Shin Akwai Wata Yarjejeniya Tsakanin Atiku da Obi ?
Shin Akwai Wata Yarjejeniya Tsakanin Atiku da Obi ?
Akwai jita-jitar ‘dan takaran jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya sa labule da Peter Obi kwanan nan a kasar ketare.
Kwamitin yakin zaben Obi/Datti ya fitar da jawabi na musamman, yace Obi...
Shekarau ya Koma PDP Bayan Barinsa Jam’iyyar NNPP
Shekarau ya Koma PDP Bayan Barinsa Jam'iyyar NNPP
Kano- Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau, ya sanar da barin jam'iyyar NNPP mai alamar kayan marmari zuwa ta PDP.
Wannan na zuwa ne kasa da watanni uku bayan shekarau ya bar...
Abinda Nake Hari da Zarar na Bar Kujerar Gwamna – Rotimi Akeredolu
Abinda Nake Hari da Zarar na Bar Kujerar Gwamna - Rotimi Akeredolu
Gwamna Rotimi Akeredolu yace abin da yake hari da zarar ya bar kan kujerar Gwamna shi ne ya zama fitaccen mawakin coci.
Oluwarotimi Akeredolu yake cewa zai koyi amfani...
An Bude Ofishin NNPP na Jihar Borno Bayan Garkameshi da Kwana Daya
An Bude Ofishin NNPP na Jihar Borno Bayan Garkameshi da Kwana Daya
Bayan diramar da ya faru a jihar Borno ranar Alhamis, an bude sakatariyar jam'iyyar NNPP ta jihar.
Jam'iyyar ta NNPP ta zargi gwamnan jihar Babagana Zulum da alhakin kulle...
Neja Delta ta Kasance Tare da Jam’iyyar PDP tun Shekarar 1999 Zuwa yau Kuma...
Neja Delta ta Kasance Tare da Jam'iyyar PDP tun Shekarar 1999 Zuwa yau Kuma 2023 ba Zata Zama Bare ba - Farah Dagogo
Ɗan majalisar wakilan tarayya na PDP daga jihar Ribas ya mara wa takarar Atiku Abubakar baya a...
‘Yan Sanda a Jihar Borno Sun Rufe Ofishin Jam’iyyar NNPP
'Yan Sanda a Jihar Borno Sun Rufe Ofishin Jam'iyyar NNPP
Honarabul Mohammed Attom, jagoran jam'iyyar NNPP a Borno ya yi ikirarin cewa yan sanda sun rufe sabuwar sakateriyar jam'iyyarsu kuma an kama shi.
Attom ya yi ikirarin cewa yana kyautata zaton...
Fadar Shugaban Kasa Tayi Martani Kan Tsige Buhari
Fadar Shugaban Kasa Tayi Martani Kan Tsige Buhari
Yayinda wa'adin makonni shida da majalisa ta yiwa Shugaban kasa ke gabatowa, mai magana da yawunsa ya sake kareshi.
Malam Garba Shehu ya caccaki wata jarida dake kira ga a gaggauta tsige Shugaba...
Jigon PDP, Valentine Ozigbo ya Bayyana Sauya Shekarsa Zuwa LP
Jigon PDP, Valentine Ozigbo ya Bayyana Sauya Shekarsa Zuwa LP
Tsohon ɗan takarar gwamnan Anambra, Valentine Ozigbo, ya tabbatar da ficewarsa daga PDP a wani taro jiya.
Ozigbo, ya ce ba zai iya raba jam'iyya tsakaninsa da Peter Obi ba, wanda...
Jam’iyyar PDP ta Shiga Ganawar Sirri da ‘Yan Takararta
Jam'iyyar PDP ta Shiga Ganawar Sirri da 'Yan Takararta
Uwar Jam'iyyar PDP ta tattara yan takararta a birnin tarayya Abuja don tattaunawa da su.
Jam'iyyar adawa ta PDP na shirye-shiryen fuskantar zaben 2023 da zai gudana a watan Febrairu.
Har Ila Yau...
Tsaro Aiki ne na Kowa, Kuma Shugaba Buhari ya yi Iyakar Kokarinsa Wajen Ganin...
Tsaro Aiki ne na Kowa, Kuma Shugaba Buhari ya yi Iyakar Kokarinsa Wajen Ganin bai Gaza Kare 'Yan Kasarsa ba - Alhassan Doguwa
Dan majalisar wakilai na Najeriya ya bayyana irin kokarin da shugaba Buhari ya yi a fannin da...




















