AU ta Bayyana Cewa ba za ta Lamunci Batun Juyin Mulki a Wasu ƙasashen...
AU ta Bayyana Cewa ba za ta Lamunci Batun Juyin Mulki a Wasu ƙasashen Afrika ba
Kungiyar haɗin kan Afrika ta sake nanata kudurinta na cewa ba za ta lamunci yin katsalandan ga dimokuraɗiyya ba da kuma sauya gwamnatoci da...
Malamin jinya ya Shiga Hannu Kan Zargin yi wa Marasa Lafiya fyaɗe
Malamin jinya ya Shiga Hannu Kan Zargin yi wa Marasa Lafiya fyaɗe
'Yan sandan Uganda sun kama wani malamin jinya kan zargin yunkurin yi wa wasu mata masu ciki biyu fyaɗe a wani asibitin gwamnati mai suna Entebbe da ke...
Babban Bankin Najeriya ya Musanta Rahotan da ke Cewa ya Umarci Bankuna su Ci...
Babban Bankin Najeriya ya Musanta Rahotan da ke Cewa ya Umarci Bankuna su Ci gaba da Karɓar Tsofaffin Kuɗi
Babban Bankin Najeriya ya janye batun ci gaba da karɓar takardun kuɗi na N1,000 da 500, bayan a baya ya tabbatar...
ƙarancin Naira: Ana Zanga-Zanga a Sassan Jihohin Najeriya
ƙarancin Naira: Ana Zanga-Zanga a Sassan Jihohin Najeriya
Tarzoma ta ɓarke a wasu sassan jihar Lagos da safiyar yau Juma'a inda wasu da ake zargin ɓata-gari ne suka bazama manyan ttituna suna zanga-zanga a kan ƙarancin takardun kuɗin ƙasar na...
Tanzania ta Hana Ajiye Gumaka Masu Tsiraici na Tallata Kaya a ƙofar Shaguna
Tanzania ta Hana Ajiye Gumaka Masu Tsiraici na Tallata Kaya a ƙofar Shaguna
Hukumomi a wani lardin ƙasar Tanzaniya sun hana 'yan kasuwa ko teloli ajiye irin gunkin nan na tallata tufafi da sauran kayan sanya wa, wanda ba a...
ƙarancin Naira: An Baza ƴan Sanda a Legas Domin Daƙile Zanga-Zanga
ƙarancin Naira: An Baza ƴan Sanda a Legas Domin Daƙile Zanga-Zanga
An baza jami'an ƴan sanda a sassan birnin Lagos na Najeriya domin dakile tarzomar da ta ɓarke wadda ake kyautata zaton tana da nasaba da matsalar ƙarancin takardun kudin...
Gwamnan Bankin Najeriya ya Umarci Bankunan Kasar da su Fara Karbar Tsofaffin N1000 da...
Gwamnan Bankin Najeriya ya Umarci Bankunan Kasar da su Fara Karbar Tsofaffin N1000 da N500
Gwamnan bankin Najeriya CBN, Godwin Emefiele, ya umurci dukkan bankunan Najeriya su fara karban tsaffin kudaden N1000 da N500 daga hannun jama'a yanzu.
Gwamnan ya bayyana...
Zuwa ga Nasir El-Rufai
Zuwa ga Nasir El-Rufai
Mun wayi gari cike da mamaki ganin yadda ka dage akan wannan canjin kudi da sunan nema wa talaka sauki. Abin tambaya anan shine, wani talakan kake nufi, wanda baka san yana wahala ba sai yanzu...
Babban Bankin Najeriya ya yi Gargaɗi Kan Yin liƙi da Kudi a Lokacin Biki
Babban Bankin Najeriya ya yi Gargaɗi Kan Yin liƙi da Kudi a Lokacin Biki
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya jaddada gargaɗinsa ga jama'a a kan yin liƙi da takardar kuɗin ƙasar ta Naira a lokacin biki.
A sanarwar da hukumar bankin...
‘Dan Najeriya da Bashi da Abinci ya Buga Caca da N50 Kacal ya Samu...
'Dan Najeriya da Bashi da Abinci ya Buga Caca da N50 Kacal ya Samu N4.8m
Da naira hamsin kacal, wani 'dan Najeriya mai matukar sa'a ya zama miloniya a cacar da ya yi nasara kwatsam.
Mutumin, wanda bai da cin yau...













