2023: Masoyan Peter Obi Sun Dauki Sabon Salon Tallata ‘Dan Takararsu
2023: Masoyan Peter Obi Sun Dauki Sabon Salon Tallata 'Dan Takararsu
Matasan da ake Obi-dient a jihar Katsina sun dauki wani sabon salo tallata dan takararsu na shugaban kasa gabanin zaben 2023 mai zuwa.
Matasan sun fito cikin dandazo domin tsaftace...
Bayan Harbin ‘Yan Bindiga: Jigon APC ya Rasa Ransa
Bayan Harbin 'Yan Bindiga: Jigon APC ya Rasa Ransa
Wasu maharan sun farmaki wurin bikin karin shekara a Legas, sun bindige hadimin shugaban ƙaramar hukuma har Lahira.
Kakakin yan sandan jihar Legas ya tabbatar da cewa harbin bindiga ne ya yi...
Mutan Arewa Mazauna Legas Sun Bayyana Niyyar Baiwa Tinubu Kuri’u Miliyan 1.5
Mutan Arewa Mazauna Legas Sun Bayyana Niyyar Baiwa Tinubu Kuri'u Miliyan 1.5
Jama'ar Arewa mazauna Legas sun bayyana niyyar tarawa Tinubu kuri’u miliyan 1.5 a zaben 2023.
Yan Arewan sun ce ba zasu kasa a gwiwa ba wajen baiwa Bola Ahmed...
Gwamna Wike ya Garkame wuraren Kasuwancin ‘Dan Siyasar Takarar Atiku
Gwamna Wike ya Garkame wuraren Kasuwancin 'Dan Siyasar Takarar Atiku
Gwamnatin jihar Ribas ta garkame wasu wuraren kasuwanci mallakin dan tsagin Atiku a jam'iyyar PDP.
Jami'an tsaro sun dura wasu otal, mashaya da gidan mai mallakin Hon Austin Opara, an kame...
Kizz Daniel: Manyan ‘Yan Siyasa 3 da Suka Shiga Gasar Rawar ‘Bugu’
Kizz Daniel: Manyan 'Yan Siyasa 3 da Suka Shiga Gasar Rawar 'Bugu'
Tun bayan da shahararren mawakin nan na Najeriya, Kizz Daniel ya saki wakarsa mai taken ‘Buga’ sai ya samu karbuwa a wajen mutane kuma kowa so yake ya...
Kwankwaso ya yi Karin Haske Kan Jita-Jitar Ficewar Shekarau Daga NNPP
Kwankwaso ya yi Karin Haske Kan Jita-Jitar Ficewar Shekarau Daga NNPP
Rabi'u Musa Kwankwaso, ya ce tsakaninsa da mutanen Sanata Ibrahim Shekarau babu wata rigima.
‘Dan takarar shugaban kasar na jam'iyyar NNPP ya shaidawa ‘yan jarida haka a wata hira da...
Tinubu ya Shiga Ganawa da Olusegun Obasanjo
Tinubu ya Shiga Ganawa da Olusegun Obasanjo
Ogun - Ɗan takarar shugaban kasa karkashin inuwar jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya dira gidan tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo, da ke Abeokuta, jihar Ogun.
Daily Trust ta ce, Tinubu tare da...
Gwamna Matawalle ya Saka Sabuwar Doka kan Masu Aikata Fashi da Makami
Gwamna Matawalle ya Saka Sabuwar Doka kan Masu Aikata Fashi da Makami
Gwamnan jihar Zamfara ya ce ya samu mafita ga matsalar tsaro da ta addabi jihohin Arewa maso Yammacin Najeriya.
A daya daga cikin matakan, ya ce za a fara...
Jam’iyyar PDP ce Sanadin Yajin Aikin da ASUU ke yi Yanzu – Festus Keyamo
Jam'iyyar PDP ce Sanadin Yajin Aikin da ASUU ke yi Yanzu - Festus Keyamo
Festus Keyamo, mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa na APC ya ce jam'iyyar PDP ce sanadin yajin aikin da ASUU...
Shin da Gaske Shekarau na Shirin Komawa PDP ?
Shin da Gaske Shekarau na Shirin Komawa PDP ?
Sanata Ibrahim Shekarau, tsohon gwamnan Jihar Kano ya musanta rahoton cewa yana shirin fita daga jam'iyyar NNPP ya koma PDP.
Sanatan mai wakiltar Kano Central ya bayyana hakan ne ta bakin hadiminsa...





















