Ta da Hankali: Ƴan Sanda Sun Kama Shugaban Kano Line

0
Ta da Hankali: Ƴan Sanda Sun Kama Shugaban Kano Line Rahotannin daga jihar Kano na cewa rundunar ƴan sanda jihar ta kama shugaban kamfanin sufuri na jihar Kano Line bisa zargin tayar da hatsaniya a lokacin zaɓe. Rundunar ta wallafa a...

An Samu ƙarancin Masu Kaɗa ƙuri’a a Kaduna

0
An Samu ƙarancin Masu Kaɗa ƙuri'a a Kaduna   Rahotonni daga jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya sun ce an samu ƙarancin fitowar masu kaɗa ƙuri'a a zaɓen gwamna da na ƴan majalisar dokoki da ake gudanarwa a jihar. Bayanai sun nuna...

Jihohi 3 da Ƴan Daba Suka Tarwatsa Masu Zaɓe

0
Jihohi 3 da Ƴan Daba Suka Tarwatsa Masu Zaɓe Rahotanni daga sassa daban-daban na Najeriya na cewa ƴan daba sun tarwatsa masu zaɓe a sassan ƙasar. Kano: Wani hoto ya nuna yadda masu matasa da ake zargin ƴan daba ne sun...

Rashin Fitowar Mutane Zaɓe a Yau, Rashin Cikakken Shiri ne Daga INEC – Atiku...

0
Rashin Fitowar Mutane Zaɓe a Yau, Rashin Cikakken Shiri ne Daga INEC - Atiku Abubakar   Dan takarar shugabancin Najeriya na jam'iyyar PDP a zaɓen da ya gabata Atiku Abubakar ya ɗora alhakin ƙarancin fitowar jama'a rumfunan zaɓen gwamna kan hukumar...

ɓatagari Sun Tarwatsa Ma’aikatan Zaɓe da ‘Yan Jarida a kano

0
ɓatagari Sun Tarwatsa Ma'aikatan Zaɓe da 'Yan Jarida a kano   Rahotanni daga Kano a Najeriya sun bayyana cewa an samu wata hatsaniya a mazaɓar Ja'oji har wasu ma'aikatan zaɓe da ƴan jarida suka sha da ƙyar. Wakilin BBC wanda ya kasance...

Gobara ta Tashi a Kasuwar Gamboru a Jihar Borno

0
Gobara ta Tashi a Kasuwar Gamboru a Jihar Borno Borno - Gobara ta tashi a kasuwar Gamboru da ke kusa da unguwar Kwastam a Maiduguri, babban birnin jihar Borno, rahoton Channels TV. Kasuwar Gamboru ita ce kasuwa mafi girma na kayan...

Na Zabi Ci gaba  – Matar Gwamna Zulum

0
Na Zabi Ci gaba  - Matar Gwamna Zulum Uwargidan gwamnan jihar borno, habiba babagana umara zulum ta zabi mijinta a karo na Biyu a maiduguri a mazabar shariff tijjani lungun kanurai a Bolori. In da ta bayyana ra'ayinta na yin APC...

APC ta Mayarwa Jam’iyyar LP Martani Kan Nasarar Tinubu

0
APC ta Mayarwa Jam'iyyar LP Martani Kan Nasarar Tinubu   Jam'iyyar APC ta zargi Peter Obi da yunkurin bin hanyoyin da su ka kaucewa doka don kwatar kujerar Tinubu a matsayin zababben shugaban kasa. Peter Obi ya yi wani rubutu a shafinsa...

Hedkwatar Tsaro ta yi Karin Bayani Kan Harba Bindigar AK-47 da Ado Doguwa Yayi

0
Hedkwatar Tsaro ta yi Karin Bayani Kan Harba Bindigar AK-47 da Ado Doguwa Yayi   Hedkwatar tsaro ta fayyace gaskiyar lamari kan bidiyon Ado Doguwa da ke yawo a soshiyal midiya. An dai gano bidiyon shugaban masu rinjaye a majalisar wakilai yana...

An Harbe Wakilin Jam’iyya Har Lahira a Rumfar Zaɓe 

0
An Harbe Wakilin Jam'iyya Har Lahira a Rumfar Zaɓe    Ana zargin Sojoji sun harbe wakilin jam'iyya har lahira a yankin arewacin jihar Kuros Riba yayin da zabe ke gudana. Jami'ar hulda da jama'a ta rundunar yan sandan jihar, Irene Ugbo, ta...