FG na Barazanar Maka ASUU a Kotu
FG na Barazanar Maka ASUU a Kotu
Gwamnatin tarayya ta ce idan har bata da wani zabi za ta iya maka kungiyar malaman jami'a ASUU a kotu kan yajin aiki.
Ministan Kwadago da Ayyuka, Chirs Ngige ne ya yi wannan barazanar...
Kano: Wani Magidanci ya yi Garkuwa da Diyarsa
Kano: Wani Magidanci ya yi Garkuwa da Diyarsa
Hausawa kan ce 'in da ranka ka sha kallo' na abubuwa iri daban-daban.
A yayin da ake korafi da cece-kuce a kan yadda masu garkuwa da mutane suka addabi arewa, wani mahaifi a...
Naziru Sarkin Waƙa: Alkali ya bada belin Mawakin
Naziru Sarkin Waƙa: Alkali ya bada belin Mawakin
Hukumar tace fina finai ce ta gurfanar da mawaki Naziru Ahmad bisa zargin sakin wakokin da ba'a tace ba.
Naziru Sarkin Waka ya musanta zargin, sai dai kotu ta sanya sabuwar rana don...
Kano: Za a ɗauki Sababbin Jami’an KAROTA a Jahar
Kano: Za a ɗauki Sababbin Jami'an KAROTA a Jahar
Hukumar ta KAROTA ta jihar Kano ta ce za ta dauki sababbin ma'aikata guda 700.
Hukumar ta ce za a tura sabbin ma'aikatan zuwa masarautun Bichi, Rano, Karaye da Gaya.
Har wa yau,...
IGP: Ya Umarci ‘Yan Sandan Najeriya da Su Gaggauta Komawa Wuraren Aikinku
IGP: Ya Umarci 'Yan Sandan Najeriya da Su Gaggauta Komawa Wuraren Aikinku
Sifeta janar na 'yan sanda, ya umarci 'yan sanda da su koma bakin aikinsu.
Ya ce kada su kuskura su bar bata-gari da 'yan ta'adda su cigaba da yin...
ASUU: A Shirye Muke mu Koma Bakin Aikin Mu
ASUU: A Shirye Muke mu Koma Bakin Aikin Mu
ASUU ta ce za ta iya koma wa bakin aiki da zarar an biya su hakkokinsu.
Wani shugaban kungiyar Malaman, Ade Adejumo ya bayyana haka dazu.
Farfesan ya fadi abubuwan da su ka...
Kaduna: ‘Yan bindiga Sun Kashe Mata Mai Juna Biyu Sunyi Garkuwa da Mijinta
Kaduna: 'Yan bindiga Sun Kashe Mata Mai Juna Biyu Sunyi Garkuwa da Mijinta
'Yan bindiga da ake zargin masu garkuwa ne sun afka gida sun sace mata mai juna biyu da mijinta a Kaduna.
Matar mai juna biyu ta mutu sakamakon...
Amurka: Mattacen ɗan Takara da Korona ta Kashe ya ci Zaben Majalisa a Kasar
Amurka: Mattacen ɗan Takara da Korona ta Kashe ya ci Zaben Majalisa a Kasar
David Andhal, dan takarar jam'iyyar Republican ya rasu sakamakon cutar coronavirus a karshen watan Oktoban 2020.
Jami'an zabe na North Dakota sun ce lokaci ya kure don...
Gwamnatin Tarayya ta Ware N50b Domin a Rika Gwajin COVID-19 a Jahohin Kasar
Gwamnatin Tarayya ta Ware N50b Domin a Rika Gwajin COVID-19 a Jahohin Kasar
Gwamnatin Tarayya ta hada-kai da Gwamnoni da nufin yakar Coronavirus.
Kwamitin PTF ya ce zuwa yanzu sun ba Gwamnonin jihohi Naira biliyan 50
Sani Aliyu ya yi kira ga...
Ana Abu a Duniya: Matasa Sun Cinnawa Coci Wuta Akan Satar Mazakuta
Ana Abu a Duniya: Matasa Sun Cinnawa Coci Wuta Akan Satar Mazakuta
Ƴan Sanda sun cafke wasu matasa da ake zargi da ɓarnata kayan al'umma saboda ƙona coci.
Matasan na garin Daudu sun cinna wa wani coci wuta ne kan iƙirarin...