Home Taska Page 303

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

‘Yan Sanda Sun Kama Wasu Samari da Ake Zargin Matsafa ne

0
'Yan Sanda Sun Kama Wasu Samari da Ake Zargin Matsafa ne An kama wasu samari 2 da ake zargin 'yan damfara ne da akwatin gawa cike da 'yan kamfan mata da rigunan nono a jihar Delta. 'Yan sa kai ne suka...

Yanda Sojojin Najeriya ke Samun Nasara Aka Kungiyar Boko Haram

0
Yanda Sojojin Najeriya ke Samun Nasara Aka Kungiyar Boko Haram   Sojojin Najeriya suna cigaba da samun nasarar ragargazar 'yan Boko Haram da suka yi garkuwa da wasu mutane 5 a Maiduguri. 'Yan ta'addan sun nemi naira miliyan 2 daga hannun iyalansu,...

Manyan ‘Yan Sandan da Akai Garkuwa Dasu Sun Samu ‘Yanci

0
Manyan 'Yan Sandan da Akai Garkuwa Dasu Sun Samu 'Yanci A cikin makon nan ne aka samu labarin cewa 'yan bindiga sun sace wasu manyan jami'an 'yan sanda a tsakanin Katsina zuwa Asabar. An samu labarin sace manyan jami'an ne ta...

An Tsinci Gawar Tsohon Shugaban NUPENG – Ebenezer Kalabo Amah

0
An Tsinci Gawar Tsohon Shugaban NUPENG - Ebenezer Kalabo Amah Yan bindiga sun bi tsohon shugaban kungiyar NUPENG na jihar Rivers har gidansa sun sace shi. An tsinci gawarsa a Peter Odili Road kwana guda bayan da masu garkuwar suka sace...

Daga Dukkan Alamu Kungiyar ASUU Zata Janye Yajin Aiki

0
Daga Dukkan Alamu Kungiyar ASUU Zata Janye Yajin Aiki Daliban jami'a su fara shirye-shiryen komawa makaranta, da yiwuwa yajin aiki ya zo karshe. Gwamnatin tarayya ta janye daga matsayarta na tilastawa malaman jami'a amfani da manhajar IPPIS. Bayan haka an yiwa malaman...

‘Yan Sanda Sun yi wa Wata Mata Taimakon Gaggawa

0
'Yan Sanda Sun yi wa Wata Mata Taimakon Gaggawa   'Yan sanda masu taimakon gaggawa sun bi wata mata har gida, inda suka mayar mata da jakarta. Jakar matar mai cike da makudan kudade da wayarta ta fadi daga kan babur ba...

ASUU: Mun Bankado Wasu Dukiyoyin AGF da Aka Boye

0
ASUU: Mun Bankado Wasu Dukiyoyin AGF da Aka Boye Kungiyar ASUU ta ce ta bankado wasu dukiyoyin AGF a boye a jihar Kano. Shugaban ASUU na yankin Bauchi, Lawan Abubakar ne ya bayyana haka. ASUU ta ce Ahmed Idris ya kashe biliyoyi...

ɗan Atiku Abubakar: Kotu ta Bada Umarin Kama

0
ɗan Atiku Abubakar: Kotu ta Bada Umarin Kama Wata babbar kotu a Abuja ta bada umarnin kama dan gidan tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar bisa bijerewa umarnin ta. Kotun dai ta bada umarnin da ya mika yayan sa uku a...

NNPC na Alfaharin Gano Arzikin Man Fetur

0
NNPC na Alfaharin Gano Arzikin Man Fetur Da yiwuwan Arewacin Najeriya ta wadatu da arzikin man fetur kamar kudu. Bayan watanni ana bincike, an gano arzikin mai a tafkin jihar Benue. Najeriya na haran ajiyar danyen mai akalla gangan milyan 40 domin...

Arewa Tayi Rashin Likitan Dabbobi na Farko

0
Arewa Tayi Rashin Likitan  Dabbobi na Farko Inna lillahi w ainna ilaihi raji'un. Arewacin Najeriya ta yi rashin wani babban farfesa cikin farfesoshinta na farko a tariti. Mai Martaba Etsu Nupe ya yi alhinin mutuwar Farfesa Shehu Jibrin Farfesan likitancin dabbobi na...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta