NHRC ta karɓi ƙorafe-ƙorafe 752 da ke da Nasaba da Cin Zarafi a Jihar...
NHRC ta karɓi ƙorafe-ƙorafe 752 da ke da Nasaba da Cin Zarafi a Jihar Filato
Hukumar kare haƙƙin bil adama a Najeriya ta ce ta karɓi ƙorafe-ƙorafe 752 da ke da nasaba da cin zarafi a jihar Filato tsakanin Janairu...
Yawan Falasɗinawan da aka Kashe a Gaza
Yawan Falasɗinawan da aka Kashe a Gaza
Ma'aikatar lafiya ta Hamas da ke Gaza ta wallafa sabuwar ƙididdigar mutanen da suka mutu a Zirin tun bayan ɓarkewar yaƙi.
Aƙalla mutum 24,100 ne aka tabbatar da mutuwarsu, a cewar ta. Ta ƙara...
Kotun ƙoli ta yi Watsi da Batun Sakin Nnamdi Kanu
Kotun ƙoli ta yi Watsi da Batun Sakin Nnamdi Kanu
Kotun ƙoli ta Najeriya ta yi watsi da hukuncin wata kotun ɗaukaka ƙara ta ƙasar wadda ta ce madugun ƴan awaren Ipob, Nnamdi Kanu ba zai fuskanci shari'a ba kasancewar...
Taliban na Kulle Matan da Suka Tsira Daga Cin Zarafi a Gidan Yari
Taliban na Kulle Matan da Suka Tsira Daga Cin Zarafi a Gidan Yari
Wani rahoton Majalisar Ɗinkin Duniya ya ce gwamnatin Taliban a Afghanistan na kulle matan da suka tsira daga cin zarafi a gidan yari tare da iƙirarin cewa...
Kotun Ecowas ta Umarci Sojojin Nijar da su Saki Mohammed Bazoum
Kotun Ecowas ta Umarci Sojojin Nijar da su Saki Mohammed Bazoum
Kotun Ecowas ta umarci sojojin Nijar da su gaggauta sakin Mohammed Bazoum da suka tsare tun daga ranar 26 ga watan Yuli da suka hamɓarar da shi.
Kotun ta nemi...
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Mutumin da ya Cinnawa Mahaifiyarsa Wuta
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Mutumin da ya Cinnawa Mahaifiyarsa Wuta
Babbar jojin jihar Niger ya yake hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wani matashi da ya kashe mahaifiyarsa ta hanyar cinna mata wuta.
A watan Disamba 2021 ne matashin...
Mutane 12 Sun Mutu, 30 Sun Jikkata a Hatsarin Mota a Jihar Plateau
Mutane 12 Sun Mutu, 30 Sun Jikkata a Hatsarin Mota a Jihar Plateau
Ana cikin jimami yayin da mutane 12 su ka gamu da ajalinsu a wani mummunan hatsarin mota a jihar Plateau.
Akalla mutane 30 ne su ka jikkata a...
Sheikh Ɗahiru Bauchi ya Magantu da Harin Bam Kan Masu Maulidi a Kaduna
Sheikh Ɗahiru Bauchi ya Magantu da Harin Bam Kan Masu Maulidi a Kaduna
Sheikh Ɗahiru Bauchi ya buƙaci Bola Ahmed Tinubu ya tabbata an hukunta sojojin da suka kai harin bam kan masu Maulidi a Kaduna.
Fitaccen Malamin ya aike da...
Shugaba Tinubu ya ba da Umarnin a Gudanar da Bincike Kan Harin Bom a...
Shugaba Tinubu ya ba da Umarnin a Gudanar da Bincike Kan Harin Bom a Kaduna
Shugaban Najeriya, Bola Ahmad Tinubu ya ba da umarnin a gudanar da cikakken bincike kan harin bom da rundunar sojin ƙasar ta ce ta kai...
Neman ƴan Kallo: An ɗaure Mai Shafin Youtube da ya Rikito da ga Jirgin...
Neman ƴan Kallo: An ɗaure Mai Shafin Youtube da ya Rikito da ga Jirgin Sama
An ɗaure wani mai tashar Youtube shekara shida a gidan yari saboda yadda ya rikoto da jirgin sama saboda samun ƴan kallo sannan kuma ya...