Home SIYASA Page 2

SIYASA

An ɗage Sauraron Bayar da Belin El-Rufai

0
An ɗage Sauraron Bayar da Belin El-Rufai Babbar Kotun Tarayya da ke Jihar Kaduna ba ta yanke hukunci kan buƙatar beli da tsohon gwamnan jihar, Nasir El-Rufai, ya gabatar ba inda ta ce za ta sanar da matsayarta a ranar...

Gawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na...

0
Gawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na Najeriya   Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano kuma ɗan takarar gwamnan Jihar na jam’iyyar APC a 2023, Nasiru Yusuf Gawuna, ya ajiye muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar...

Ashiru Kudan ya Fice Daga Jam’iyyar PDP Zuwa ADC

0
Ashiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADC   Tsohon dan takarar gwamnan jihar Kaduna na jam'iyyar PDP, Isa Ashiru Kudan ya fice daga jam'iyyar. Cikin wata sanarwa da ya fitar, Ashiru ya ce ya auki matakin ne sakamakon rigingimun da...

Rabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADC

0
Rabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADC   Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso ya koma jam’iyyar haɗaka ta ADC tare da magoya bayansa bayan ficewarsa daga jam’iyyar NNPP. An gudanar da bikin komawarsa ne a gidansa...

Dagaske Saraki Zai yi Takara da Tinubu a Zaben 2027?

0
Dagaske Saraki Zai yi Takara da Tinubu a Zaben 2027?   Abuja - Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ya sanar da cewa ba zai tsaya takarar shugabancin ƙasa ba a babban zaɓen shekarar 2027. Bukola Saraki, ya bayyana cewa ya ɗauki...

Mataimakin Gwamnan Kano ya yi Murabus Daga Mukaminsa

0
Mataimakin Gwamnan Kano ya yi Murabus Daga Mukaminsa   Mataimakin gwamnan Kano, Aminu Abdussalam ya yi murabus daga mukaminsa a yau Juma'a, 27 ga watan Maris, 2026. Kwankwasiyya ta bayyana cewa Aminu Gwarzo ya yi murabus ne bisa kishin kasa, da son...

Kotu ta Bayar da Umarnin Kamo Shugaban PDP, Turaki

0
Kotu ta Bayar da Umarnin Kamo Shugaban PDP, Turaki   Kotu ta bayar da umarnin kamo Kabiru Turaki saboda kin bayyana a gabanta kan tuhumar bayar da bayanan karya ga yan sanda. Rundunar yan sanda na tuhumar shugaban jam'iyyar na PDP da...

An Sauke Shugaban ƙaramar Hukumar Kumbotso Dake Jihar Kano

0
An Sauke Shugaban ƙaramar Hukumar Kumbotso Dake Jihar Kano   Wata babbar kotu a jihar Kano ta soke nasarar Abdullahi Ghali Shitu a matsayin shugaban ƙaramar hukumar Kumbotso, tare da umartar a bi hukuncinta na baya da ya ayyana Ali Musa...

Tuhume-Tuhumen da ake yi wa El-Rufai

0
Tuhume-Tuhumen da ake yi wa El-Rufai   Babbar Kotun Tarayya da ke jihar Kaduna ta ɗage sauraron buƙatar belin tsohon gwamnan jihar, Nasir El-Rufai, zuwa ranar 31 ga Maris, 2026. An ɗauki wannan matakin ne bayan zaman kotun na ranar Talata, inda...

Me Kwankwaso da Obi ke Shirin ƙullawa?

0
Me Kwankwaso da Obi ke Shirin ƙullawa?   A ranar Lahadi ne wasu manyan jiga-jigan hamayyar siyasar Najeriya suka kai wata ziyara ga jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, a gidansa, inda daga bisani aka gudanar da taro na siyasa da...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta