Kaduna: Gwamnatin ta Saka Dokar Hana Fita a ƙaramar Hukuma Biyu
Kaduna: Gwamnatin ta Saka Dokar Hana Fita a ƙaramar Hukuma Biyu
Gwamnatin Jihar Kaduna ta saka dokar hana fita a wasu yankuna na ƙananan hukumomin Kaduna ta Kudu da kuma Chukun na jihar ta tsawon awa 24.
Dokar za ta yi...
Real Madrid Ta Lallasa Barcelona 3:1 a Wasan El Clasico
Real Madrid Ta Lallasa Barcelona 3:1 a Wasan El Clasico
Dazun nan aka kammala fafatawar jikakkiyar hamayya ta El Clasico inda Real Madrid ta lallasa Barcelona da ci uku da daya a yau Asabar a wasan La Liga na kasar...
IMN: El-Zakzaky Yana Nan da Ransa
IMN: El-Zakzaky Yana Nan da Ransa
Kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) da aka fi sani da Shi'a ta karyata labarin cewa shugaban ta Ibrahim Zakzaky ya mutu.
Wani mamba a kungiyar mai suna Abdullahi Usman ya tabbatar da cewa shugaban...
Legas: Yadda ‘Yan Daba Suka Sace Takardun Makaranta na, Fasfoti da Kayan Abinci#Dan Majalisar
Legas: Yadda 'Yan Daba Suka Sace Takardun Makaranta na, Fasfoti da Kayan Abinci#Dan Majalisar
Shugaban masu rinjaye na majalisar jihar Legas, Sanai Ogunbiade, ya ce 'yan ta'adda sun shiga gidansa na Ikorodu sun yi masa fashi da tsakar rana
Ya wallafa...
Oyo: An Samu Wasu Bata Gari Sun Wawashe Gidan Sanata a Najeriya
Oyo: An Samu Wasu Bata Gari Sun Wawashe Gidan Sanata a Najeriya
Wasu fusatattun matasa sun afka gidan sanata mai wakiltar Mazaɓar Oyo ta Tsakiya, Teslim Folarin, inda suka wawashe kayayyaki.
Jaridar Premium Times ta ruwaito a yau Asabar cewa matasan...
Jos: Matasan Sun yi Cincirindo Domin Diban Kayan Tallafin Korona
Jos: Matasan Sun yi Cincirindo Domin Diban Kayan Tallafin Korona
Satan kayan tallafin Korona ya zama ruwan dare a jihohin Najeriya.
Matasa a jihar Plateau sun shiga kwasan nasu rabon tun da an ki raba musu - Kayan abincin da ake...
Daya Daga Matan Marigayi Ado Bayero: Bamu da Gidan Zama, an Hana mu Komai...
Daya Daga Matan Marigayi Ado Bayero: Bamu da Gidan Zama, an Hana mu Komai na Gado
Daya daga cikin iyalan marigayi sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero, ta magantu.
Hajiya Hauwa, wacce ta haifa masa 'yaya biyu ta bayyana irin halin kuncin...
Najeriya: Labaran ƙarya da aka Yaɗa kan Zanga-Zangar EndSars
Najeriya: Labaran ƙarya da aka Yaɗa kan Zanga-Zangar EndSars
A farkon watan nan ne dai aka fara wata zanga-zanga a Najeriya inda matasan ƙasar suka yi kira da a rushe rundunar da ke yaƙi da fashi da makami ta SARS.
Batun...
Dalilin da Yasa Buhari ya ki Magana a Kan Harbin Lekki
Dalilin da Yasa Buhari ya ki Magana a Kan Harbin Lekki
Fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta sanar sa dalilinta na yin shiru a kan harbe-harben Lekki.
Mai bai wa shugaban kasar shawara na musamman a fannin yada labarai, Femi Adesina...
Borno: Dakarun Sojin Najeriya Sun Fatattaki ‘Yan Ta’addan da Suka Kai Hari
Borno: Dakarun Sojin Najeriya Sun Fatattaki 'Yan Ta'addan da Suka Kai Hari
Rundunar Sojin Najeriya ta Army Super Camp sun mayar da harin da 'yan Boko Haram suka kai Ngamdu da ke karamar hukumar Kaga a jihar Borno.
Sun samu nasarar...





















