Girgizar Kasa: An bukaci ‘Yan Najeriya su Taimaka wa Turkiyya da Syria
Girgizar Kasa: An bukaci 'Yan Najeriya su Taimaka wa Turkiyya da Syria
Ofishin jakadancin Turkiyya da ke Abuja da kuma kungiyar kare 'yancin Musulmi ta Najeriya wato MURIC a takaice sun bukaci da a taimaka wa wadanda bala'in girgizar kasa...
EFCC ta Nemi a yi Watsi da Batun Kama Bawa
EFCC ta Nemi a yi Watsi da Batun Kama Bawa
Hukumar EFCC ta nemi a yi watsi da batun kama shugabanta Abdulrasheed Bawa bayan umarnin kotu.
A gaban kotun daukaka kara, EFCC ta bayyana dalilanta na bukatar yin watsi da batun...
Cire Tallafi a Najeriya: An Samu Sabani Tsakanin Dillalan Man Fetur da Masu Zaman...
Cire Tallafi a Najeriya: An Samu Sabani Tsakanin Dillalan Man Fetur da Masu Zaman Kansu
Manyan kamfanonin dillalan man fetur da masu zaman kansu sun samu sabani kan batun cire tallafin mai da gwamnatin Najeriya ta ce za ta yi.
Yayin...
Gwamnatin Kaduna za ta Fara Amfani da Shafin Whatsapp Wajen Tattara Haraji
Gwamnatin Kaduna za ta Fara Amfani da Shafin Whatsapp Wajen Tattara Haraji
Hukumar tattara kudin haraji ta Jihar Kaduna za ta fara amfani da shafin WhatsApp, da kuma tsarin biyan kudi na kananan wayoyin hannu wato USSD wajen karbar haraji.
Shugaban...
An Rufe Bankunan Jihar Ondo
An Rufe Bankunan Jihar Ondo
Bankunan kasuwanci sun dakatar da ayyukansu gaba daya a Akure babban birnin jihar Ondo da ke kudu maso yammacin Najeriya.
Jaridar The Nation ta ruwaito cewa dukkanin bankunan da wakilanta suka ziyarta a titin Oba Adesida...
Ambaliyar Ruwa a Jigawa: Gidauniyar Ƙasar Qatar da ta Malam Inuwa Sun Raba Tallafin...
Ambaliyar Ruwa a Jigawa: Gidauniyar Ƙasar Qatar da ta Malam Inuwa Sun Raba Tallafin Abinci ga Mutane 1,000
Biyo bayan iftila'in ambaliyar ruwa da ta afkawa al'ummar Jihar Jigawa a bara, gidauniyar ba da agaji ta Duniya, (Qatar Charity Foundation)...
Oshiomhole ya Koka Kan Siyan Litar Man Fetur a N1,000
Oshiomhole ya Koka Kan Siyan Litar Man Fetur a N1,000
Tsohon gwamnan jihar Edo kuma tsohon shugaban APC na kasa, Adams Oshiomhole, ya koka kan siyan litar man fetur a N1,000.
Oshiomhole ya koka cewa duk da kashe fiye da naira...
Gwamnatin ƙasar Mali ta Kori Jami’in Majalisar Ɗinkin Duniya
Gwamnatin ƙasar Mali ta Kori Jami'in Majalisar Ɗinkin Duniya
Gwamnatin mulkin soji ta ƙasar Mali ta bai wa shugaban dakarun wanzar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya wa'adin kwana biyu ya fice daga ƙasar.
A wata sanarwar da aka karanta...
Hukumar NDLEA ta Kama Mai Juna Biyu Kan Kokarin Safarar Miyagun Kwayoyi
Hukumar NDLEA ta Kama Mai Juna Biyu Kan Kokarin Safarar Miyagun Kwayoyi
Wata mata mai dauke da juna biyu ta fada komar NDLEA bayan da tayi kokarin safarar miyagun kwayoyi.
Matar wanda ta kunshe wiwi a cikin kananan rediyo guda biyu,...
Adadin Mutanen da Cutar Kansa ke Kashewa a Duk Shekara a Nahiyar Afrika –...
Adadin Mutanen da Cutar Kansa ke Kashewa a Duk Shekara a Nahiyar Afrika - Hukumar Lafiya ta Duniya
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ce a kowacce shakara akan samu kusan mutum miliyan 1.1 da ke kamuwa da cutar Kansa...













