Meyasa Zan Saci Kudin Jama’a Alhali na fi Shugaban Amurka Arziki – Peter Obi
Meyasa Zan Saci Kudin Jama'a Alhali na fi Shugaban Amurka Arziki - Peter Obi
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Labour ya yi wasu lafuzza dangane da kudaden jihar Anambra a lokacin da yake gwamnan jihar.
A baya dai Peter Obi...
Dalilin da Yasa Jihata ke Zaune Lafiya – Gwamna Ganduje
Dalilin da Yasa Jihata ke Zaune Lafiya - Gwamna Ganduje
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana dalilin da yasa suke zaune lafiya a jihar Kano, Arewa maso Yamma.
Ganduje ya ce jihar sa tsira daga rikicin addini da na kabilanci ne...
Manyan ‘Yan Siyasa 10 Masu Tasiri a Zabukan 2023 a Fadin Najeriya
Manyan 'Yan Siyasa 10 Masu Tasiri a Zabukan 2023 a Fadin Najeriya
Kasa da watanni biyar da suka rage zaben 2023, miliyoyin 'yan Najeriya zasu damka makomarsu a hannun 'yan siyasa inda zasu yi zaben sabon shugaban kasa da zai...
Dino Melaye ba Komai ba ne Sai Kaska a Siyasa – Femi Fani-Kayode
Dino Melaye ba Komai ba ne Sai Kaska a Siyasa - Femi Fani-Kayode
Femi Fani-Kayode ya dauko wata magana da Dino Melaye ya yi a kan zaman Iyorchia Ayu shugaban PDP na kasa.
Cif Femi Fani-Kayode ya bada shawarar a damke...
Martanin da Wike ya Maida wa Shugaban Jam’iyyar PDP
Martanin da Wike ya Maida wa Shugaban Jam'iyyar PDP
Gwamna Wike na jihar Ribas ya maida zazafan martani ga shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, Dr. Iyorchia Ayu.
Gwamnan ya gargaɗi Ayu da cewa butulci da girman kai ba zai kai shi...
Shin da Gaske Obasanjo na Goyan Bayan Peter Obi a Zaben 2023 ?
Shin da Gaske Obasanjo na Goyan Bayan Peter Obi a Zaben 2023
Wata majiya da aka yi imanin tana da kusanci da tsohon shugaban kasa Obasanjo ta ce jagoran kasar na kokarin tabbatar da darajarsa ne a matsayin uban kasa...
Shugaba Buhari ya sa Labule da Gwamnonin APC
Shugaba Buhari ya sa Labule da Gwamnonin APC
Abuja - Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ranar Talata, ya sa labule da gwamnonin jam'iyyar APC a fadarsa dake babban birnin tarayya Abuja.
Gwamnonin sun shiga ganawar sirri da Buhari ne ƙarƙashin jagorancin shugabam...
Shugaba Buhari ya sa Hannu a Kudirori 8 da Yanzu Sun Zama Dokokin Kasa
Shugaba Buhari ya sa Hannu a Kudirori 8 da Yanzu Sun Zama Dokokin Kasa
A ranar Litinin, 29 ga watan Agusta 2022, muka ji Mai girma Muhammadu Buhari ya sa hannu a wasu kudirori takwas da yanzu sun zama dokokin...
2023: Sam Ban Shirya Zuwa Villa Domin na Mike Kafa na Sharbi Jar Miya...
2023: Sam Ban Shirya Zuwa Villa Domin na Mike Kafa na Sharbi Jar Miya ba - Tinubu
Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya bayyana abin da ya shirya yiwa 'yan Najeriya, da kuma irin kiran da ya amsa.
'Yan takarar shugaban kasa...
Gwamna Badaru ya Bayar da Kwangilar Samar da Ruwan Sha a Kan N570m ga...
Gwamna Badaru ya Bayar da Kwangilar Samar da Ruwan Sha a Kan N570m ga Jama'ar Dutse
Gwamnatin jihar Jigawa karkashin jagorancin gwamna Muhammad Badaru Aubakar ta bayar da kwangilar samar da ruwan sha a kan kudi naira miliyan 570 domin...





















