu son kafa Biafra, IPOB.
Bankin ta rufe asusun ne bayan an yi zargin ana aikata abubuwa masu alaka...
Miji ya Kashe Matarsa Akan N1000 a Jahar Adamawa
Miji ya Kashe Matarsa Akan N1000 a Jahar Adamawa
Wani magidanci ya halaka matarsa saboda ta tambaye shi ya biya ta bashin N1000 da ya karba.
Rahotanni sun bayyana cewa magidancin mai shekaru 41 ya buga kan matarsa da bango ne...
Babban Bankin Najeriya ya Kaddamar da Tsarin Gwajin Kudin Intanet
Babban Bankin Najeriya ya Kaddamar da Tsarin Gwajin Kudin Intanet
Babban bankin Najeriya ya sanar da ranar da zai fara gwajin kudaden intanet da ya kirkira.
A baya babban bankin Najeriya ya haramta amfani da kudaden intanet, amma yanzu ya yi...
Da Zarar Twitter ta yi Rijista da NBC da CAC Zamu Janye Dakatarwar –...
Da Zarar Twitter ta yi Rijista da NBC da CAC Zamu Janye Dakatarwar - Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin tarayyar Nigeria ta ce bata hana yan kasa amfani da Manhajar Twitter ba.
Gwamnatin ta ce duk da dakatarwar, yan Nigeria na cigaba da...
Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Zamfara Sun Kashe Hatsabibin ‘Dan Bindiga Sun Ceto Mutane 11
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Zamfara Sun Kashe Hatsabibin 'Dan Bindiga Sun Ceto Mutane 11
Yan sanda a jahar Zamfara sun tafka gumurzu da yan bindiga a hanyar Gusau zuwa Sokoto.
Yan bindigan sun tare hanyar ne suna yi wa matafiya fashi...
Kungiyar SOKAPU ta Caccaki Gwamnatin Tarayya Kan Yadda Rikon Lamarin ‘Yan Fashi da Makiyaya...
Kungiyar SOKAPU ta Caccaki Gwamnatin Tarayya Kan Yadda Rikon Lamarin 'Yan Fashi da Makiyaya Dake Addabar Yankin Arewacin Najeriya
Wata fitacciyar kungiyar Kudancin Kaduna, SOKAPU, ta nemi gwamnatin tarayya da ta bayyana ‘yan fashi da makiyaya makasa a matsayin ‘yan...













