Shugaban Majalisar dokoki: An Dauke Wasu Mutane 2 Daga Gidan
Shugaban Majalisar dokoki: An Dauke Wasu Mutane 2 Daga Gidan
An auka gidan Shugaban Majalisar dokokin Adamawa an yi barna a jiya.
‘Yan Sanda sun tabbatar da cewa an kashe wani Mai gadi 1 da aka samu .
‘Yan bindigan sun tsere...
Obasanjo: Dalilin da Yasa Aka Tsige Rashidi Ladoja Daga Gwamna a Shekarar 2006
Obasanjo: Dalilin da Yasa Aka Tsige Rashidi Ladoja Daga Gwamna a Shekarar 2006
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya yi waiwaye adon tafiya a kan dalilin tsige tsohon gwamnan jihar Oyo, Rashidi Ladoja.
Ladoja ya lashe zaben kujerar gwamnan jihar Oyo...
Buhari ga ‘Yan Najeriya: Ku Kara Hakuri da mu
Buhari ga 'Yan Najeriya: Ku Kara Hakuri da mu
Shugaban kasa Buhari ya roki 'yan Najeriya da su yi wa gwamnatinsa uzuri idan su na ganin gazawarsa.
Ministan sadarwa da kuma al'adu, Alhaji Lai Mohammed shi ne ya bayyana hakan a...
Tijani Umar: N1.3bn ya Yiwa Asibitin Fadar Shugaban Kasa Kadan
Tijani Umar: N1.3bn ya Yiwa Asibitin Fadar Shugaban Kasa Kadan
Sanatoci sun bukaci ma'aikatan asibiti fadar shugaban kasa su daina bari Buhari na fita kasar waje jinya.
Sanata Danjuma Laah ya ce bai kamata a rika yawo da shugaban kasa idan...
Amurka: Kotu ta yi Watsi da Karar da Trump ya Shigar
Amurka: Kotu ta yi Watsi da Karar da Trump ya Shigar
Wani Alkalin kotun jihar Georgia ya yi watsi da karar kwamitin yakin neman zaben shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
ya shigar kan kuri'un da aka kada ta akwatin sako.
Kwamitin Trump...
Buhari: Muhimman Sako Zuwa ga Matasa ta Hannun Gambari da Sarakuna
Buhari: Muhimman Sako Zuwa ga Matasa ta Hannun Gambari da Sarakuna
Shugaba Buhari ya ce shugaban ma'aikatansa, Farfesa Gambari, zai raka manyan ma'aikatan gwamnati wurare da ke kasar nan.
Ya roki shugabannin gargajiya da sanar da matasa cewa ya ji kukansu...
Buhari: Raba Kyautar Mitar Wutar Lantarki
Buhari: Raba Kyautar Mitar Wutar Lantarki
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai sharewa 'yan Najeriya kukansu.
A cewarsa, zai yi iyakar kokarinsa wurin ganin 'yan Najeriya sun daina biyan haraji.
Ya ce zai tabbatar kudin wutar lantarkin da suka sha kadai za su...
Najeriya: Shugaban Kasar ya Shiga Ganawa da Sarakunan Gargajiya
Najeriya: Shugaban Kasar ya Shiga Ganawa da Sarakunan Gargajiya
Shugaba Muhammadu Buhari yanzu haka yana ganawa da wakilan sarakunan gargajiyan sassan Najeriya shida, karkashin jagorancin Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar.
Ganawar, dake faruwa a fadar shugaban kasa, Villa, Abuja ya samu hallaran...
Yanda Zaɓen Amurka Ya Juya Zuwa zanga-Zanga
Yanda Zaɓen Amurka Ya Juya Zuwa zanga-Zanga
Magoya bayan ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyar Republican, Donald Trump sun yi zanga-zanga a Arizona.
Masu zanga-zangar sun yi wa ofishin ƙidaya na jihar zobe ɗauke da rubutu da ke nuna ƙin amincewarsu...
Najeriya: Shugaban Kasar na Jagorantar Zaman Majalisar Zartarwa
Najeriya: Shugaban Kasar na Jagorantar Zaman Majalisar Zartarwa
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na jagorantar taron majalisar zartarwa ta kasa.
Taron na gudana ne a zauren majalisar da ke fadar shugaban kasa a yau Laraba, 4 ga watan Nuwamba.
Mataimakin shugaban kasa, wasu...