Legas: ‘Yan Daba Sun Saci Bindigar AK-47 Guda 100
Legas: 'Yan Daba Sun Saci Bindigar AK-47 Guda 100
Kwamitin shugaban yan sandan Najeriya kan barnar da aka yi a lokacin zanga-zangar EndSARS ta fara fitar da bayanai.
Kwamitin wanda CP Yaro Abutu ke jagoranta, ya ce yan daba sun sace...
Katsina: Rundunar ‘Yan Sanda ta Cafke Wasu Manyan ‘Yan Fashi
Katsina: Rundunar 'Yan Sanda ta Cafke Wasu Manyan 'Yan Fashi
Yan sandan jihar Katsina sun gurfanar da wasu kasurguman yan bindiga.
Har ila yau rundunar yan sandan ta baje kolin wani dillalin dalar Amurka na bogi.
An yi nasarar cafke miyagun ne...
IGP ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Akan ‘Yar Wasan Dirama #Rahma Sadau
IGP ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Akan 'Yar Wasan Dirama #Rahma Sadau
Duk da bidiyo da hirar da tayi, ana tsoron kalaman batanci da hotunan Rahada Sadau ya haifar ka iya haddasa fitina.
Tsoron haka IGP Adamu ya bada umurnin...
IGP ya Janye ‘Yan Sandan Dake Kare Wasu Manyan Attajirai da Wasu Manyan ‘Yan...
IGP ya Janye 'Yan Sandan Dake Kare Wasu Manyan Attajirai da Wasu Manyan 'Yan Siyasa
A karo na biyu cikin yan makonni, IGP Adamu ya aikewa kwamishanoni da kwamandoji sakon kar a kwana.
Tun bayan rikicin EndSARS, an bukaci a janye...
Najeriya: Wasu Sabbin Mutane Sun Kamu da Cutar Korona
Najeriya: Wasu Sabbin Mutane Sun Kamu da Cutar Korona
Maimakon samun sauki, daruruwan yan Najeriya na sake kamuwa da cutar Korona.
Gwamnatin tarayya na tsoron adadin masu kamuwa da cutar zai yi tashin gwauron zabi sakamakon zanga-zangar ENDSARS.
Hukumar NCDC ta tsara...
Legas: Wata Tankar Man Fetur ta Kama da Wuta
Legas: Wata Tankar Man Fetur ta Kama da Wuta
Wata babban mota na dakon man fetur ta yi gobara a babban titin Legas zuwa Ibadan.
Lamarin ya faru ne misalin ƙarfe ɗaya na daren ranar Asabar 7 ga watan Nuwamban 2020.
Ba...
Wani Magidanci Ya Gano Matarsa Tana Neman Maza
Wani Magidanci Ya Gano Matarsa Tana Neman Maza
Wani mutum mai suna Mlekeleli Masondo ya bayyana yadda ya gano matarsa tana ha'intarsa.
A cewarsa, yayi amfani da sunan bogi, inda suka yi ta soyayya da matarsa a tunaninta wani ne daban.
Ya...
Katsina: ‘Yan Sanda Sun Kama Dan Bindiga, Idi Dila ‘Sarkin wayo’
Katsina: 'Yan Sanda Sun Kama Dan Bindiga, Idi Dila 'Sarkin wayo'
Idi Dila 'sarkin wayo', matashin dan bindiga, ya shiga hannun rundunar 'yan sandan jihar Katsina.
Dila wata dabba ce mai matukar wayo da ke rayuwa a cikin manyan dazuka.
Saboda tsabar...
Legas: Har Yanzu Wuta na Cigaba da ci a Kamfanin Mai OVH
Legas: Har Yanzu Wuta na Cigaba da ci a Kamfanin Mai OVH
Gobara ta kama ma’ajiyar tankokin mai na OVH a unguwar Apapa, jihar Lagas.
Ba a san abun da ya haddasa gobarar ba wacce ke ci gaba da ci har...
‘Yar Gidan Sarautar Saudiyya: Anyi Mata Fashi a Faransa
'Yar Gidan Sarautar Saudiyya: Anyi Mata Fashi a Faransa
An yi kutse cikin gidan 'yar gidan sarautan Saudiyya da ke Faransa an yi mata sata.
An sace mata kayayyaki da kudinsu ya kai Euro 600,000 da suka hada da agogo, zinarai...