Jana’izar Elizabeth: Najeriya ta Shiga Jerin Kasashen da Aka Gayyata
Jana'izar Elizabeth: Najeriya ta Shiga Jerin Kasashen da Aka Gayyata
A ranar Litinin mai zuwa, 19 ga watan Satumba 2022, za a birne Marigayiya Sarauniya Elizabeth II a Birtaniya.
Za a yi mata addu’o’i a babban cocin nan na Westminster Abbey...
Dakaru 105 ne Suka Rasa Rayukansu a Yakin da Ake yi a Kan Iyakar...
Dakaru 105 ne Suka Rasa Rayukansu a Yakin da Ake yi a Kan Iyakar Azerbaijan -
Armeniya
Firaministan Armeniya Nikol Pashinyan ya ce fiye da sojojin kasar 100 ne aka kashe a rigingimun kan iyaka da Azerbaijan da ya barke...
Kungiyar NGF da NTRC na Son Samar da ‘Yan Sandan Jihohi
Kungiyar NGF da NTRC na Son Samar da 'Yan Sandan Jihohi
Gwamnonin jihohin Arewacin Najeriya 19 da sarakunan gargajiya a yankin sun yi kira da a yi garambawul ga kundin tsarin mulki na 1999, don samar da yan sandan jihohi.
A...
Gwamnatina ta yi Namijin Kokari – Shugaba Buhari
Gwamnatina ta yi Namijin Kokari - Shugaba Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsa ta yi namijin kokari, idan aka yi la'akari da dan abin da take samu wurin tafiyar da lamuran kasar.
Shugaban ya yi kalaman ne yayin da...
An Rantsar da William Ruto a Matsayin Sabon Shugaban Kasar Kenya
An Rantsar da William Ruto a Matsayin Sabon Shugaban Kasar Kenya
A Kenya, dazun nan an rantsar da Willaim Samoei Ruto a matsayin shugaban kasar Kenya na biyar.
Babban magatakardan ma'aikatar shari'a ne ya rantsar da sabon shugaban.
Abokin adawar Mista Ruto...
Shugaba Buhari ya Kai Ziyara Jihar Imo
Shugaba Buhari ya Kai Ziyara Jihar Imo
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa Jihar Imo domin kaddamar da wasu ayyukan raya kasa.
Ayyukan da shugaban zai kaddamar sun hada da na hanyoyin mota kamar ta Orlu zuwa Okigwe da kuma ta...
2023: Hukumar INEC ta Soke Rajistar Mutane 1,126,359 a Najeriya
2023: Hukumar INEC ta Soke Rajistar Mutane 1,126,359 a Najeriya
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC ta sanar cewa ta soke rajistar wasu mutum 1,126,359 cikin sabuwar rajistar mutum 2,523,458 da ta yi tsakanin 28 ga watan Yuni...
Mun yi Nasarar Warware Saɓanin Atiku da Wike – Isah Ashiru Kudan
Mun yi Nasarar Warware Saɓanin Atiku da Wike - Isah Ashiru Kudan
Ɗan takarar kujerar gwamnan Kaduna a inuwar PDP, Isah Ashiru Kudan, yace sun yi nasarar warware saɓanin Atiku da Wike.
A jiya ne, Ashiru da takwarorinsa masu neman kujerar...
Jerin Lokutan da Manyan ‘Yan Takaran Shugabancin Najeriya Suka Marawa Atiku Baya
Jerin Lokutan da Manyan 'Yan Takaran Shugabancin Najeriya Suka Marawa Atiku Baya
Atiku Abubakar ya dade yana neman zama shugaban Najeriya, wannan ne karo na shida yake yin takara.
‘Dan takaran shugaban kasar na PDP ya tabe shiga zabe a karkashin...
Shugaba Buhari ya Jagoranci Taron Majalisar Zartarwa a Fadarsa da ke Abuja
Shugaba Buhari ya Jagoranci Taron Majalisar Zartarwa a Fadarsa da ke Abuja
Shugaba Muhammadu Buhari ya jagoranci taron majalisar zartarwa a fadarsa da ke Abuja wanda aka saba gudanarwa duk ranar Laraba.
Manyan jami'an gwamnati da dama ne suka halarci taron...





















