Home Taska Page 83

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Karyewar Gada a Indiya ta yi Sanadiyyar Kashe Mutane 141

0
Karyewar Gada a Indiya ta yi Sanadiyyar Kashe Mutane 141   Masu aikin ceto na ci gaba da lalubo gawarwakin mutanen da suka nutse a kogi, sakamakon karyewar gada a gundumar Morbi da ke jihar Gujarata, Akalla mutum 141 ne suka mutu...

Jami’an Hukumar Mozambique Sun Kwace Wayoyin Iphone na Jabu Kimanin 1,165

0
Jami'an Hukumar Mozambique Sun Kwace Wayoyin Iphone na Jabu Kimanin 1,165   Hukumomin kasar Mozambique sun ce sun kwace wayoyin iphone na jabu kimanin 1,165, tare da kama wasu mutum biyu 'yan China bisa zargin gudanar da masana'antar, wadda ke Maputo...

‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Masallacin Jihar Taraba Sun yi Garkuwa da ‘Dan Kasuwa

0
'Yan Bindiga Sun Kai Hari Masallacin Jihar Taraba Sun yi Garkuwa da 'Dan Kasuwa   Wasu yan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun kai hari masallacin Jalo Junction, Jalingo, Taraba. Maharan sun afka masallacin ne a yammacin...

Zazzabin Cizon Sauro na Ci gaba da Addabar Al’ummar Jihar Kano

0
Zazzabin Cizon Sauro na Ci gaba da Addabar Al'ummar Jihar Kano   Yayin da yanayi ya fara sauya wa zuwa sanyi, a jihar Kanon Najeriya har yanzu sauro na ci gaba da addabar al'umma. Daruruwan mutane ne ke tururuwa zuwa asibitoci don...

Majalisar Dinkin Duniya ta yi Allah-Wadai da Tarzomar da ta Barke a Chadi

0
Majalisar Dinkin Duniya ta yi Allah-Wadai da Tarzomar da ta Barke a Chadi   Majalisar Dinkin Duniya da Kungiyar Tarrayar Turai da kuma Amurka sun yi Allah-wadai da tarzomar da ta barke a Chadi lamarin da ya janyo rasuwar mutum 50...

Rundunar Sojin Najeriya ta Kashe ‘Yan Boko Haram 31, ta Kama 70

0
Rundunar Sojin Najeriya ta Kashe 'Yan Boko Haram 31, ta Kama 70   Hedkwatar tsaron Najeriya ta bayyana cewa ta rundunar ta Operation Hadin Kai, sun kashe 'yan tada-ƙayar baya na Boko Haram 31 da kuma na ƙungiyar ISWAP ta Yammacin...

Rundunar MNJTF ta Kama Mutane 40 Dake Kai wa ‘Yan Ta’addan ISWAP Abinci

0
Rundunar MNJTF ta Kama Mutane 40 Dake Kai wa 'Yan Ta'addan ISWAP Abinci   Rundunar jami’an tsaro ta hadin guiwa na MNJTF sun bayyana damke mutum 40 dake samarwa ‘yan ta’addan ISWAP abinci mai yawan gaske. A jimilla, dakarun sun kama buhu...

Shugaba Buhari Ya Nada Dr Pokop Bupwatda a Matsayin Babban Daraktan Kula da Lafiya...

0
Shugaba Buhari Ya Nada Dr Pokop Bupwatda a Matsayin Babban Daraktan Kula da Lafiya na Jami'ar Jos   Shugaban kasa Buhari ya nada Dr Pokop Bupwatda a matsayin CMD na asibitin koyarwa na jami’ar Jos Nadin Bupwatda a matsayin babban daraktan JUTH...

Saudiyya za ta Kera Tare da Fitar da Motoci Masu Amfani da Wutar Lantarki...

0
Saudiyya za ta Kera Tare da Fitar da Motoci Masu Amfani da Wutar Lantarki Sama da 150,000   Ministan Sadarwa da Fasahar Bayanai na Saudiyya, Injiniya Abdullah Al-Swaha ya ce kasar za ta kera tare da fitar da motoci masu amfani...

Likita ‘Daya ne ke Duba Marasa Lafiya 45,000 a Arewacin Najeriya – NMA

0
Likita 'Daya ne ke Duba Marasa Lafiya 45,000 a Arewacin Najeriya - NMA   Kungiyar likitocin Najeriya - NMA ta ce a yanzu likitoci dubu 24 ne suka rage a kasar domin kula da lafiyar al'ummar kasar fiye da miliyan 200. Shugaban...
- Advertisement -
Latest News
Fa’ida 7 da za a Samu Idan Majalisa Ta Amince da Kudirin Sanata Shehu Buba Kan ATBUƁaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a Abuja